Hakk'in iyayena ne page 4.

Hakk'in iyayena ne.


Na
Zainab yakasai
(shukrah cute).


Wattpad:Zainab Yakasai.


Page 4.


Don't forget to follow and vote for the story if you're really enjoying.
  Your comments also matter's.😍😍



Ba tason stressing kanta da lecture's d'in nan da basa k'arewa,biology suke kuma reproduction,shegen yawa gareshi don haka tayi deciding tafiya gurin Hameem daketa kiranta tun d'azu,Napep ta hau kasancewar motar ta ta samu matsala.a kwance ta sameshi kamar kullum ya k'urawa wayarsa ido,da sauri ta k'arasa ta fisge wayar ta saka a sleep had'eda turo baki tana magana a shagwa6e "Wai me kake kallo a wayar ne da baza min welcome hug ba" murmushi yayi yana mik'ewa zaune had'eda jan kumatun ta yace "Baby....case,da mum nake charting fa,tana ma gaisheki" sakin ran ta d'anyi tace "ina answer wa" kafin ta turo baki tace "Nifa ban hak'ura ba...welcome hug d'ina" sai da ya mik'e ya tattare hannun shirt d'insa yana dariya yace "Bari a biyaki to...shikenan?" Ta gyad'a Kai,shikuma ya d'agata sama yana juyasu sunata dariya kafin ya saukesu a kan bed d'insa tana k'asa yana samanta,a tare suke sauke numfashi dukansu idonsu a lumshe yake,k'amshin da kansa yake fitarwa ne ya fisgeta ta cusa finger's d'inta cikin cikakken gashin kansa na larabawa tana d'an sosa masa,yayi saurin rik'e hannunta still idonsa a rufe yace "Baby....Bari,tafiyar tsutsa fa kenan" ta fisge hannun tana dariya tace "Anyi d'in" at the same time kuma tana kara tura hannunta a kansa,gyara kwanciyarsa yayi a kanta yana tura hannunsa cikin rigarta a hankali yace "Kinsan Allah na miki tafiyar tsutsa sai kin suma a room d'in nan" tana dariya da sigar wasa tace "Bismillah" kafin ta k'arasa rufe bakinta ya fara mata cakulkuli,ihu da dariya take a tare,yayi saurin yowa sama daidai fuskarta shima dariyar yake yace "Kiyi shiru karki tara min mutane" still bai daina abinda yake mata ba,itama bata fasa dariyar ba,saurin had'e bakinsu guri d'aya yayi,yana k'ok'arin kashe bakin dariyar.daga nan labari kuma ya canja don Sury can't stop him from what he's doing as she's enjoying every bit of it.
  A takaice a wannan lokacin Hameem ya mallaki Surayyah kyauta,bayan komai ya lafa dayaga zata  masa kuka ya din ga mata dad'in baki wai zai aureta har ta hak'ura,shi ya mayar da ita gida bayan ya siyo mata pain reliever Tasha.
Koda ta koma gida Mamah tana side d'in Daddy da yazo jiya,don haka room dinta ta wuce directly sai da ta duba yadda zata kula da kanta Online kafin ta shige toilet.


**
Meenah ce ta mik'e ganin time d'in komawarsu class yayi ta ta6o Sury data tafi wata duniyar tace "To thinking baby...tashi mu shiga class" A hankali Sury taja k'afarta da tayi mata nauyi had'eda rik'o hannun Meenah ta mik'e da kyar,Kallon kafar tata Meenah tayi tana zaro ido ganin yadda ta kumbura tace "Meye wannan?bugewa kikayi a k'afar ne?", itama kafar tata tabi da kallo gabanta ya fad'I sosai,with confusion tace "Nima ban sani ba" shiru ne ya biyo baya kafin Sury taja hannunta suka wuce ganin time na tafiya.
  Sai 6:00pm suka gama lectures d'in yau don haka gida ta wuce,yunwa ke addabarta  tun suna last lecture dinsu though taci abinci gurin 2:00pm a Capteria,Mamah dake parlor tayiwa side hug tana fad'in "Sannu da gida Mamahna" kafin ta wuce dining tana aikin bude flasks d'in dake gurin,6ata fuska tayi ganin moimoi akayi sai sauce,wani flask din kuma chicken pepper soup ne,duka ba gwanayenta bane ba don haka ta baro dining d'in a shagwa6e kamar zatayi kuka tazo ta kwanta a jikin Mamah can ciki tace "Mamah yunwa....kuma ni bana son moimoi kinsani amma kika bari akayi" Mamah ta zame dankwalin Kanta tana shafa kitsonta cikin sigar lallashi tace "I'm so sorry love...Daddy ne yace ayi moimoi,amma Ai an miki pepper soup" ta 6ata rai tace "Ni bana son shi...noodles nakeso" Mamah tace "To d'agani inje insa ayi miki" had'eda tureta daga jikinta,room d'inta ta wuce while Mamah ta tafi kitchen.


Cikin mintunan da basu wuce talatin ba aka gama dafa Mata cherie Noodles don itace favorite d'inta,indai ba ita ba hardly taci wani noodles d'in,Mamah ce ta Kai mata har room d'inta ta Samu tana bacci,sai da ta janyo stool kafin ta ajiye noodles din tana tab'a k'afar Sury cikin fad'a-fad'a tace "Ni bansan sanda kika koyi baccin asara ba,inata noticing d'inki a week d'in nan ba dama kiji sanyin guri sai bacci" Sury ta mik'e tana Murza idonta,Mamah ta mik'a mata noodles din tace "Rik'e ni....kinsa a miki abinci kin dawo nan kina bacci" Sury na arba da noodle's din ta matsa baya da sauri as if taga abin cutarwa,Mamah ta harareta tace "Meye?" Muryar Sury har rawa take saboda yanda take jin cikinta na juya mata tace "Amai zanyi idan naci....bana son noodles d'in kuma" sai da mamah ta ajiye Noodle's d'in kafin ta matso  tana yiwa Sury kallon tuhuma tace "akan wani dalili" Sury ta fara kame-kame kafin dabara ta fad'o mata don tasan yau talatuwa ke dutyn girki kuma ita tana saka garlic a girki,and Sury bataci....tayi saurin cewa "saboda an saka garlic a ciki kuma ni banaso" sai a sannan hankalin Mamah ya kwanta tace "Kai ba'a kyauta ba,barinje in kawo miki tea kisha" Sury tayi saurin gyad'a Mata kai don tana daf dayin amai in bata fita da Noodle din nan ba.sai da Mamah ta d'auki plate d'in ta fita kafin Sury ta koma ta kwanta tana mamakin sudden changes da take gani a abubuwanta,ta tuna day before yesterday da ta raka Meenah capteria siyan meat pie ana kosai a kusa da shop d'in sai da tayi amai da kamshin ya bugeta,gashi k'afarta ta fara kumbura idan ta dad'e a zaune wanda da batayi and yau warin noodles ya dameta.......


Ha'an me kuke gani?anya kuwa Sury....???


Shukrah cute😍

Comment