shafi na sha biyar

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

MATAN QUATERS

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman

Follow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @[email protected]
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ πŸ‘ŒπŸ»

Ψ¨Ψ³Ω… Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ§Ω„Ψ±Ψ­Ω…Ω† Ψ§Ω„Ψ±Ψ­ΩŠΩ…

Ψ§Ω„Ψ¬Ω†ΩˆΩ† Ψ§Ω„ΩΩ†ΩˆΩ†

HAUKA DANGI DANGI CE!

1⃣5⃣

Tayi Alkawarin indai akan yara ne kala bazata ce mai ba
Ta kamo umaiman ta rarrashe ta kiyi hakuri uwata ko,

Mama dama maman da naje gidanta dazu nayi wasa a gidanta tace zata samu a makaranta ni da hanifa,

Kai umaima da gaske?
Eh mama kima tambayeta kiji,

To.

CHINYERE ta warke sumul da kanta tayi waya da T.J take sanar dashi zata wuce. School kawai yazo ya mai data,

''Yace ta bari sai yamma idan ya taso daga aiki

Ta amince da hakan

Gata nan ka dudduba ka gani inaga akwai manual dinta a ciki,
Eh gasu nan ranka yadade ,

Nagode nagode Allah ya biya Allah ya raya maka zuriarka ya musu Albarka!

Ya jikan mahaifanka yasa Aljannar fiddausi ce makomar su,

Amin QASEEM ina jin dadin Addu'ar nan

Amma ranka ya dade wani hanzari ba gudu ba inaga ya kamata ace muyi rubutu akai domin samun shaida,

Haba QASEEMU wani irin magana kake yi ne?

Kamar ban yarda da kai ba kenan idann akayi rubutu,

''a'a oga ba haka bane kasan Allah da kanshi Alkur'ani yayi umurnin da ayi hakan a cikin suratul Bakara aya ta dari biyu da tamanin da biyu wacce tafi kowacce aya girma a cikin littafi mai tsarki,
Ayar ta nuna mana yadda idan aka karbi bashi za'ayi rubutu da kuma shaidu,
to kaga kuwa muma ranka ya dade abinda ya kamata muyi kenan mu bi umurnin Allahu subhanahu wa ta'ala''

Eh toh ba don ban yarda dakai bane zan sa hanu ba sai don bin umurni na mahaliccin mu,

Yanzu ka bari idan muka sauka sallar azahar sai liman ya zama mana shaida ,

Yauwa ranka ya dade na gode

Ya dai yaron yana zuwa center ko?
Eh ai gani nake kamar ya fini zakuwa ma da wannan harkar,
Allah ya sa mu dace,

Amin
ranka ya dade Idan an yi min izini zan koma offishi nah,

Yayi murmushi an baka izinin,

~~~~~~~~~~~~~~

Aunty MUbaraka zaki rakani amma ko?

Maaman daddy tace'' a mizai hana?

Anyi zaman arziki,
ai inaga ya kamata kina shigo mana hutun karshen mako saboda ai kin zama yar gida,

Mubaraka kuwa shiyasa tayi aikinta da wuri plan suka hada da CHINYERE akan ta tambaya mata Auntyn nata
,
Suka kalli juna sukai murmushi

Sun shirya kamar kullum mubaraka ta faki idon Auntynta ta tsiyayi tsumi ta shanye ba dadi kam amma haka tasha

Suka kimtsa
Suna jiran isowar T.J
Oh Aunty na manta ban fada miki ba dazu F.C.E.T sun turo min da sakon naje na samu Addimission amma wai remedial suka bani,
''Eh ai kin samu,
Tunda takardunki basuyi kyau ba sai ki mayar da hankali anan din,
ta wani yatsina fuska
'' to Aunty ''

T.J ne ya yanke hirar makarantar ya shigo shu'umin kallo ya aikawa CHINYERE don ta kara fresh farin fatar ta ta kara fituwa,
Mubaraka ta lura da hakan

'' yaya T.J ina yini cikin wata irin kasalalliyar murya

Kanwata lafiya klau
Ya kashe mata idanu
CHINYERE ta mike ta dauko jakar kayanta
Ita kuwa mubaraka daki taje ta kintsa kanta cikin lafiyayyun kananan kaya da ta roka a wajen chinyere,

Ta dauko Hijab har kasa ta baza sukai sallama da Aunty Chinyere ta dauko sauran mayukanta masu tsada ta barwa maman daddy sukai sallama.

Ya figesu sai JIDDA PLAZA ya musu sayayya ya kara wa Chinyere kayan bukata na abinci irinsu NOODLES CORNFLAKES COUS-COUS KAYAN TEA da sauransu ita kuma Mubaraka chocolates ne wanda zasu gyara mata jiki saboda a hakikanin gaskiya fatar ta tana bukatar gyara sosai
Suka shiga U.D.U har hostel mubaraka ta rakata ta tayata diban kayan suka gyara kwanar ta fes

T.J ya mata waya kice da kawarki ta fito dare ya soma kuma kinsan ina son muyi sallama ko?

Gamu nan zuwa

Suka fito mubaraka ta bude gidan baya ta shiga wai ita duniyanci

T.J kuwa na chan da chinyere yana ta aikin shafe shafe da tsotse tsotse ta lura so yake ya hanata kwanan hostel din tace oga ka bari sai gobe kawai idan angama lectures.
Da gyar ya rabu da ita domin yana jin dadin kasancewa da chinyere ko ba komai tasan yadda take bi dashi yaji dadi shiyasa ko nawa ya kashe mata baya jin taradda di,
da suka gama ne ta leka bayan motar ta cewa mubaraka dawo gaba sis ban yarda ki mayar min da my Tee Driver ba

Dama jira take yi ta dawo gaba suka lulah sai wurin kullum
,
Yau kam yayi zimmar sai ya lashi zumarta komai wayonta

Wayar Bareera matar shi ce tai kara ya gama ringing bai dauka ba

Ta kira sau biyu kafin ya kashe ya kirata
Ya fara magana kasa kasa wai shi ala tilas meeting suke da BoSs dinshi da sauran ma'aikatan
Ki tanada min ruwan zafi

Tace to angama insha Allahu''

Duk iskancinshi takan bashi tausayi wata ran saboda babu abin da ta raga masa wajen biyayyar aure tsafta iya girki da sauran kula amma tsabar shedan ya mishi huduba bai kula da wannan

Ya dai zaki cire hijab dinnne ko kuma so kike na cire da kaina?

Kin wani saka hijabi kamar mumuna,

shiyasa na hana matata sakawa wallahi,

Sai ku zurma hijabi har kasa ku wani toshe fuska da bakin abunnnan ana muku kallon salihai,

Kinga duk da duniyanci na ina jin bakin cikin yadda mata suke zura dogon hijab dinnan suna shiga kasuwa suyi ta jide jide suna boyewa a ciki,

Hakan ya kara zub da kimar duk wacce aka gani da irin wannan shigar

Kinga uwa uba ga yadda yan mata kuke amfani dashi kun manta cewa idan kun yaudari mutane kun nuna musu ku na kwarai ne Allah da ya hallice kufah

Jikinta yayi matukar sanyi amma ita burinta kawai ta samu kudi ta biyawa kanta bukata baran ma yanzu da zata shiga makaranta tasan Auntyn ta ba komai zata mata ba sau tari idan yan uwa suka zo suka bata wani abin. Kwacewa take yi,
tayi wa 'ya'yanta abu ta kyaleta ita kuma ko oho sai faman Bauta

Yanzu oga daman kasan da hakan ashe kake hole rayuwa haka?

Eh mana nasani kwarai
Kinga bari kiji sallah bata wuce ni
Azumin nafila baya wuce ni
Ina sa ran tabbas zan daina bazan mutu ina mai sabawa Allah ba,

Mubaraka duk mazinacin da zai ce miki bai san illar zina ko hukuncin taba karya yake yi
Kawai sai dai ana ki a jiki

Ya kariso ya cire mata hijabin ya hau murzarta

Mubaraka zakiyi mamaki idan nace miki Barira ta fiku komai da komai domin ita NATURAL kyau take dashi ba ARTIFICIAL bane komai nata daga RABBUL IZZATI ne tafi ki komai da komai ke ba ke ba har chinyere da zaki kanta kamar jini ya tsattsafo mata kawai dai shedan ne idan yana kada maka tambari har ka bari ya rinjaye ka sai a hankali,

Kinga wannan kananan nonon naki bai kai rabin na kirjin matata ba

Allah ya hore mata diri da zati da duk wani da namiji idan ya kalleta sai ya ji sha'awarta

Mubaraka fah ranta yakai kololuwa a bace,
ya za'ayi yana ta kushe mata halitta yana zuga matar shi,

To oga idan hakan ne miyasa kake bin na bariki

Kaddara ta kenan nikuma,

Ya kamo kitson shuku da aka mata da BRAZILLIAN, kinga wannan ACUCI MAZAN da mata suke yi?

To bata yi,
tsabar yadda Allah ya mata baiwar gashi ke ta hadufah At ALL

Ya gama cire mata kaya yana wulli dasu ya biya bukatarshi

Mubaraka
Na'am
ya akayi na jiki haka

Ta bata rai kamar yaya?

Haba dama yadda kika ban hadin kai ranar farko duk da ban shige kiba nasan ke yar hanu ce kin saba

Ta wani sha mur,
To miye a ciki ?

Yadda yar uwarki take kin yarda dani akan ki ne naki mamaki?
Uhmmmm
bata san halin da nake ciki ba ni bari kaji tun ina secondry idona ya bude da wannan kai tun ina JSS 3 muke kwakular junanmu har yakai ga metron dinmu ta gane takai karar mu wurin discpline master akan ya mana horo tun daga nan ya mai she mu matayenshi sai yadda yaso yake damu musamman ni dana fi su juriya da kwazo

Hmmmmmm

Nasan A'a rina ga Auntynki kuwa tana miki tsoron rayuwa

Kyaleta abinda bata sani bane akan gadon mijinta ma nake tsula tsiyata

Ya zaro ido haba!!!
Wallahi idan bata nan sai ki kawo wani kenan?

Sam ba wanda nake kawowa illa mijinta shine abokin holewata!
Eyyeh!!!

Eh

idan ta tafi yawon gantalinta na gulma gidan mutane

Amma na dade banga shedaniya irin kiba ai ni duk shedanci na ban taba yi a gidan aure naba,

Tayi wani shu'umin dariya ai maman daddy karrr nake kallonta

Baki tsoron ta sani kenan?

Zaiyi wuya ta sani saboda mun iya takun mu ai,

Tab kinga dare ya fara tashi mu tafi kar tace na karya mata doka,

Ka bari nayi wanka to,

Ta shiga bandaki kuwa tayi wanka a gabanshi ta yasar da towel din
Yace dama zaki sa kayanki zo kiga ni
Ya dauko Tab dinshi kirar SAMSUNG duba kiga ni
Barira ce da wasu masifaffun ENGLISH WEARS sun karbeta sosai kin ganta nan
Woww
Oga kana da wannan kake kula irinmu

Yes
Ta sa kayanta ta zura hijabinta duk jikinta sai yayi sanyi,

Amma oga ban taba ganinta ba kace bamu da nisa

Yayi dariya

Hmmmm

bana sake ta fita na tabbata sai na tabbata wannan idan tana fita maza da yawa zasu bita ko unguwa zan kaita sai dari yayi hakan ma yanda ya zama dole nake kai ta

Ina ai su Barira kadara ce bazan na wasa da itaba

Maza kenan a zuciyarta taje fadi wato su killace nasu suna bibiyar na wasu
Tunanin mi kike yi?
Babu,

Ya sauketa ya wuce

Maman daddy har ranta ya bace da taga. Basu dawo da wuri ba amma da taga abin duniya sai tayi shiru tace ai Aunty sanda muka gyara mata daki shi kuma yaje yayi sallar magarib da isha kafin ya dawo

Shege T.J baya wasa da ibada ai,
Ta diba wa Auntyn nata da su daddy ta wuce daki,

Ta zurfafa matuka cikin tunani gaskiya duk macen da zata wulakanta kanta,
ta lalata kanta a waje ta biyewa namiji to ta cuci kanta
Domin duk watsewar namiji yana son killacecciyar mace,

Hmmmm har bacci ya dauketa.

~~~~~~~~~~~~~~

Maman salima ta riga da ta sakankanci bata iya yiwa baban salima komai da kanta,
don har ta fara ta watsar taga bazata iya ba,
Gashi shi mutum ne mai son bajinta a gidan shi komai ya rarumo zai kawo gida sai dai mai aiki ta sarrafa cikin yana maganar har ya gaji,
Gata da masifar sonn baccin safe abin takaici tana bacci fa yake fita wurin aiki tunda su bankers ne,

Dai dai da abin karyawa laure ce take mashi,
idan salima tayi kashi a pampers yasa laure ta wanke mata ,

Maman Auwal an karbi girki tana ta daddagewa ta faranta mishi don so take ta bashi hakuri kafin ta fara aiwatar da nufinta,

ko kefa Asiya ai gwanda hakan amma miye amfanin hakan tunda kinsan bazan yi musu da iyaye naba,

Haka ne,

''ni dai don Allah ka yafe min baban Auwal

'' ba komai na yafe ki kiyi kokari ki hada kai da yar uwarki nasan maryama bata da matsala''

Ta harareshi wawa shashasha zaka gane kurrenka har akwai wata kishiyar da bata da matsala

( a zuciyarta take fadin hakan)

Haka ne baban Auwal har kunyar hada ido nake da ita wallahi,

Kar ki damu zan hadaku gobe na muku magana dama kice baki bani damar hakan ba,

Kayya baban Auwal ya wuce ai abinda kake so kake kishi,

Shige namiji! ta fasa mishi kai

''Eh kullum haka maryama take fadamin tace nai hakuri an miki ba dai dai bane na tabbata zaki ji dadin zama da maryama ''

Idan ya ambaci maryama kamar ta cakka mishi wuka take ji,

Allah ya kaimu goben yanzu dai mu kwanta dare yayi,
Inji baban Auwal!

Ta shammace shi,
MATA KENAN!!

QASEEMU ne ya dawo da camera da tarkacenta ya samu kuwa MUSA ya dawo ya nunawa UNAIZA tai ta santin kyanta,

Ta gabatar mishi da Abinci da zobo mai sanyi yaci yasha
a'a ya naga kamar bakin mamana ya fashe?

Lah dazu ta fadi a step din wajen nan,

Kina lura dasu kinga basu saba haye hayen nan ba
Haka ne,

MUSA yana daga daki ya jiyo yayanshi yana yiwa su KHALID DA KHALIDA wasa ah ya BELLO yaya ya dawo muje mu mishi sannu,

jeka nagaji sai anjima zan fito

Ya kalle shi yayi gaba abinshi yana mamakin hali irin na BELLO da safe bai fita ya gaida shiba yanzu ma haka kuma kana karkashin mutum,
kai kowa da halinshi.

Yaya barka da dawowa,

Barka

Albishir !

Goro

Daukon wancan kwallin kaga ni?

Ya rusuna ya mika mishi,
To mi kaga an rubuta a cikin kwalin?

ya karanta

To naka ne!
bude ka gani,

Zumudi murna amma duk cikin nutsuwar shi yake yi,

Ya fara fadawa yayanshi kowanni fanni na jikin camerar da aikinshi
Yayi ta mishi godia

Kira min BELLO ya karbi foam dinshi shima

Wai kazo inji yaya,

Bai samu damar karasowa ba sanda yayi kusan minti uku

ya gaishe shi a gadarance ya mika mishi foam din ya mishi bayanin makarantar ya kuma ce mishi ya bada dinkin unifoam zuwa gobe za'su je su karbo

Ba murna balle angode har ya mike sai MUSA yace mishi

''Ya bello ga camera ta ta iso,
Ko kalla bai yiba yace

To nagani ya fice,

Har QASEEM yace wa MUSA ya dauka ya tafi da ita dakin su,
sai UNAIZA tace a'a ya barta a dakinka Allah barshi goben sai ya dauka,

Miyasa kika ce haka?

Haka kawai,

To barshi kinsan zaiyi dokinta ai ,

MUSA ya tafi da ita daki ya ajiye a tsakanin katifar shi data BELLO

Washe gari BELLO Yaki zuwa sallar asuba yace kanshi na ciwo zai yi a daki

Suka shirya MUSA ya nufi center da murnar shi ya mikawa ogansu da yake koya musu aikin
Kai wannan ai mai tsada ce kasan kudinta kuwa ya zazzaro sai bai ga dayar mahadar ba ya tambayeshi

'' yace mishi yana ciki oga domin da kaina na saka a cikin kwalin''

akai neman dunia baya ciki,

Har zai koma gida sai oga yace kar kayi missing din karatun yau ka bari idan kaje gida sai ka duba ko ka manta shine a gidan,

Ita kuwa UNAIZA tsakar gida ta shiga da niyyar zata watsa ruwan kayan miya da ta gyara a inda ta mai dashi lambunta sai ta hango shi a tsugune yana tono maza ta koma baya ta hau lekenshi ta window
Idan ba idon taba sai taga kamar mahadar camerar nan ne yake binnewa
Ya gama ya tashi ta hangeshi yana murmushi.

Bata fita ba ta bari sanda ya koma daki abadan sannan ta fita

Bata ma je wurin ba tafi son musa ya gani da idonshi

Sai da azahar MUSA ya dawo gida yake labartawa Auntyn shi batar daya daga cikin kayan hotonshi,

Tace ya duba daki ko ya tambayi BELLO mana ko ya gani,

Ya tambayeshi kuwa

Kaga na taba maka kayanka?
Nace kaga na taba maka kayanka?

to bana son rainin hankali da shirme
Yadda ya hau ba tanan yake sauka ba,

Yaje ya fadawa Auntynshi

Tace'' to idan yayanka ya dawo zasu je wurin karbo dinkin BELLO zaka ga abin mamaki kuwa,

Ko?

Yakai musu abinci suka ce QASEEM ya dawo bayan yaci yasha suka fita da BELLO.

nan UNAIZA tace

''muje inda nayi lambun kayan miyan nan

dauko min wuka,

ya dauko to bismilla tona min nan wurin

Aunty mi zaki shuka haka da sai an tona?

Kai dai tona min
amma kar kana datsa wukar,

Can sai ya hango ASH COLOUR Din abu yasa hannu ya karesa kwashe kasar sai ga mahadar camerar shi
Ya dago ido da sauri ya kalleta

Eh shiyasa nace ka ajiye a dakin babansu umaima,
ta kwashe tsab ta gaya mishi yadda taga BELLO na boyewa,
ban tone bane saboda nafi son ka gani da idonka,

Yace

DUNIYA ABIN TSORO😳😳😳

Ta'aliki
Zaba
Watsa

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

Comment