3️⃣5️⃣


A daren ranar mints dasukai waya da saurayinta take bashi labarin maryam,yace ko dai tana bukatar therapy ne?mints tace nafada mama ae mama tace tataba maganar amma maryam tayi shiru,sundade suna magana kan maryam kafin daga baya suyi sallama...


                 **************


Washegari
Lokacin breakfast,naje naxauna kusa da ita,at first naga ranta yabaci dataga inacin abnci batareda na kalleta ba se kuma ta kwantar da hnkalinta itama,abincina na cinye tas na matsar da plate gefe,da taga na tsirama plate dinta ido se tafaci itama,se nace mata ya kintashi lafia?tace lafia lau,nace kinason soyayyen kwai kuwa?tace ba sosae ba nafison boiled eggs,nace kuma ni inason mayonnaise inacinshi da bread,rice,da komaima,kefa?bata amsaba daga kai kawae tayi......


Haka natsaya naitamata labari itakuma tana daga kai amma bata amsaba,amma kuma tayi abu daya tacinye abincin plate dinta gabadaya....


                    **********


Dakinsu nashigo naganta tana karatun newspaper,na karaso kusada ita nace xan iya xama?tadaga min kai,nadauka nima nafara karanta headlines kamar haka
                   
            "Muhsin Abdulkarim yaron farko gurin Alhaji Abdulkadir masu babban textiles companynnan na garin kano,yayi rejecting offer dinda mahaifinsa yabasa na mallakamasa companyn gabadaya,yafada a wani interview dinda akai dashi cewa he's going to make his own identity in the business world after that se yai joining company din baban nasa"


Mints ta ajiye newspaper din tayi tsaki,tace wow amma guy dinnan anyi dan akuya,yayi wawanci,maryam tayi murmushi tace ba wawanci bane,ba kowa ne xe iyayin abunda yayi ba,making your own identity isn't dumb,and it must took him alot of courage todo so,bakowane xe iya hakanba......


Da mamaaki nike kallonta,ace mutuminda yadade beyi maganabane yai wannan doguwar maganar don kawai tai defending dinsa wow,amazing....


Nace maryam!kinsan guy dinnanne? Tace no tajuya ta kwanta,gadona naje nakwanta nadauko wayata nayi searching dinshi a Facebook,abu daya nagani da yatsayamin arai labarin aurensa da yanda matar tagudu da brother dinsa


Bayan munci abincin dare,nanma ido na tsiramata harseda tacinye abincin,tatshi tatafi can baya,taxauna a kan wani bench,tasa kanta tsakiyan kafafunta,tafara kuka mai tsuma zuciya,zuwa nayi nadafata,ina tapping bayanta,tadago ta kalleni nace kuka abune mai kyau a lafiyarki xebaki peace of mind......


Ta bige hannun mints tace ki kyaleni,mints tace nooo ae frnds don't leave each other alone,maryam tace ni ba is kawarkibace,bakisanniba,bakisan tarihina ba,xaki tsaneni in kikasan how horrible person I am"


Mintss tayi murmushi tace sunanki maryam usman,the only daughter gurin Alhaji usman,kinyi cheating on mijinki a daren aurenku tareda brother dinshi,I think i knw enough about you.....


Wasu hawayene sukaxuboma maryam,tace soo aikinki kenan ko bibiyar mutane da labarinsu,tace Aa meyasa xanta bibiyarki?ki nunamun mutum daya a duniyarnan wanda betaba making mistakes ba?kallona taketayi,namatso nayi hugging dinta,at first batai huging dina back ba,dagabaya kuma her arms made their way to my back,and I felt wetness on my shoulder,kuka ta fashe dashi wanda yatabamin zuciya ba kadanba.....


Kuyi hakuri transformer dimuce tasamu matsala......


Yesssss yesssss
Keep voting
Keep sharing it to your family and friends
Love you all❤️
    


                Your's arabiya🦋

Comment