Hakkin iyayena ne page 20

: Hakk'in Iyayena NešŸ˜¢




Na
Zainab Yakasai
(Shukrah cute)




Wattpad:Zainab Yakasai




Page 20.


Dan kansa ya gaji ya cire bakinsa daga cikin nata yana k'arewe fuskarta kallo da lumsassun idanunsa,underneath his breath yace "I'm so sorry" tayi kamar bata jisa ba tana k'ok'arin sauka daga kan gadon ya rik'eta yace "stay still" ta zame hannunta ya sake rik'eta yace "ki tsaya kiji me zance miki" sai a sannan ta bud'e baki a tsawace tace "bakada abinda zaka cemin mugu Kawai,kuma wallahi ka mayar dani gida" ya zuba mata idanunsa kafin zuwa can
yace "baze yiwu ba kinsani" ta fashe da kuka tace "meye amfanin zamana to bayan kanada wadda kake so anan d'in bani ba" yayi cupping face d'insa da soft palm d'insa yace "Say's who?" Ta zame fuskarta Zata bar gurin,da sauri can ciki yace "ki tsaya please" ta juyo da mamaki tana kallonsa taji yace "Waye yace miki ina sonta,nifa ke nake so kuma wallahi ban ta6a son wata mace bayan ke a duniyar nan kuma belive me I love you from the first day I sight you till now ba abinda ya ragu a son da nake miki" da wani expression da ita kanta bata san Wani iri bane take kallonsa kafin zuwa can ta fara wata dariya trying to full away thought d'in da yazo kanta yanzu tace "Ko?,ni zaka yaudara Sadeeq?",ya saketa ya dafe kansa a hankali yace "karki bani wahala please!wallahi da gaske nake" ta zubaĀ  masa idanunta trying to observe something in him amma ta kasa ganin komai saboda kansa dake k'asa,a hankali tace "to ita kuma waccan da kuke zuwa shopping tare fa,bayan ka soni ka fara sonta?" Ya d'ago yana matsowa kusa da ita ya rik'o duka hannayentaĀ  yace "ban ta6a sonta ba wallahi kawai tausayinta nake,she was abused by her stepmom ita ta mata hanya aka kawota Florida waiĀ  karatu ashe gurin wani aka kawota ta zama farkar sa,ni nayi saving d'inta daga wajensa na kama mata apartment d'in da take ciki don inta koma gida tace stepmom d'inta zata kasheta,bayan wannan there's nothing else between i and her,kuma shopping mall da mukaje tare food stuffs ta raka ni siyowa,believe me Surayyah" Shiru Sury tayi da Alama zantukan Assadeeq sun fara shigarta tace "Are you sure?" Yayi nodding yace da sauri "Eh wallahi" shiru ne ya ratsa room d'in kafin ya Matso had'eda hugging d'inta tightly yace "are we now good?" Sury tayi rolling eye ball's d'inta tace "No" yayi pouting yace "Why please" tace "akwai abinda nakeson maka bayani akai" ya cusa fuskarsa a wuyanta ya lumshe ido a hankali yace "meye shi?" Tace "Maganar abortion da na ta6a yi wallahi it's..." Yayi saurin toshe bakinta yace "bana son ji Surayyah you're forgiven karki k'ara tunawa kema" ta lumshe idanunta tanajin wai unexplainable feeling yana ratsa ta saboda yadda Assadeeq ke kissing wuyanta as if his whole life depend on it,yafi minti goma yana abu d'aya kafin ya kwantar da ita ya kwanta a jikinta a hankali yace "I love you with all my heart" tasa hannu tana shafa gashin kansa ba tare da tace komai ba,ya d'ago kansa yana kallon idanunta ta kawar da kai da sauri yasa hannu ya juyo da fuskarta ya d'ora lips d'insa akan nata.


Washe gari bayan Assadeeq ya gama shirin tafiya office yazo ya zauna gefen bed yana kallon Sury yace "Madam I'm going" ta tashi a kunyace tace "Allah ya kiyaye hanya" ya langa6ar da kansa yana kallonta k'asa-k'asa yace "Shikenan an sallame ni" tayi nodding,ya rik'o hannunta yace "gaskiya ban yarda ba ko d'an goodbye kiss babu kuma" ta fara dariya can ciki tana k'ok'arin tashi ya dawo da ita yayi kissing forehead d'inta,nose tip sannan Lip's d'inta,ta rufe fuskarta a kunyace shi kuma yayi murmushi yace "You get set kafin na dawo zamuje shopping tunda ke kika hana Raheema ta miki siyayyar jiya tsabar kishi ko?" Ta mik'e da sauri tana murmushi ta wuce toilet ta k'ulle,Assadeeq yayi murmushi ya fice,be yadda yaje apartment d'in Raheema ba saboda jiya da daddare sai da Sury ta rok'eshi ya dena zuwa apartment d'in Raheema and he promised bazai k'ara ba,sai after Asr ya dawo suka fito cikin shirinsu hannunsu sark'e dana juna da ka gansu kaga perfect couple's,a tare suke tafiya har suka fita gate,Raheema dake tsaye a windown apartment d'inta ta zame ta had'e kanta da gwuiwa ta fashe da matsanancin kuka ganin a yadda suka fita,wani shopping mall d'in Sury taga sun nufa tana kallonsa taceĀ  "meyasa ba zamuje nearest mall ba kuma?" Yaja hancinta yace "bayan jiya kunje kun musu masifa aciki wai ke me miji ko?" Ta d'auke kai tana murmushi har suka k'arasa,food stuff's suka siya sosai Sury ta siya perfume's kafin Assadeeq ya biya suka tawo gida.
Ana sallar magrib suka dawo,Raheema jin an bud'e gate ta fasa tayarda sallah ta baro praying mat tana lek'osu ta window,had'a ido da Sury da take k'arewa apartment d'in nata kallo sukayi Surayyah ta watsa mata wata uwar harara,da sauri ta sake curtain d'in ta koma gefen bed ta zuba tagumi.
Ā  Da daddare bayan Sun kwanta Sury ta d'ago kanta daga k'irjin Assadeeq a shagwa6e tace "Da gaske gobe bazaka office ba?" Yaja hancinta yana murmushi yace "Sure,Zan kaiki kiga Florida" with over excitement ta rungumeshi tace "Thank you love" ya d'agota da sauri yace "What did you just call me with?"
tayi rolling idanunta tace "Kayi zaton bana sonka ne nima" ya juyata ta koma k'asa shikuma a samanta ya shiga kissing fuskarta zuwa wuyanta,from there kuma labari ya canja atakaice dai a daren nan Assadeeq ya samu Surayyah kuma ba a yadda yayi zaton abun ya zo masa ba don kamar budurwa ya sameta although it's his first time amma ya gane haka,rungumeta yayi a jikinsa ya dinga sa mata albarka kafin suka tashi sukayi wanka suka dawo suka fara nafila suna addu'ar samun zuri'a d'ayyiba har asuba tayi....



Finally Surayyah ta samu Assadeeq.
H

Comment