2️⃣3️⃣


Haka rayuwa tacigaba,kusan ko yaushe muna tareda bilal,har soyayya mukafara,kuma inajin dadin xama dashi,a haka har week din biki yaxo,nace ni banson event bcos bnson asirina yatonu,bnso a gane ba bilal bane mijina,mummy tadage gurin yima maryam gyaran jiki ta ciki da waje,ta kara kyau dawani haske,shikanshi muhsin inyaxo gidan sedai yaita kallonta.....


Ranar Saturday ne daurin aure,Thursday bilal yakirata yace taxo yanason ganinta,gdansu ya cika da jama'a se itada mimi sukacema mummy gdansu mimi xasu kwana,haka tabarsu sukawuce around 8:00pm,hotel room dinshi tawuce inda sometimes suke haduwa,Mimi kuma itama ta tsaya gurin saurayinta,sallama tayi tareda tura kofar,taganshi kwance batare da riga jikinshi bah,karasowa tayi tana tabashi taredacewa lafiya dai?ko bakada lafiya ne?yace yaxaae inyi lafiya xaamaki aure?yakamata musan abunyi maryam,baxan iya jure ganinki gdan aurebah kema kinsani,shiru tayi tana kallonshi tace xansiya ruwa,tashi yai yadaukomata yabata tasha,tareda cire hijab ta kwanta kan gadon,kallonta yai yace "u're the prettiest girl I have ever seen"tai murmushi tareda rike hannunsa cikin nata da karfi kamar xaa kwacematashi,matsowa yai kusada ita yajawota jikinshi yafara kissing dinta cikin kwarewa,gyaramata kwanciya yai yafara ciremata kayan jikinta a hnkali,bata hanashi bah don itama tana bukatar hakan a ynxu,hannuwansa ne keyawo a jikinta,gabadayansu sukafada wata duniyar.........



Bude idonta tayi,tanakarema ko Ina na dakin kallo,daren jiya ne yafado a ranta,hawaye taji yana xuba ta gefen idonta,wani bangarena zuciyarta na fadamata daidaine abinda tayi,dayan banagaren nafadamata ba daidai bane,taso kanta dayawa,peck yamata a gefen kumatunta,tajuya tagansa ba riga yanamata wani murmushi,jitake wutar sonshi nakara ruruwa a ranta,tace bilaaal aure xaamin gobe,yace kema kinsan bakidace da shibah,bekamata yasameki bah,he is not worthy of you,tace iyayena,bekamata na masu haka bah,it's not your job to sacrifice your life for your family,murmushi kawae tayi,tace inason yin wanka,yace to yawuce toilet don hadamata ruwan xafi,xaune ta tashi taji wani axaba ta kasanta,the pain of loosing her virginity,hasbunallahu waniimal wakil,shknan ynxu narasa virginity na a daren aurena tareda Kanin mijina......


Daukanta yai yakaita toilet,yasata cikin ruwan zafi,sannan tayi wanka tayi sallah sukai breakfast,ruwan yakara hadamata takara shiga sannan tadanji daidai,miscal din mimi tagani dayawa tayi picking Mimi tace tana Ina ne?tace takoma gda ae,tace to tananan shigowa anjima,shiryawa tayi sukai sauri ya maidata gida,tana shiga tawuce dakinta,bakowa ciki,cikin ruwan zafi ta kara shiga tadade ciki don anjima xaasa lalle.....


Danginshi sunxo ansa lalle,suntafi,daren aurenane,daren dayakeda matukar mahimmanci a gurin kowace mace,amma ni ganin narufe kaina a daki narasa me xanyi,I tried to sleep but I couldn't,banson aurennan,I wanted to run away as far as possible,kirayen kirayen sallar asuba nafara ji,Ina idarda sallah baba ya aiko a kirani,naje yaitamin nasiha akan rayuwarda xanfara,kukan karya naitayi,don ko Alamun kuka babu idona,mummy ma setafara kuka don ita tasan bawani son muhsin nikeyibah,karfe 12 aka dauramin aure da muhsin akan sadaki dubu hamsin,wani nauyi naji a kaina lkcinda maroka suke sanar da daurin auren,mummy ce tashigo ta kalleni,har xatafara fada,sekuma tajawoni ta rungumeni tafara lallashinta,se lkcin kuka yaxomin nai kuka son raina sannan naji zuciyata tamin sanyi......



#vote
#comment
#share


                   Arabiya 😍🥀

Comment