shafi na Arbain da tara

🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️
MATAN KWATAS

Kulsum Bappah
Azare
       Ummu iman

Ku bini a shafi na:
Wattpad @kulsumbappa
Facebook: @ kulsum Baffah
Gmail:[email protected]
EMAIL: Ukb696354@email. Com

🖊️🖊️BAUCHI HAUSA WRITER'S ASSOCIATION🖊️🖊️
( BAHWA 📝)

_(Matattarar zaƙaƙurai, haziƙai, fasihai, mashahurai, kuma sanannun marubuta)👌🏻

4️⃣9️⃣

SURAYYA DEE  ina miki murnar kammala littafin HALIN RAYUWA,sannu da kokari,
   UMMU ASGAR kema ina miki murnan fara labari mai kayatarwa KADDARAR  MUTUM
Allah yasa a gama lafiya
.

Yakai karfe biyun dare idon shi biyu yana ta sake sake,

To dama yaudaran shi iyayenta sukayi kenan ?
sun san ba ta da lafiya suka ha'ince shi,
Ko da yake wannan kan ma MAR'ATUL MURTAJILAH ce ( MATA MAZA)
Wa zai fara tunkara da wannan matsalar iyayenta ko ita,
Shin tasan haka taken ne,
Ko kuwa?
Kai ina ganin suna sane hala shiyasa ma sukai ta haɗani da sha tara ta arziki,

Idan kuwa haka ne sunci amanata,
Ba kadan ba,
Ina ruwa na  da dukiyarsu,

Wato na rufa musu asiri,
Ya ja dogon tsukAa

Ya waiga yaga tana bacci a nutse ko a jikinta,
  Haka dai yayi ta saƙe saƙe
Ga tafiya a gaban shi,
Yanzu yace zai tafi wajen unaiza ta kawar mishi da bukata zata  fahimci akwai damuwa

   Ya kara jan tsaki sai ya lura yaga kamar tana murmushi da kyar ya kwanta bacci ya dauke shi. 
Da asuba ya tashi musa ya kai shi tasha,
Bayan dawowar shine Bello ke tambayar musan ina yaya kasimu yaje?
 
    Abuja ya tafi,
Mi ya tafi yi kenan?
Allahu a'alamu amma ka kira shi mana kaji,
A'a nami??
Ya cigaba da baccin shi
Shi kuwa ya hau shirin fita,

Inno naga kina ta shirye shirye ba dai kinyi azama bane?
Ai kuwa maryama kin tuna akwai bikin 'yar wajen aminin mijinki satin nan,
 
a'a aha! Ai kuwa na sha'afahh
    Kuma ya kamata ace dayar ku taje,

Ehh inaga maman Auwal ce ya kamata taje ,
  
Uhmmmm, gani kikai tana son zuwan?wai ace mutum da mahaifar shi amma yana gudunta, duk don gudun tsoron talauci,
Amma tsabar rashin hankali bazata rungumi gidan mijin tan ba sai gantali,

"Inno wata ran zata daina de,
  Kar ma ta daina duniya ce ta fi gaba ruwa jiima,
Kema na dawo kanki na kyale ki ne naga gudun ruwanki, tunda muka dawo kin ki komawa dakinki,
Miye dalilinki????
   Gudun shi kike ne ko mi???
  Gabanta yayi Rassss,
   Ba haka bane inno------- to miye?
    Tsoro nake inno kinga yaki sam mu tsara taxarar iyalin nan.......
" La ha'ila ha illallahu muhammada salallahu alaihi wa sallam.
Tazaran haihuwa maryamaaa???na banu,,!!
    Haba ke kuwa a wani dalili kike son yi ??
    a matsayin kina wahala idan kika zo haihuwa ko kuma shi yace miki bashi da halin da zai kula da 'ya'yan shi,
   Eyyeh maryama ??
" a'a ba haka bane inno tsoron gwarnai nake kawai,
   To kar na kara ji wannnan maganar daga bakin ki,,

    Yahudawa sun kawo muku abu kun runguma ance maki lafiya ce,
Su yi ta cutar da ku suna illata muku lafiyarku amma tsabar dakikanci irin na malam bahaushe kun ara kun yafaaa kuna jayayya da fadin Allah ,
  "" Kada ku kashe 'ya'yanku saboda tsoron  talauce, mu ke axurtaku.......""
   a haba shiyasa bini bini kike sauraran shin ALBISHIRINKU, na garin BAKESO
To ahir ba gwarnai ba ko yau kika haihu gobe ki karA muna soo,
    Mustapha ya shigo,
Ya ga inno nata sababi,

A zuciar shi yace inno iyayen jidali yau kuma har 'yar gwal dintan ma,

  Inno lafiya kuwa??

Kalau nake kawai magana muke akan tazaran haihuwa,
    Ya samu wuri ya zauna

" Nima abin na ci mani tuwo a kwarya inno na hanata fir ta kiya,
Har misali na kawo mata matar abokina tasa wannan abin hannun gashin ta ya kwaikwaye ga jini kullum cikin shi take sunyi zaryar asibiti har sun gaji.
Adalilin haka yace zai kara aure bazai yuwo kullum tana cikin jini ba,
Nan matar tace bai isaba ai shi ya matsanta mata dole sai tayi,
Amma maryama ta kekashe kasa tace kowa da jinin shi ta yuwu bai karbe ta bane,
  To Ahir ki kiyaye ne zamu samu mummunan saɓani akan hakan,

" Kiyi hakuri insha Allahu ya wuce ba zan kara maganar ba,
   Kuma abinda nake so dake ki tattara ki bar min dakina,

Mustapha yace "   
Inno ai nayi tsammanin da bakin ki a zancen taxarar haihuwar  shiyasa kika sa mata ido taki komawa dakinta.....
Kaga nan.... Uwariyonkaa ta mika mishi dakuwa,
    Muɗɗafa naga bakin ka ya bude sosai ni kake tunkara da cewa na hanata komawa dakin ta,
a'a inno yi hakuri bari na je na kawo miki mutumin,
  ( Asillen zogale )
Dakata satin nan ne biki fa,
inaga ya kamata ace daya daga cikin matanka ta je l,
  "     Ehh gaskiya ne to mi zai hana ku tafi da maman Auwal tunda itace babba kuma kinga kwanannan maryama ta dawo daga gidan,
    To ka sanar da ita. Gobe zamu tafi nasan kai sai ana gobe daurin aure zaka "


In sha Allahu inno
   Yana fita dakin maman Auwal ya nufa ya sameta kaca kaca kamar kullum,
Ya tattare  ledar shimfidin su Ameera ya zauna inda sabo ya saba bai ga abinda zai cigaba da mata magana ba,
"   Ki shirya gobe zaku tafe sheme da inno kinsan na fada miki akwai bikin yar aminina.

a'a bai kamata kace na shirya ba ai da sai ta dauki yar gwal din su koma,
  """ Wani irin zancen banza ne kike min haka???
  Eh kasan ba shiri nake da mahaifiyarka ba; na miye zaka ce sai mun jera munyi tafiyar indai so kake naje din sai ka bari idan zaka tafi daurin aure mu tafi tare,
      " Lalle wuyanki ya isa yanka, a gaban nawa kike cewa baki shiri da mahaifiyata,
  
To karya na yi ne???

  Bude kuunnuwanki kiji, ko kinki ko kinso gobe zaku tafi,
Kuma ina ja maki kunni ki iyar wa bakinki,
Shiru shiru ba tsoro bane,

Kaga malam kar ka wani buden ido abinda naga dama nake yi cikin gidan nan kar kace zaku takuramin 'yar sauran rigar mutuncin da nake baku ta karisa kicewa.

Don Allah ta karisa idan inno ce ta ishe ki riga da zani ke harda mayafi ma,
   Ya mike don ya kara ɓata mata rai yace"
" Wai baki jin kunya ace dakin ki banda zarnin fitsari ba abinda yake yi, kiyi koyi da yar uwarki mana,
   Bai jira mi zata ce ba ya fita,
Kamar ta kuza mishi na maguzawa don dai kawai yace darajar aure da kuma tasan yana rufa mata asiri don ita kanta tasan ba sa'an ta bane.
Ita bata san miyasa inno tai mata haka ba,
Ko da yake so take na kauce yar gaban goshinta ta samu damar sakewa,
    Wallahi ba don gudun fitina ba bazan je ba idan yaso naga yadda za'ayi dani,
  
  Ita ko maryama   Kafin dare ta tattaara komatsanta tayi dakinta,
yasha gyara da kamshin turaren wuta,
Zuman masu jego ta dauko tasha cokali biyu,
Ta mishi waya don Allah ya taho mata da kindirmo mana,
    Zuwa magrib ya dawo,
  Ya samu su fes ita da farhanah,
  Tsabar neman baki irin nashi ya mikawa mmn Auwal nata kindirmon gashi duk da dai ba ke kika aiken ba amma zaki so shi,
Ta ja tsukaa, da ka tattara ka hada mata,
Kana ta wani rawar kafa ai wallahi kaji kunya baban Auwal har a waje ma,
Ta girgiza kai,

  Haramun ne???
Ina dai mata tace, malamai sunce ko akan toxon rakumi ne abin yaxo maka ka aiwatar kawai,
Ya waske ya fitaa.
   Ya kaiwa inno Asillinta na zogale.
     Bayan sallar isha ne ya dawo daga masallaci ya tarar da maryamah ta kara feshi daki da room freshner na KHALTA MARYAM ta shafa wata zazzafar humraa da turaren MALIK OUD, farhanah ma tasha BODY SUIT da turaren su na yara,
Maman Auwal ta kawo mishi abinci
" Inaga kibar tuwon nan sai da safe kya min dumame;a koshe nake jin kaina,
   Bari ma na tashi zan shiga sai da safe.
  Bangane zaka shiga ba dama rawar kafan da kuke kenan na girka muke abincin kace dakinta zaka kwana,
Ba zata sabu ba sam....
To ki hanata saɓuwar mana muga ni
Kusan kwanan su bakwai da dawowa  ai tayi kara da bata ce ki bata girkin taba,

To malam sai ka bari Na bata girkin amma banda yau kam
Yayi wucewar shi ya barta a tsaye,
  Wallahi baku isaba  ina zuwa don bazaku shiga hakkina ba.

Ya tadda maryama daga ita sai bright top idan baka lura bama zaka ce bra ce don iya kacinta kirji ne,
Ga wani farin boomshot, iya haduwa ta hadu tana gaban madubi tana shafa WET LIPS dake bata fiye amfani da jan baki ba,
Ga kuma wani minti mai kamshi a bakinta,
Mutum ta hango ta gilashin madubin,
.
Haba zaka ban tsoro ai sam banji shigowar kaba,
   Ya riga da ya shagala kirjinta kawai yake kallo sun Cika sun batse,
Taho nan ya nuna mata cinyar shi,
  Ta kariso ta zauna
    Ta fara wasa da sajen shi,
Shi kuma harshen shi yake kaiwa kan kirjintaa,
Kunsan mata da saurin mika kai,
   Ya sa hannu ya zarge igiyar brighttop din bai san lokacin da ya zare jallabiyar shi ba daga shi sai pant,. Sun yi nesa kenan don zan iya ce muku bai san inda kanshi yake ba ma sai bankadar kofa suka ji,
  Maman Auwal ce a kansu tayi wiki wiki da ido wai ana cin amanarta ai ranar girkinta ce
 
Abin takaici maryama bata fasa abinda take yiba duk da cikin zuciyarta na mata kuna ai cin mutunci ne wannan kuma sirrinta ne,
amma don ta nuna mata bariki ta kamo kanshi ta sai ta bAkin shi akan  kirjinta hannunta ta cigaba da murza mishi J.S dinshi,
Basu san yaya ta kare ba
Sai da suka nutsu sannnan abin ya dawo musu ya zari rigar shi yasa ya wuce dakin maman Auwal ya sameta tana ta safa da marwa idonta ya kankanci taci kuka,

Ashe ke dabba ce
Shashasha mai halin dabbobi, ki shiga dakin mata kai tsaye don bakin rashin hankali, kin yiwa kanki adalci kenan?.ko ke idan aka miki haka zaki ji dadi,
  To da kika shigan mi ya kare ki dashi?
Matata ce itama yadda zanyi dake haka zanyi da ita,
Ta sha ruwan bala'e kam,
Ita zagin da ya mata ma bai dameta ba irin idan ta runtsa ido taganshi zaune maryama tana kan cinyar shi suna.......ta kara fashewa da kuka
miya kai ne,,,na jawo wa kaina rashin kwanciyar hankali,
Bandaki ya sameta Ya bita sukai  wanka aka kuma second round ita ko maryama xuciyarta fess don tasan ta cusa mata bakin ciki,
     Tai godia wa ubangiji da bai mata kiran takaici ba, tana da abin da xata nunawa kishia.......

Da gari ya waye ko ta kanta bai bi ba,
Ya sallami inno ya bata kudin motar su ita da  maman Auwal.
Yayi tafiyar shi office,
 

Salima je kice wa mummynki bani da lafiya.
Da gudu ta fita mummy Auntynah bata da lafiya,
   Miya sameta?????

Ohoo amma naga tana ta shiga toilet
Tashi muje na dubata,,
 
Ta samu gefen gado ta zauna sannu Auntyn salima,
  Mi yake damunki??
  Zazzabi ne sai kumalli,
   Kinsha tea ne???
a'a
Ta shiga madafin ta hada mata Tea da kwai amma scramble tai mata,
Tana jin kamshin kwan da gudu ta shiga makewayi tai ta kuuza amai,
Maman salima sai dariya take yi,
  To mi kike son ci yanzuu??
    Ummmmm waina  gira???
  Kina nufin yar yau???
Tashin hankali,
   Too ai kuwa sai da safe za'a samu hakan ma a cikin gari,
To ina son cin YARYASA
To me sauki ne,
amma kin fadawa imraan baki da lafiya??
  Ehh yasani,
Sannu koma falo na gyara miki nan din
a'a ki barshi,
Ke ni lallaba ki koma falo.

Ta gyara wurin tsaf ta dau waya ta kira ImRAAN,

Idan zaka dawo ka sayo mana kwadon rama da kifi yaryasa,

Yau kuma kwadayi ne ya tashi miki ???

Ehhh

Oh ina sauri ban fada miki ba lauratu na fama da zazzabi ina ganin kamar maleria  ne,
Ko???
  To ka tanada min..... Koda yake sai ka dawo kawai.
   Ta kara komawa ta taddaa ta tana amai again
Wallahi bana son warin dakin nan,
Yana kara sa ni amai,
Zo mu tafi dakina Allah yasa ya miki,
Bari na duba durowa inaga inada O.R.S
  Ta jika mata
Tasha kuwa zuwa biyun rana  ya dawo da leda a hannun shi,
Ta dauko plate ta zuba mata habaaa ai kamar wacce ta shekara goma da yunwa,
halan halan ta cinye shidai imraan sai kallonta yake yi,
  Domin abin ya bashi mamaki ya sameta a kofar su salima,
   Salima je ki kunna T.V ki kai cartoon,
Bani goron Albishir,,
   Wai miye ne????
   Kayi guessing mana,
  Don Allah fada min,
Lauratu na da ciki,
   Ciki?
Ehh ciki.
Laure ta zare idanu ciki kuma maman salima??
  Tabbass
   Da su kadai ne babu maman salima da  sai ya rungumeta tare da hot kiss,
Amma ido guba ne,
Yace Alhamdulillah Allah ya raba lafiya.
Ya Basar,
  Kawo min abinci mana,
Ko ba'a girka bane??

Gari na wayewa zubaida ta shiga madafin side dinta ta dafa musu jollof din taliya,
Ita kuma unaiza ta dama mata kunun gyada da indomie ta zuba a basket,
Ta fito kenan ta tarar da su Adda fauxiyya suna shara duk da bata san ta ba amma ta fahimci kamar su da unaiza,
Ta gaida su,
Umaima har kin tashi???
Zo ki kaiwa mamanki
Ta koma ta dauko babban warmer da ta juye taliyar ta mikawa su Adda fauxia gashi amma hadawa nayi ban san adadin mutanen gidan ba

Sannu da kokari ta wuce wurin unaiza suka gaisa sannu da aiki ngde.
Maman umaima
Ina su khaleedah??

Naga khaleed ya tashi ,

Ehh da wuri yake tashi yayi ta kanxan kanxan
   umaima dauko kayanku muje na muku wanka,

Dai dai shigowar indoo

Wanka kuma ???
Daga zuwanki zaki fara hidimar yara ance kice kikai abin karyawa ma ta taɓe baki........

   Ummukaltume ce

Comment