Hakk'in iyayena ne page6.

Hakk'in iyayena ne😢



Na
Zainab Yakasai
(Shukrah cute)


Wattpad:Zainab Yakasai


Don't forget to click that star at the end of the page,I'll really appreciate's.


Page6.


Washe gari Monday as early as possible Surayyah ta fita cuz she wants to check on Hameem taga ko yana lafiya,don tun jiyan baya picking call's d'inta at last ma dena samun wayarshi tayi.Tafiya kamar 30mint's ce ta kaita hotel d'in da gudu-gudu take hawa stair's bayan tayi parking,a kwance kamar kullum ta sameshi sai dai yau system ne a gabansa da alama sak'o yake jira,tsayawa tayi tana k'arewa room d'in kallo kamar akwai abinda ta sani da yanzu kuma babu,a d'an razane ya juyo jin Sury a bayansa don beyi expecting zuwan ta ba,yayi wearing fake smile a fuskarsa bayan ya tashi zaune had'eda rik'o hannunta ya zaunar da ita,sai da ya shafi gefen fuskarta kafin can ciki yace  "Ya akayi yammata na,irin wannan sammako" tayi murmushi tana k'ara shige mishi tace "Early bird catch the worm,a side zuwa nayi naji dalilin da yasa jiya baka picking call's d'ina?" Yayi clearing throat yace "Beb jiya na fita kinsan so nayi amfani da wayana har charge ya kusa k'arewa,time d'in da kike kira dawowa na kenan na shiga wanka,ko da na fito wayar ta mutu kuma" ta d'an harareshi " yau kuma me ya hanaka Kira" ya dafe kai "Ya ilahie,Baby kin cika rigima,ba yanzun garin ya waye ba" tana masa kallon tuhuma tace "Yau kuma abubuwa sun fara sauyawa kenan,naga tun kafin Asubah ma kana kirana in abunka ya tashi" ya janyota jikinsa yace "My dear I've a,surprise for you,guess what?" Ta turo baki tace "What?" Yace "Senegal zan tafi yau inje in tawo da manya na su nema min aurenki" ta zaro ido with over excitement tace "Really?" Yana dariya yace "Yeah" sai kuma ta d'an yi shiru kafin tace "Don't keep me waiting please" yana mik'e wa yace " I'll not" ta biyoshi tana rik'e hannunsa tace " to baka tambayeni abinda yasa nake kiranka jiya ba" ya sosa kai yace "Afwan,na manta ne" ta ta6e baki tace "Dama I was pregnant,but sha nayi settling matter din,don nayi aborting d'an banza" ya zaro ido,that's what he was expecting dama shiyasa yayi niyyar sulalewa ya bar garin tun kafin parent's d'in ta su gane su rik'eshi,but alhamdulillah tunda tayi aborting pregnancy d'in,ya ja Chin d'inta yana dariya yace "That's my girl" sai ya sunkuyo yayi kissing forehead d'inta,then her nosetip,sai Lip's d'inta.Daga haka wayarsa tayi ringing yayi picking daga d'aya bangaren akace "Dude ina ka shigane,I've sent you an e-mail" yana shafa kansa yace "I'm not with the system friend,so whatsup?" Akace "an gama komai flight d'in 8:00am zaka bi" ya duba wristwatch d'insa 7:15am,kafin yayi hanging ya juyo yana mata bayani.Sury ce ta kaishi airport suka rabu bayan yayi assuring d'inta he's coming back for her.
Daga nan School ta wuce,tayi missing first lecture amma ko a jikinta second lecture d'in ma sama sama takejin lecturer d'in don hankalinta yana kan Hameem da ya tafi tawowa da parents dinsa,haka kawai take jinta  wani iri as if she's not ready to get married,excusing kanta tayi daga class d'in don zazza6i ne yake neman rufeta,gida ta koma ta wuce room d'in ta tayi kwanciyarta.


**
Assadeeq ne ya fito cikin shirinsa wanda da gani kasan fita zeyi,kunnen Husnah dake kusa da mummy yaja yace "Baby sis" ta d'an yi k'ara tana cire hannunsa tace "Ina wuni" sai da ya answer kafin ya Durk'usa gaban Mummy,ta shafa gashinsa tace "Sai ina?" Ya d'anyi murmushi kafin yace "zanje in rage gashin kaina ne,Jiya Daddy yayi min magana" "Ya kamata" Mummy tace tana murmushi,Husnah tana dariya tace "Yaya ka tawo min da gashin in kaiwa Amaal da tace gashinka na burgeta" ya harareta,Mummy tace "Amaal dai tamu?to ko da ita za'ayi ne?" Ya d'an 6ata rai yace "Mummyyyyy" dariyar rigimarshi duka sukayi,Mummy tace "Son it's high time da ya kamata ace kayi aure,ka gama karatun ka,ka fara aiki so me ya rage" sai da ya mik'e kafin yace "Mummy nifa banga wadda ta yimin bane har yanzu",Mummy tayi saurin cewa "Fad'uwa tazo dai-dai da zama,sai ka tafi ka nemi Surayyah yar gidan Mamah ta lamido crescent,yarinyar ba dai hankali ba gata kyakyawa tabarakallah,kuma only daughter ce just like Husnah" yayi murmushi yace "Surayyah har ta girma ne?" Mummy ta harareshi tace "so kake tayita zama a haka shekararka nawa da tafiya? 15 yrs fa kuma time din da ka tafi she was 2" yayi nodding kansa yace "Haka ne" Mummy tace "zaka je d'in?" Ya 6ata fuska yace "Eh amma ba yau ba" Mummy ta tsare shi da ido, yayi k'asa da kansa yace "Allah ya kaimu gobe sai inje" daga nan ya fice daga parlor gaba d'aya,Husnah tace "Mummy za a ga perfect couples kuwa,Shi fair ita melanin,gashi dogo ita kuma tsaka-tsaki kuma duk basuda magana" Mummy tace "Allah dai ya tabbatar" daga nan ta mik'e ta wuce kitchen.


Washe gari da Yamma kamar yadda Assadeeq ya yiwa Mummy alqawarin zaije yaga Sury haka ya shirya,room d'inta ya wuce bayan ya rufe nashi,sai da ya zauna kan bedside table kafin yace "Mummy ki bani address d'in kinsan fa ban ta6a zuwa gidansu na kano ba,rabona dasu tun suna Lagos" Mummy tayi murmushi tace "haka ne" daga nan ta fara mishi describing gidan,shi kuma yana rubutawa a Notepad d'insa.yana fita Mummy ta Kira Mamah tayi mata bayanin abun alherin da take shiryawa,Mamah is so excited ta dinga mata godiya.suna hanging ta fito sai da ta wuce kitchen tace Rakiya ta shirya  shrimp fried rice with veggies,dama suna da ragowar pepper chicken na rana sai ayi warming.Room d'in Sury ta wuce daga nan,ta sameta a kwance bata ji dadi ba tun jiya da dare,Mamah ta dafa shoulder d'inta tace "Sorry Daughter,please ki daure ki tashi kiyi wanka sai ki shirya Sadeeq d'in Mummynku zaizo ku gaisa,kinsan fa ya dawo",d'an 6ata fuska Sury tayi kamar ba zatayi magana ba sai kuma tace "Toh" had'eda mik'ewa,Fita Mamah tayi zuwa kitchen ta d'ora macaroni,don macaroni salad takeson had'awa and bata son tulawa Rakiya aiki,daga nan ta fara dicing carrot,sweet pepper,da onion,macaroni tanayi ta juye a babban bowl ta dan d'ora green beans na kamar 2 mints ya dahu ta juye akan macaroni ta hada da diced Carrot's,onion,and sweet pepper d'inta ta zuba mayyonaise ta d'an barbad'a seasoning ta had'a ta juya,da kanta tayi warming pepper chicken ta jera su kan dining ta cigaba da taya Rakiya had'a fried rice d'inta.5:15pm Assadeeq yayi parking motarsa a parking lot d'in gidan,kai tsaye ya shiga Mamah dake Fitowa daga kitchen ta saki fuska sosai ta k'araso tana cewa "Wata sabon gani,Sadeeq ne wannan ya girma haka?ikon Rabbi,sannu Sadeeq" Sadeeq dai sai murmushi yake ganin ta kasa rufe bakinta don murna,d'an zamowa yayi daga kan kujerar yana gaida ita "ta answer tana cewa "A'a koma ka zauna aini ba bakuwarka bace" ya koma ita kuma ta mik'e tana cewa "bari Surayyah tazo ta kawo maka ruwa" daga haka ta haura sama ta samu Surry har ta shirya cikin wata gown peach me adon bak'i tayi rolling black veil,tayi kyau sosai although batayi makeup ba,Rik'o hannunta Mamah tayi suka sauko suka wuce kitchen,Sadeeq daketa pressing wayarsa ya d'ago jin takun mutane,Mamah ce ta dauko tray d'in juice da ruwa,da cups ita kuma Sury ta dauko tray din fried rice,pepper chicken da macaroni salad,suna ajiye Mamah ta juya ta haura Sama,sai da Sury ta zauna kafin ta gaida Assadeeq da har a lokacin be d'ago ba,sai a nan ya d'ago yana ganinta ya gane ita taje abortion gurin Dr.Saleem friend d'insa ya k'ura mata Ido da alama bata ganeshi ba,K'asa Sury tayi da kai ganin ya k'ura mata ido,a hankali taji yace "Surayyah ko?" Tayi shiru don ta tsani silly questions,ya kuma cewa "Ya gida? Ya karatu? Hope ana k'okari dai!" Ta d'anyi murmushi still kanta a k'asa ta answer mishi,kafin ta zamo ta fara zuba masa abincin daga nan ta tura masa tace "Bismillah"beyi musu ba ya sauko ya fara ci jefi-jefi yana d'an mata tambayoyi musamman akan karatun ta.a haka ya gama ya tafi bayan ya yiwa Mamah sallama,yana fita yaja tsaki yace "Zaki gane kurenki yarinya".
A 6angaren Sury kuwa tana komawa room d'inta ta zube akan bed tace "wow! He's just perfect...a medical Doctor huh! I wish he'll have interest in me".




Shukrah cute🥰

Comment