shafi na sha daya

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

MATAN QUATERS

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman

Follow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @[email protected]
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ πŸ‘ŒπŸ»

Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…

KARIN MAGANAR MU TA YAU

Ψ§Ψ°Ψ§ ΩƒΨ§Ω† Ψ§Ω„ΩƒΩ„Ψ§Ω… Ω…Ω† الفآة ΩΨ§Ω„Ψ³ΩƒΩˆΨͺ Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ°Ω‡Ψ¨.

KOMAI DADIN KIDA SHIRU YA FISHI

1⃣1⃣

Alh ismail Bagudo da kanshi ya kawo ziyarar bazata a BAGUDO BUSINESS CENTER & PRINTING PRESS
Hakan ya samo asali ne tun lokacin tsohon manager da yayi RUF DA CIKI DA BABA KE RE akan abinda ake samu a Business center,

Alh samaila bai damu da sa ido akan abinda yake gudana ba, duk da cewa ana yawon kawo mishi SUKA da SARA na manager amma bai dauki kowani irin mataki ba ana shi tunanin hassada ce irin ta mutane da basu kaunar suga ana zaman lafiya,

Ko kuma rashin son cigaba,
Lokaci guda ya fuskanci irin tabargazar da managern shi yayi mishi,
ko wata naura ce ta baci yakan ajiye ta gefe guda,
a haka har ta ida lalacewa a sai wata,
bayan kwana biyu ya saidata,

ba tare da bata lokaci ba ya sallami wannan manager NASHI,

Shiyasa baya cikakken satin biyu bai kawo irin wannan ziyarar ta bazata ba,
Yakan zo su zauna su tattauna matsalolin da yake damun wurin kuma cikin ikon Allah baya wasa nan da nan za'a magance matsalar saboda kubutar da wurin daga dakushewa saboda yana daya daga cikin abinda yake kawo mishi hanyoyin shiga a rayuwar shi bai yarda da cin hakkin wani ba balle kuma hakkin office,

Dukkan ma'aikatan Sun qeve a cikin ofishin chairman don su tattauna kamar yadda aka saba,

Alhamdulillah na fahimci cigaba kashi kashi a cikin wannan masana'anta, naji dadin haka,

kamar kullum bazan fasa fada muku ba,

''AMANA DAYA CE,NA DAUKI AMANATA NA DAN KA MUKU SABODA YARDA,
KU SANI BABU ABINDA YAKE SAURIN KAWOWA MUTUM CIGABA DA DAUKAKA. IRIN RIKO DA AMANA DA KUMA GASKIYA, NA GODE KUMA INA MUKU ALBISHIR DA CEWA YAU RANAR LAHADI SHA BIYAR GA WATA NA KARA MUKU ALBASHI AKAN WANDA NAKE BIYA DA''

Idan akwai mai TSOKACI to bismillah ya mike

Manager *QASEEM* ya mike hanu,
Ba tare da bata lokaci ba aka bashi dama,
_RANKA YA DADE NA TASHI NE DOMIN NA BADA SHAWARA BA TSOKACI BA,
KASANCEWAR BAGUDO ( B .C.&.P.P ) YA SAMU DAUKAKA DA DARAJA A WANNAN JIHA KUMA ALHAMDULILLAH ANA SAMUN CIGABA INAGA MIZAI HANA RANKA YA DADE KA HADE MANA WANNAN FILIN DA YAKE BAYAN MU A SAMAR MANA DA BAGUDO PURE WATER,
DUBA DA YADDA HARKAR RUWA TAKE MATUKAR KAWOWA, TUNDA DOLE DA SHI AKE RAYUWA,
KUMA HANYA CE DA WANNAN MASANA'ANTA ZATA KARA BUNKASA DOMIN ZA'A SAMU KARIN WANDA ZASU NA CIN ABINCI A KARKASHINTA,
NAGODE''
_
Alhamdulillah kafin nace komai miye shawarinku sauran ma'aikata,

Dukkansu suka ce suna tare da manager,

. Alh samaila yace

'' ba tare da bata lokaci ba wannnan shawarar ta karbu da fatan Allah zai tabbatar mana da Alheri insha Allahu zan tuntubi NAFDAC su zo su duba mana wurin,
su kuma bamu dama kafin mu fara shirye shirye,
Kuma ina muku Albishir bazan kawo ma'aikacin ruwa ko daya da hannu na ba,

Cikin ku idan kuna da kanne ko 'ya'yan 'yan uwa ku kawo mana takardunsu insha
Allahu zamu basu aiki,

Sukai ta mishi godia,

Mal MANSOOR rufe mana taron da Addu'a

Ya sallami sauran ma'aikatan ya tsayar da ALQASEEM,

Baka ce min komai ba gameda shawarar mu ta kwanaki ba,

*QASEEM* yayi shiru ya sosa qeya ranka ya dade ahalin yanzu gaskiya bani da halin sayan,

Alhaji ya kare mishi kallo kamar yana son ya gano wani abun,

To dama na yanke shawara indai har kana ganin bazan takura maka ba zan bada kudi a sayo mana a GERMANY domin kayansu yafi na CHINA karko,

Idan yaso a hankali sai kana biya na
Miye ra'ayinka?

''Ranka ya dade ai ra'ayinka shine nawa,

Nagode nagode Allah ya jikan mahaifa ya tsare ya kara daukaka da rufar asiri!!

Ameen

Yanzu shi yaron da kace zai koyan ka taho dashi ne?

Eh,

Saboda kasan inaga camerorin nan da wani sati zasu iso,

Tunda zamani ne da duniya ta canza mana ,
komai Ya saukaka wa jama'a saboda amfani da na'ura mai kwakwalwa sakon da a zamanin da zai dauki shekaru bai iso ba,
Yanzu cikin kwanaki kalilan zai iso'
Musamman kasuwancin yanzu da komai a yanar gizo ake yi,

Haka ne ranka ya dade,

wato da idan ana fada mana lokaci zai zo da komai zai zama a saukakae nesa zata zo kusa kamar yadda muke gani a finafinan turawa da indiyawa sai abin yayi ta bani mamaki nakan zurfafa cikin tunani,
Ashe yana nan tafe.

Haka ne Allah yasa mu dace,
Amin
Yauwa dama musan na nema mishi wata institute anan kusa damu da suke koyarda MATASA da MATAN AURE sana'o'i,

Owk ana hidimar daukan hoton ne?

Eh ranka ya dade babu abinda basuyi a wajen kama daga daukan hoto, dinkin takalma,
dinki da dai sauransu,

kai masha Allah babu abinda zamu ce sai godia

a ta ina ne wurin?

Can dai kalambaina layout wai sunan wurin

_TAURARUWA TOUCH MULTIMEDIA ND YOUTH EMPOWERMENT_ ,

ohk kwanaki kuwa naji tallan wurin, karkashin jagorancin kwamishina ta matasa da yaye talauci ~Haj SALIHA A Abdullahi~ ko?

Eh tabbas nanne.

A ja mishi kunne ya maida hankali,
Allah ya taimaka,

Amin.

~~~~~~~~~~~~~~

Oh Aunty abin ya bani mamaki kinga yadda ake koyar da mu ne? azuzuwa ne daban daban duk abinda ka zaba to a ajin zaka zauna,

Kinji kamshin girki da ya runga shigo mana?

Kai Baba musa ko dai yunwa kake ji?

a'a wallahi ba yunwa

Allah!

Har mata yan gayun nan suna zuwa,
kema wallahi kina yaye su khalid Aunty ki shiga,

Haka dai yayanka yace,

Allah ya tabbatar

Kaga ni;
ci Abinci ka sayo min kayan hadin zobo da kunun aya BA'A BORI DA SANYIN JIKI.
gwanda mu fara jalabtawa mu gani tunda an samu frdge din
amma zaki na hadawa da kankarar yara ko?

Kana ganin za'ayi ciniki ne?

Eh mana ai kinga akwai yara a unguwar,

Haka ne ba laifi kam,

amma yanzu ina zan samu ayar Aunty?

Eh gaskiya sai dai kayi tambaya,

To mi zai hana naje lado ya rakani ne?

Kai na tsorata da lamarin matan wallahi,

Mi kika gani?
Ko
Mi aka ce miki?

Musa ina tsoron mutum mai wulakanci sai na sake jiki da ita tayimin halintan da yan unguwa suke fada ,

Haba Aunty !

A iya zaman da kikayi a babban gida ya ishe ki ki fahimci halin mutane,

Aunty mutane suna da wani hali,
ba komai bane halin nan wanda ya wuce hassada,
Matukar masu wannan dabiar suka ga ka fisu to ta kowacce hanya zasu iya maka zagon kasa domin su ga sun bata ka,

Na tabbata Aunty
wannan matar da ake kawo miki sukar ta ta bata daga cikin irin mutanen da zasu walakanta wani da yake muamala dasu,

Ki lura da yanayin nutsuwarta da tsarinta. Da kuma yanayin mu'amalarta

Hmmmmmm musa kenan

Ban katse kaba, dama sunce fah bata mua'amala da kowa sai yan uwanta masu kudi da yan boko,

Ni kuwa Aunty da zaki yarda ki watsar da maganar mutanen nan da zai fi miki ,
idan yaso in mua'amala ta hadaku kiga ta miki to sai tabbatar amma ba wai fadar mutane ba , mutanen da basu da Alkibla,
mutanen da basu da aiki sai yi da wasu,

Mutanen da basu kashe wutar gaban su ba,

To Baba musa naji,

Kedai Aunty abinda nake so da ke shine ki hankalta kar ki saurin sakin jikinki gaba daya,
baya baya nesa nesa
Kinga idan halinta ne sai ki rabu da ita, dama bakiyi zurfi ba,

''Haka ne,
Nagode musa,
a'a Aunty kar kice ina miki shishigi ki gafarcen,

Wallahi *musa* na gode, miye amfanin zaman taren da babu shawara ko nace gyara a tsakani,

' a'a Aunty wanin bazai so ba ina matsayin kanin mijinki,

yo wai *musa* ance maka na girme maka ne?

duk da haka,

Nasan na baki shekara biyu amma dai ai matar wa kike gare ni ko ma nace uba, domin yaya *ALQASEEM* matsayin uba na dauke shi,
Kinga kuwa dole kina matsayin uwace a gare ni,

To nagode sosai baba musa !

Kuma insha Allahu na dauki shawararka,

Yanzu kaje wurin maman hanifan ka roki izinin rakiyar ladon,

To ba komai

Kai na manta ashe tana wurin aiki,

Anya ta je kuwa?

domin naga kamar bayan dawowata din nan tayi rakiya,
bari dai naje,

*Chinyere* ne take cewa maman daddy don Allah Aunty mubaraka ta rakani Asibitin mana,

Eh to idan kun tafi wa zai daura mana Abincin?

Sorry Aunty ba dadewa zamuyi ba,

Ba damuwa amma yanzu tunda bai iso ba ya kamata a daura abincin na karasa idan yaso.

Har suka sauke abinci _T.J_ shiru bai zo ba can *chinyere* ta kirashi sai yake ce mata ''sai da yamma tunda private ne yanzu ayyuka ne suka min yawa''
owk no prob,
Ta kashe wayar

Bai karaso ba sai biyar da kwata da kyar maman daddy ta bar mubaraka ta bisu,

_T.J_ ya shaida mata zasu biya makarantar su *chinyere* ta karo kayanta, wanda zai issheta zuwa ta warware,

amma dai kar ku dade don Allah,

Kar ki damu

Ya dauke su ya cilla dasu sai ~NASREEN MEDI CARE,~
ya kira nurse din dama ta san da zuwansu yace dukkansu biyu za'a musu amma kar *chinyere* ta gane
kar ka damu oga,
Ta fara yiwa *chinyere* sai tace wa *Mubaraka* ki taimaka min ki kira min sister usaina a labour room tayi mata kwatance ta fita ana yiwa *chinyere* tace to sis Asha dadi lafiya
Oga na jiranki a mota.

Tabi *mubaraka* labour room ta mata Alluran a can basu gama da asibiti ba sai magariba gashi akwai tafiya mai tazara tsakaninsu da U.D.Un,
suka dau hanya tsabar makiri ne komai nayi a cikin TAKU ,
Ya dannan kiran karya owk Aunty to gata nan zan dawo da ita yanzu,
don yanzu muka iso dan fodion amma babu damuwa,
Yace wa *chinyere* ta sauka ta shiga zai dawo ya dauketa zai kai mubaraka gida,
Kanta tsaye ta wuce hostel,

GUEST HOUSE din ranan ya wuce da ita,
Bai bata lokaci ba domin yasan itama yar hanu ce.

Suka fara lalata, T.J da kanshi ya jinjinawa mubaraka domin ba kunya ta tsefe idonta ta cire mashi wando ta fara tsotsa tana wasu abubuwa bai taba tsammanin yayan hausawanmu sun iya wannan barikancin ba lalle ma ashe dai KOWACE GAUTA JA CE!
sun yi nisa sun dulmiya iya nutsuwa ya samu amma fa taki barinshi ya shigeta saboda tace ai yanzu akayi Allurar bai fara aiki ba,

Dariya yayi mata yarinya kenan KOMAI WAYON AMARYA DAI SAI ANSHA ROMON TA,

Ka dai saani
Ko ?
Eh
Zan kamaki a hannu,

ba kunya ba tsoron Allah suka je ya sauke ta
''kice mata kawai muna kaita school sai muka samu zasu shiga evening test shine na dawo dake don kar taga shiru,

Ta mika mishi hannu dai dai ne nawan,

Bai dawo da *chinyere* ba sai kusan tara da rabi,
Da tsaraban kasassun kaji

~~~~~~~~~~~~~~

Sai ga lado da musa sun dawo daga kasuwan ba laifi kayan nada kyau suka mata bayanin komai,

Bari na tafi Aunty,
inji lado,
To ka gaida maman hanifa, nagode kwarai

Zata ji

itama yanzu cikin gari zata, mai aikinta ta tafi zata neman wata wacce zata rike mata yaran kafin baba mai aikin ta dawo,
don yau ko wurin aiki bata je ba ta zauna dasu hanipahn,

Ayya

Ni kuwa idan bazata damu ba ta runga kawo min su mana idan zata tafi wurin aikin,

Musa ne ya wai go yana so ya tabbatar da zancen,

Tayi dariya domin tasan kwanan zancen,

lado yace haba Aunty na tabbata bazata ki ba ai mai sonka ne zai aminci ya karba maka 'yaya,
''
Bari naje na fada mata ''wuf ya garzaya,
Sai gasu nan kuwa tare harda su hanifan da hanip

Lado ya taso dani wai da gaske ne zaki rike min su hanipha?

tai dariya haba maman hanifah ai 'da na kowa ne,

To amma bazan takura miki ba ga yan biyu kema?

Wallahi kar kiji komai,

Kai amma nagode
miki Allah ya biya ki da Aljanna,

Ameen

Ta gagara boye murnarta,
abin ya bawa maman umaima mamaki saboda yadda ake fadanta sai gashi taga sam ba haka bane domin duk mutumin da yake da girman kai ko wani irin Alheri za ka mishi bazai maka godia ba,
saboda yana ganin isar sa ce tasa hakan.

Ta'aliki
Zaba
Watsa

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

Comment