Hakk'in iyayena page2.

Hakk'in Iyayena ne😰


Na
Zainab Yakasai
(shukrah cute).


Wattpad:Zainab Yakasai.


Page:2.


Washe gari as early as 7:00am ta fice a gidan,ko breakfast ma batayi ba.gaba d'aya hankalinta ya tafi gurin Hameem daketa doka mata kira tun asuba, driving take at the same time kuma suna video call da Hameem daya kasa hak'uri ta k'araso,a haka ta k'arasa hotel din tayi parking a can gefe don tasan bazata fito da wuri ba.
Cikin azama ta k'arasa hawa stair's ta tsaya a kofar roon dinsa tana knocking,without hesitation yazo ya bud'e yana d'ora murmushi a fuskarshi,ba tare da 6ata lokaci Sury ta k'arasa tayi hugging d'insa had'eda fad'in "Mi Amor I missed you" ya d'agota ya d'ora mata light kiss a Lip's d'inta yana murmushi yace "Haba dai Beauteous,jiya fa late kika bar room d'in nan kuma kice kinyi missing d'ina" ta shagwa6e mishi tana blinking long lashes d'inta tace "Uhmm...I couldn't sleep well yesterday night...you've no idea yadda nayi missing warm hug d'inka" murmushin daya zame masa jiki yayi ya kama hannunta ya k'arasa da ita har kan bed d'insa,can ciki yace "oya show me you missed me then"......


12:00pm ta bar hotel d'in a gurguje don tanada lecture din History of medicine kuma lecturer d'in ya santa sosai don d'an unguwarsu ne,ranar da batazo class ba har gida yazo yaji ko lafiya,Allah yasota ranar bataji dad'I ba tana gida tun daga ranar ko da wasa bata ta6a yarda tayi missing class d'insa.


3:00pm suka gama class d'in kowa ya fara fita,wasu suna wucewa capteria wasu kuma mosque suke wucewa banda Sury da sallah bata dameta ba kuma bata baro room d'in Hameem ba sai da tayi lunch.Can bayan hall dinsu ta koma ta fito da wayarta,screen din ta tsurawa ido tana kallon fuskar Hameem tana murmushi kawai,Ranar da suka fara had'uwa kawai take tunowa.


**


Tana zaune a main parlor ita kad'ai kasancewar ranar lahadi ce Mamah ta tafi bikin 'yar k'awarta,kamar an tsikareta ta mik'e tana cewa "Kai!!! Na gaji da zama ni d'aya kamar mayya a gidan nan,barin fita in d'an sha iska" room d'inta ta fita ta dauki ash color hular gown d'in jikinta ta saka,tayi rolling yellow veil dake ajiye a kan bed d'inta kafin ta k'arasa ta d'au car key d'inta kan drawer mirror ta fice sai da ta fara tsayawa a ATM d'in titin unguwarsu ta d'auko ATM card d'inta da take bari a mota kasancewar bata dauko hand bag dinta ta cire kud'i kafin ta hau titin  Nassarawa,Bata tsaya ba sai a gate d'in La Sultana,lokacin wasu classic guy's da babe's suma suke shiga,a kusab tare suka siya ticket suka shige,kafin ta k'arasa football field  d'in sai da ta tsaya a gurin me ice cream ta siya,tana juyowa sukayi gware da wani handsome guy ice cream ya fad'I ya zube,in stead taji haushi tayi masifa kawai sai ta tsaya tana kallonshi, fari ne sosai me dogon hanci,yanada long lashes amma basu kai nata ba sai dai eye brow d'insa ne babban abin kallon a face dinsa don yanada cika kuma ga shape kamar anyi masa carbining,gashin kansa ne ya tabbatar mata shi d'in ba bahaushe bane,wara ido yayi shima yana kallonta kafin yayi murmushi,murmushin ita ma ta mayar masa as if ita yakewa nasa murmushin a ranta tace "He's more than,perfect",sai da yayi clearing throat d'insa kafin can ciki yace "I'm sorry babe,ina sauri ne nayi banging d'inki gashi ice cream d'inki ma ya zube" ga mamakin su duka buyin murmushi tayi kafin cikin shagwa6a tace "o'o ni bazan hak'ura ba,sai dai ka biyani" har cikin k'asusuwansa yaji shagwa6at nan,sai ya rud'e yace "is okay...okay barin kar6a miki wani to".
A tare suka k' arasa field d'in a time d'in anci fiye da rabin wasan da bata ma san ko suwa keyi ba,bayan sun zauna ne a hankali tace mishi "I'm Surayyah Dasuki,it's nice meeting you" ta k'arasa tana mik'a masa hannunta alamar suyi shaking,yayi murmushi ya kar6a shima yace "I'm Hameem Abdallah,a Senegalese,I was born and brought up at Senegal,can nayi karatuna Bsc da Msc ne kawai nayi a California.yanzu ina wani research ne kasancewata me son rubuce-rubuce shine kika ganni a Nigeria,this is my first time of coming bansan ko ina ba sai nan da nake zuwa kallon football,will take me round kano?" With over excitement tace "Sure" suka k'ara shaking.


Wannan shine mafarar alak'arsu.


Hey....sweethearts how's the chapter??


Shukrah cute😍

Comment