shafi na goma

🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

MATAN QUATERS

✍🏼✍🏼✍🏼✍🏼
Kulsum Bappah Azare
Ummu iman

Follow me on wattpad
@kulsumbappa facebook: @[email protected]
Gmail Add @ ukb696354@gmail. Com

🦚🦚🦚 *UNIQUE ONLINE WRITER'S FORUM*🦚🦚🦚
_(Home of Extraordinary, Uniqueness, outstanding, special and Remakable Writer's)_ πŸ‘ŒπŸ»

Ψ§Ω„Ω…Ψ±Ψ§Ψ‘Ψ© Ψ΄Ω‚Ψ§Ψ‘Ω‚ Ψ§Ω„Ψ§Ω‚ΩˆΨ§Ω… ،

KALLABI TSAKANIN RAWUNA,

1⃣0⃣

Sai wata zuciyar tace mata taje sai kuma taji ta fasa,
ana haka sai ga musa ya fito daga dakinshi ,

''Aunty sannu da aiki,

Sannu dai,

Wallahi Aunty nakanyi baccin har ya ishe ni,
Ko don van saba zama wurin dayan bane?

zai kasance harda hakan,

Yauwa bari na miko maka kudi ka sayo mana ruwa pure watern mu ya kare,

Kinsan abinda yake bani mamaki Aunty?

Sai ka fada,

Wai komai na birni daban yake,
Ruwa wannan baza'a sha shi ba sai na leda,
Shiyasa ake cewa yan birni kudin su a cima yake lalacewa,

Ummmn Baba musa haka ne wallahi,

wai ko abinci ne baza'ayi ba sai an sa mishi ganyayyaki,

to yaaya
za'ayi,
Bari na karbo ruwan,

Yana fita kenan sai ga QASEEM ya dawo,
Ta karbi abin hannunshi
''ina fatan abinci ya zama ready?

saura kiris dai bani minti biyu kacal,

Ya ciro foam ya mika mata gashi nan na musa ne,

na samo mishi wurin koyan daukar hoton kuma kyauta ne,

Kai kyauta!!
Eh,
Ya tafi sayowa ruwa ne ma shago,
Umaima ce zaune a gefe rike da Khalid akan cinyarta wai tana mishi wasa,

Khalida tana bacci ne,?
a'a
Maman hanifah ta shigo ta tafi da ita gidanta,
a bazata mata kuka ba?
Ita tace ba damuwa,

Nikam ma da har zanje na karbota,

akan mi kenan?

To baban umaima kawai zuciyata ce ta kasa nutsuwa

to akan mi?

haka kawai bamu san halinta ba,
a'a UNAIZA kar ki fara,

Matar nan bata da matsala ko kadan,

tunda nazo garin nan muka hadu da farouk ban taba jin dai dai da rana daya yace min ga aibunta ,
Kuma ke kanki shaida ce,
Ina ta kame kamen sayen abinci,
amma tsab suka hana ni,
take zuba min dai dai da rana daya bata taba gajiyawa ba,

UNAIZA tace hmmm,
Allah yassa har zuciyarta ba komai,

ana haka sai ga musa ya shigo dauke da pure water, kai tsaye fridge ya bude,

Sannu da dawowa yaya?

Sannu kadai

Ga foam dinka a wajen UNAIZA ka nutsu ka cika an samu wurin karatun, ba nisa ma da nan,
Ta kawo mishi foam din ya fara dubawa, a nutse UNAIZA ta zubo musu abinci kowa a plate ta hada nata da UMAIMA,

yaya kana da biro ne?
Eh gashi nan,
a Aunty kiga harda fanninku na mata,
Kai!
Wallahi kinga ana koyar daku dinki, Abinci da wasu abu wai kallo ya koma sama,
.
QASEEM ne yace ai nima da har zan karbi guda biyu to sai na tuno yanzu kina jego, abin zai baki wahala,
Amma insha Allahu idan yan biyu suka data sai ki shiga,

To Allah ya kaimu, inji UNAIZA

Sallamar lado suka tsinkaya hannunshi dauke da khalida ya gaisheta cikin girmamawa gata nan yanzu ta tashi daga bacci ma ,

ayyah ta karbeta,
ta kura mata idanu
,
tana ta nazar tar jikin ta taga ko akwai wani abo sakakke a jikinta,
bata ga komai ba ta saukar da numfashi Alhamdulillah

Chinyere ta warke sumul amma maman daddy taki fadawa T.J domin bata son garan da yake kawo musu ya dauke gashi yace mata anjima zai zo ya dauketa, hmmmmm
nasan abinda zan ce mishi

Ba tare da bata lokaci ba sai ga kiranshi yana kofar gida,
Tace ya shigo ai baban daddyn baya nan,
Ya shiga falon suka gaisa tare da tambayarta mai jiki
,
Eh jiki ba laifi amma dai yana da kyau ta kara warware wa saboda kasan jikin ya koma tamkar danye ne,
Gwanda tadan kara samun nutsuwa da abubuwa masu gyaran jiki,

To ba damuwa yanzu mi da mi za'a karo ne?
Bari na kira maka mubaraka ai itace mai kula da cinta da shanta,
Dakin ta shiga wurin chinyere da mubaraka
Chinyere shirya kije falo T.J yazo

tace mi kuke bukata ne a dakin nan
Mubaraka?
ta numfasa tace maltina madarar ruwa da kuma kaji kinsan tun randa ya kawo kajin nan bai kara kawowa ba,
To bari idan ta dawo kije ki fada mishi.

Ina son shiga gidan maman Auwal naga wace irin Amarya aka mata,

Tace min wai kamar sadaka yalla take tsabar kyau,

Hmmmmm
Aunty ai ranar tabani mamaki,

Duk ta susuci akan anyi mata kishiya,
Hmmmmm

''Mubaraka kishiya bata da dadi ne kuma baki san halin kishiyoyin ba,

Hmmm Aunty kenan
ai biki sani ba mubaraka gwanda da aka mata kishiyar

idan tazo nan fah kullum cika mana baki take yi ita Allah ya sauwake mijinta yace zai mata kishiya,

idan na mata magana anya maman Auwal maza fah basu da tabbas,

sai tace min ai ita tasan bazai Iyaba,
saboda ta kanainaye shi ko maganar uwarshi baya ji kamar yadda yake jin tawa,
Kedai shaida ce tunda kinsan irin cin kashin da nake mishi amma kinga ya damu ne?

Ke idan baki sani ba baban Auwal bazai taba iya ganin wata mace yace yana sonta ba,

Miyasa kika ce haka?

Saboda asali ba ni yake so ba akwai yar uwar shi yan danginshi da suke soyayya,

Ni kuma dama burge ni yake musamman idan na fita talle na kan bi ta inda yake zama, kawai don naganshi naji sanyi a a raina

don na ganshi kawai,

A kace mu fidda miji,

na samu innata nace
mata nikam duk garinmu na shema banga wanda nake so kamar mustafha ba,
gashi dan gaye, ga iya Ado uwa uba tsafta,
Inna ta ce take tambayata

'' dama kuna zance dashi?
Nace mata iya kacinmu gaisuwa ai inna soyayya suke da maryama yar uwarshin nan da tayi boko,
Eh na ganota,
amma kar ki damu ki fuskance shi kawai kice kina
Sonshi,
Kai inna kinsan bazai yarda bama yadda yake nuna mana kyama karara wa yan talla,

Ai har wani kyama yake nuna muku?

To kyale ni dashi bani jibi sai yazo da kanshi kofar gidan nan
Kai inna?
Hmnnn yar nan ni wasa ce?

Bani ciniki yau ba'a bori da sanyi jiki bazan so ace kowa ya fidda miji ya barki ba,
dama suna mana gori suna cewa wai nauyin jini ne dake tunda baki dauko kamannin uban ki ba,

Maman daddy ina baki wannan labarin anyi haka da kwana biyu na tafi talla ban dawo ba sai gashi a gidanmu,

aka ce bana nan sanda yazo sau kusan hudu gidanmu kafin ya same ni
Na jinjinawa inna haka dai har akayi aurenmu ba a son ran mahaifiyar shiba tafi son ya auri yar kanwarta marayama,
fir aka musu farraku a tsakaninsu shiyasa nake ce miki innarshi bata kaunata ko kadan don tasan ba don Allah danta yake sona ba.

Kai Aunty
lalle nima ina mamakin yadda akayi baban Auwal ya aureta sam babu fasali, ya fita kyau nesa ba kusa ba.

Chinyere ta shigo Aunty mubaraka yana kiranki

To
Ta mike ta fita wajen shi daga ita sai wata matsatsiyar fitted gown,
Tana wani rausaya. Don ma ita gajeriya ce,

Ya T.J ina kwana?
Lfy klaua,
Ya garin
Da yake yar dunia ce itama tace
'' gari yana wajenku,

mukam ai muna zaune cikin gida,

Ko?

Eh,

Ina ruwan BUDUN BUDUMA KIFIN RIJIYA

nice ma kifin?
bance ba,

Auntynki ta min magana akan abubuwan bukata na chinyere,

Eh dazu take cemin pad dinta ya kare kuma tana jin juwa,

Eh dama likita yace idan bata samu abin karin jini ba zata iya fuskantar juwa

Dau ko mayafi muje mu saya sai na baki ki dawo saboda inada ganawa da ogana bazan samu damar juyowa dake ba,

Bari na turo Aunty ka fada mata,
Ni bansan miyasa kuje tsorona ba?

Ba tsoro bane,

Aunty yaya T.J yana son magana dake,

To

Ta rankaya wurin shi,

Gani

Wai na mata bayanin zamu je sayayyar ce tare saboda inada abinyi zan barta ta dawo a kurkura ko adaidaita sahu inji kanawa

Lah ba damuwa
Mubaraka taho

( kaji fah akan abin Duniya zata bar kanwarta tabi lalatattace)

Ita ko ta dauko matsiyacin gyale wanda babu maraba da rariyar tatan koko, suka fita

Gabanta gadi ta shiga
Gidan maman hydar

''a'a uwar daki yau kece a gidan namu?
eh nice kam
,
barka da zuwa
barka dauko gyalenki abin nema ya samu,

Ta zaro idanu
Mi ya faru maman daddy?
Hmm
mmm kedai bari
Mutuniyrki ce zamu je mata jaaje,

Maman hanipah?

ba wannan ba maman Auwal dai,
Miya sameta?
Cikin kwarewa a gulma da kitifi take cewa
Baban Auwal ne iyayenshi suka mishi aure,
Eyyeh!!
Banten uba,

baban Auwal din,
baiwar Allah!
shiyasa hankalinta ya kasa kwanciya da tafiyar shi,

ai dama tunda ta fadamin hasashen uwarshi na hango hakan ina danneta ne kawai,

ayyah ba dadi wallahi,

Nidai dauko gyalenki muje dannan kirji
Oh namiji kenan
nan ma suka garzaya gidan maman zuhra suka daddageta tana ma wa yara wanki

Assalamu Alaikum

Mai aikin maman Auwal din ta amsa suka shiga ta gaishesu,

Ina maman Auwal din?
tana daki bata jin dadi''
to?
Wanan ya kalli wannan
Je ki ce mata gamu munzo?
to,
tace ku karaso,

Suka sameta shame shame akan gado wanda ko kayan shimfidin yaranta bata daga ba,
dakin banda zarni babu abinda yake yi,

Subhanallahi maman Auwal mi nake gani kina kuka akan anyi miki kishiya lalle kin
bani mamaki,
har akwai abinda zai gagare mune?
Baban Auwal ya ci min fuska ta kwashe ta fada musu yadda akayi
a'a maman Auwal laifin ki ne,
yaya zaki ce ta koma dakin mai aiki, ai baki so zaman lafiya ba,
maman daddy tai karaf tace a haba maman zuhra tamin dai dai,
nan sukai ta mata famfo wani abin maman zuhra takan ce mata tabi a hankali,
Haka dai. Tai ta adana zugarsu da niyyar maryama sai ta fita da kafarta tabar gidan, suka fito falo
Zamu tafi bamu ganta ba,
Tacewa mai aikin nata taje tacewa bakuwar jiya ta kawo wa baki na Ruwa,

to Aunty

maman Auwal dinne ta aiko ki?
Eh itace
Ina zuwa,
Ke taho muje ma
Ta shigo falon tsaf da ita cikin kwalliya ta daukar ido, kowa yasan fulanin shema da kyau da gashi,
Ga kuma dirin jiki,

Ta karewa yan falon kallo,. Ta kariso wurin maman Auwal
Asiya kice kika ce na kawo ruwa anyi baki
?
inna dija ce ta zo ko kuma kuma shakikanta su inna fatse da inna rakiya,

ai wadanda suka zo din sunfi waddan nan iyayenki marassa mutunci
Tasss kake ji,
Kika maren?

Lalle yau kin tsokalo tsuriyar dodo
Tayi kanta kenan su maman zuhra suka shiga tsakanin
'' Ku barta kawai ai ita karamar yar iska ce
Ance miki nazo gidan ne na miki bauta ko don na kawowa yan iskan abokanki ruwa

,. Maman daddy tace ke Amarya kar ki kuskura kice mana yan iska,
An fada
Yan iskan daga gani kice uwar dabar da ake fadi a unguwar nan bari kuji na fada muku ni ba kanwar lasa bace
Kuma bari kiji na miki warning

bazan lamunci irin wadannan marassa mutuncin su ringa shigowa nan gidan ba,

Saboda gidan ubanki ne,

Eh kusan haka tunda ai gidan dan uwa nane,

Ko ba aure inada iko da gidan balle yanzu da na zama sashi na jikin shi,.

To sai ki hana idan kin isa?

Zaki ga na isa kuwa,

Ta kalli su maman daddy da suka sau baki suna kallonta,

Ta shiga dakinta ta barsu a wajen

maman Auwal zamu tafi sai kin fito majalisa wannan bata da mutunci ko kadan,

Wallahi ku ku ka hanani wallahi sai ta raina kanta,

Ummnn lalle maman Auwal sai kin shirya inji maman hydar,

Ba kadan ba cewar maman zuhra

Ke kiga bakar gadara wai gidan dan uwanta ne?
Hmmmm wallahi idan baki dage ba kina ji kina gani zata fidda ke,
Don haka kar ki mata sanya,

Hmmmm wai tsabar rainin hankali fah da neman magana jiya bandakina ta shiga wai zatayi wanka ,

Wani irin wanka?
Wankan tsarki mana,

ai na tada bala'i
Sai yake ce'' itama gidanta ne tana da hurumin ko ina ta shiga''
,
Kin ga
nta ba wani auki ba sai fitina
Gaskiya sai kin dage maman Auwal. Ki bari dai yanzu zamu wuce sai mun hadu kawai amma ki daina zaman dakin nan,
Kin bata dama tayi abinda take so kenan ,
Ko?

Eh

Ki takura mata sam kar ki barta ta sake,

mi take yi a kitchin din yanzu?

girki,

To fakonta zakiyi kina mata barbaden kanaxir da su gishiri ai kar ki kuskura kiyi fada da ita,

Hmmmmm

Wallahi maman daddy kwana nayi banyi bacci ba tsabar rashin ta ido a wurin maza,
baya tunanin gidan bani kadai bace akwai mai aiki akwai yaranshi sai wani sautin kunji da nishi ne yake tasowa a dakin,
Har sanda Auwal ya tambayen,
Mama kinji abinda baba yake yi?
Ki duba shi mana ko dodo ya gani,

Don Allah da mai hakan yayi kama?

Ke har madafi yake bin ta fah
Ina ruwan ba'a sabun ba,

Maman zuhra ta rufe bakinta,

bai bar gidan nan ba sai tara da kusan rabi, yana bacci a dakin ta,
Wai sai gata ta fito da daurin kirji zata dauko abu a kitchen shiyasa na tattara na koma daki,

Wa yaga ~( NA NAN GAI NA NAN GAI YA SOYAYYAR ASARA~ )

ai sunfi karfin asararru,
ke har mota ta rakashi fah ina ganinta ta window har wani kiss tai mishi shikuma yana ta wage baki,
Tayi kwafa ,

Kedai koma sai kin zo kawai.

T.J kai tsaye wasu manya stores suka je ya kwaso musu kayan cima iri iri kowa da nata,
danyun kaji gyararru a fridge ya diba guda bakwai,
Ya kara ce mata ta zabi wasu abubuwan da take bukata ,
ai kuwa english wears ta jida ya biya kudin,

Yana fituwa ya raba waya a kunnen shi,
Owk kar ka damu gani nan zuwa.

Kinga shekenan ma ogana yace mu hadu dashi a can guest house dinshi an fasa meeting din zai bani takardun naje na ajiyi a wurina,
Zuwa gobe,
domin yana tsammanin zaiyi tafiya nine zan wakilce shi,
Idan bazaki damu ba zan biya na karba sai mu wuce,

hanya ce ina?

Eh,

to ba damuwa ,
bari na kira mutuniyarki na mata bayani kar ta zargi wanin abin,

Gaskiya kam,

da gangan da ganganci yaki tayar da motar wai taki tashi sai wani dagewa yake yi,
ana haka maman daddy ta kira mubaraka

'' kina inaneh?

Aunty gamu a bakin store din motar ce ta ki tashi,
Mota kuma?
Eh,
to ki kiyaye don Allah,

''Karki damu don Allah
Aunty yanzu zamu dawo,

Ya lallaba yatada motar suka wuce bai tsaya ba sai kofar wani gida mai girma da buzu a kofar yana gadi,

nan yake ce mishi Alhaji ya fita yanzun nan amma yabar maka sakon a dakinshi,

Ya karbi 'yan makullayen kar na barki ke kadai muje mu dauko,
ta fito tabi bayanshi har cikin falon,
Falon ya hadu, yasha turare sanyin raba ne ke tashi kawai,

Ya lura da yadda take kallon wurin,.
Bari na shiga dakin na duba,
Yayi ta dube duben iska wai bai gani ba inaga mu jira shi tunda ba nisa yayi ba,

amma yaT.J zai dawo da wuri ne?

Insha Allah,

Ya zauna a gefenta. Cire gyalen mana ki sha A.Cn da kyau ,
tai murmushi ta cire. Ya zubawa kirjinta ido,i
Ita kuwa tuni ta gano jirginshi,

Ta wani babbaje akan kujeran wai zatayi bacci,
Dannewa take yi kawai amma wata irin sha'awa ce take taso wa mata da kyar take dannewa,

ya lura da yadda take ta matse kafafu, ya taso ya komo kusa da ita,
Ya kama hanunta yana mata wata irin hira yana murza hannun,
ta fara rufe idanunta tana maida numfashi a hankali yasan ta fara hawa network,

( na yarda idan mutane biyu suka kebe
Musanmmam mace da na miji wanda ba muharraman juna ba, to na ukunsu shaidan ne)

ya ringa kissima mata shawar T.J,
Shikuma ganin tayi shiru ya samu abinda yake so,
Ya hau shinshinarta. Kamar mayunwacin zaki ya ga nama ,
Hannunshi gaba daya suna kirjinta
Da yaga abin bai mishi ba zage zip din rigar yayi, habawa ai bai jira cire rigar nonon ba fincikarta yayi ya gama haukacewa kololuwa abinka da yar hannu biye mishi tayi ya jagwalgwalata son rashin ya fara kai hannunshi kasa,
zubur ta mike a'a yaya banda nan
haba ki bari ba abinda zan miki,
Ai na miki Alkawari kawai tabawa zanyi ina son na samu nutsuwa ne kawai,

Alkawari fah

Ta wani kara narkewa ba don tana tsoron ciki ba da sai ta barshi. Domin itama mabukaciya ce tun tana secondry school suna irin kazantattaciyar soyayyar da kawayenta irin na mummy da daughter,

Sun biya wa juna bukata kam saboda a cinyoyinta yasa Alqalaminshi ya samu nutsuwa ya dai daita,
bari na shiga makewayi na gyara jikina,

ta matsi shi gam wai kan nipple dinta yana mata kai kayi,
Dawowa ya kara yi ya dora mata harcenshi akan su yana ta kewaye su irin na gwanayi,
da kyar ya lallabata yace kar Auntynki ta gane idan kina so zan san dabarar da zamu na yi muna fituwa,

Maida kayanki tsaf kar su gane,
suka
dauki hanya,

yana ta yaudararta wai kar taji tsoron sex ba kowanne ne ake ciki ba idan kuma kina tsoron kar a lalata miki budurcinki ne ana zuwa asibiti a dinke mace tsab,

'' haba dinki?

Wallahi kuwa
Ke rabin mata da kike ganinsu yan iskan ne idan suka gama sheke ayarsu a waje sukan je aaibiti a musu dinki su dawo shar dasu

Yanzu gobe ki shirya ke da chinyere zan kaita asibiti ayi mata Allura na tsarin iyali idan kina son hutawa kema sai a miki,

Ya dauko dubu goma ya danka mata amma fa ki boye kar ta gani,
to shikenan
Ya bude boot suka fidda kaya

Tsabar rainin wayo irin na yan bariki
Sai wani basarwa suke yi kamar basuyi komai ba,

''Ke kawo min ruwa,

motar nan ta wahal ceni,
wallahi kuwa, ,
Maman daddy tace ga tsananin zafin rana,

.akwai kam.

UNAIZA na roki Arxiki a wurin maman hanifa zata kaiki kasuwa kiyi sayayyan abinda kike bukata na kitchin ,

To yaushe kace mata zamu,

@'a ko yaushe ma,

Kai dai hankalinka ya kwanta da maman hanifan nan?

Ba kadan ba,
ai yadda na lura da yan QUATER'S dinnan akwai su da gulma da sa ido,
Duk da dai ban zauna ba amma yanayinsu da nake gani kullum su bar gidajensu su tare a gidan mutum daya suna tsegumi,

Shiyasa hankalina ya kwanta da matar farouq saboda bata da shige shigen nan,

to amma baka tunanin girman kai ne da ita,

Bata da girman kai kuwa, sai kin fara mua'amala da ita tukunna zaki san hakan,

Ni wallahi tsoro take bani,

Tsoro kuma?

Kasan fa ita yar boko ce,

ance bata kula kowa fah,..

Ke kar ki ishen da kushe matar nan,

taja bakinta tayi tsam,

bata son ta fito tace mishi yan unguwar ne suke fada mata halayyarta.
Ya ce ta fara muamala da su,
don a ranshi baya son yawan shige shigen nan ko a TANGAZA Ya hanata shiga makota da sashin matan yayunshi,
mutum ne mai ka'ida baya son tsegumi ko kadan shiyasa yake kiyayewa kuma baya son kutsuri tsoma.

Musa ya shigo yanzu yaya yaushe za'a maida foam din?

Ka bari sai da safe mu fita tare,

Allah ya kaimu,

TANGAZA

mama ce take zaune a dakinta tasa bello a gaba suna zantawa.

'' to ni yanzu bello da kake cewa zaka birni wurin QASEEM a wani dalili kasan shi kanshi MUSA da aka tafi dashi karatu zaiyi a birnin, kai kuma kaki yin karatun,

To mama ba kice kike cewa karatu baida wata rana ba,
sai ta wahala,

''eh haka ne kam,

Haka nake gani bello,
amma yanzu idan kana son komawa birni kaje ka samu babanku kace ya yafe ka, kana son ka koma boko kaima kayi karatu,.

Allah barshi idan KASIMU yazo nasan zai ji dadin maganar,
Sai kace mishi za ka bishi birni kayi acan nasan bazai hanaka ba ,

to amma fa mama yanzu daga aji hudu zan fara?

sai mi idan kaje aji biyar sai ka rubuta jarabawa,

Ni kaina bana son yaron nan musa ya fika,
to ai mama ki ce kika kashe mana gwiwa akan karatu

tab idan na koma birni kuwa za'aga gayu,

Hmmm dan Allah ji shi,
abu daya nake so da kai,

Mi nene shi mama?

so nake ka takurawa wannan UNAIZAR,
wa tafi bille a fuska da zai dauketa ya kaita birni,
Hmmmmm
Bari kawai mama ai yaya QASIMU yana ji da wannan matar tashi,
Ki ga ko cikin. Su lauratu matan yaya bilya fa ya hana ta shiga,

Hmmnn ki bari kawai zanyi maganinta.

Ta'aliki
Zaba
Watsa
🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘🏘

Comment