Search: akamatsa » Page 2
532 stories
NI DA MIJINA

_Tsaye take a matatakalar bene ta zuba wa k'asan falon ido,ranta yayi matukar 6aci sanadiyar hango kakarta da kanwarta Jeedah da suka zo daga kauye ._ *** *** *** *** *** _Zarah Kenan 'yar kimanin shekaru 21 a duniya ,tana karatun ta a babbar Université ta Abdu Moumuni Wadda take garin Niamey a k'asar Niger, sauran shekara biyu ta kammala tana da tsayi bâ sosai ba,fara ce tas tana da dogon hanci da kuma manyan idanuwa farare hancinta a Mik'e yake kamar biro, tana da yalwataccen gashin gira, ya kwanta lub ,bakinta d'an k'arami ne, gashin kanta bak'i ne gashi da tsayi har baya,kirjinta acike suke kamar an hura masu iska, yana yin jikinta irin na cikakkun mata masu kyan diri ne domin qugunta a matse yake masha Allah! Zarah ta had'u ako ina gâta da farinjinin samari da wuya tafito waje ba ta samu Wanda ya biyota gida bâ, ita kuma ba ta damu dasu bâ karatunta tasa agaba, shi ya sa wasu mazan suke shakkar yi mata magana domin sunce ta fiye girman kai da wulakanci, kad'an Kenan daga cikin labarin Zarah._

1.7K 2 29
Khadija

Fitowa tayi daga daki tana sakowa daga saman bene a hankali take tafiya sabida takalmin kafan ta nada dan santsi, wayan ta take dubawa tana murmushi cikin ta ta shafa tana cewa kamar ba 6 months ba cikin yayi kato ko yan biyu zan haifane, ji tayi santsi ya kwashe ta sauri tayi ta kike hannun matattakalan benan kanta daidai ta tsayuwan ta taji an han kado ta tabaya hantsilawa tayi takan cikin ta fado takuma gangarowa ta jiya takuma kifewa ta cikin hantsilawa tayi ta fado ta kanta, Ta dauki dan mintina bata motsa ba tana kwance anan hannun ta na dama ta fara motsawa ji tayi kaman an sa guduma ana buga hannu ji tayi ma gaba baya jikin ta ana kwankwatsa shi, cikin ta dataji yana wani irin juyawa, jinin daya zibo a idon ta daga goshin ta yasa ta kasa kude idon ta da kyar ta iya bude su dishi dishi take gani gashi ta kasa magana sabida a zaban da takeji rufe idon tayi ta kuma budewa kokari take taga ta daga koda hannun tane takasa da kyar ta iya jan hannun ta ta rike cikin ta.Daga nesa takeji ana cewa yima za ki goge man ki dauke takalmin kar aganiDagewa tayi iya karfin ta tana kiran habib, mama amma maryan yaki fitowa hannun data rike cikin ta daga shi tayi da kyar san nan ta dafa shi dagawa tayi zata juwa taji cikin ta ya murda kafan ta yayi kara Waiiiyooo Allah tace wani irin zafi taji daga kan ta har kafafuwan ta kasa juyawan tayi cikin ta kaman ana caccaka mata wuka jiyawa yake yana kullewa sabida azaban da take ji,Kantane ya fara jiyawa duhu ne ya rufa mata idon, sunan ta taji ana kira Kha..di..ja...Khadija............ kha...... kan ta kuma kokarin budewa ta suma.

2.4K 3 101
My Hero Academia - Outcasts

After Kamino, several teachers leave UA out of fear that they won't be able to protect their students. But when one disappears mysteriously without a trace, the hero commission decides to act on a retired heroes promise to return. Enter Kawayu, a pro hero with experience and drive, on her way back home from a 6 year suspension. Her assignment? Take care of the class this teacher left behind and uncover the secret to his location. But 2-A might be more than she bargained for.****************- this is an original story using characters I've created, characters I've been lent, and characters in My Hero Academia. I am not associated with My Hero Academia nor Horikoshi. This is an alternate universe rendition of his work. All characters are from my Instagram (hisakawasensei) Credits to the artists and creators of the characters -@mau_draws - creator of the cover art :) @666Baka__ - creator of Kamiko Akiyama, Ikari Baisho, and Reiso Hirota@crowwinggs - creator of Benjiro Rook@bnha_fran_brown - creator of Fran Brown@paragon_UAI - creator of Johannes Morrigan@adequate_guy - creator of Kemuri Saito@hob_groblin - creator of Kimura Suzume@honeybunbunnie - creator of Amachi Chitose and Hisamoto [email protected] - creator of Asami Mukono@thepotatobin_ - creator of Emiko Matsura and Bagu Ako@xilepelota - creator of Musen Kagari@nolumo - creator of Souta Ito

16K 14 381
 TAMBARI...!

Wani abu farin ciki ya zamana ita da shi sunyi hannun riga, sai dai ta ganshi kan fuskokin al'umma ba dai ita ba, rayuwarta cike take da ƙunci ɗan farin cikin da yayi mata saura dare ɗaya ya rugurguje sakamakon mumunan TAMBARI daya sameta dare ɗaya sanadin fyaɗe, ta samu ciki wanda yayi sila barinta gida, wanda shima gidan babu komai acikin sa sai kunci, shin ya zatayi da rayuwarta ga cikin da babu uba wanda kowa ya kasa yarda da cewa sanadin fyaɗe ta samu ba sanadin tana ƴar talla ba, ga ƙananinta wanda sila ta kashin kaji ya shafe shi, shin wazai kama hannunta ta fito daga cikin kuncin rayuwa, wanene wannan TAURARA da zai iya zama da ita da ɗan shege tare kuma da ƙaninta duk da cewa sanadin kuncin rayuwa ta samu matsala cikin ƙwaƙwalwa da tunani ba daidai ba wanda ya haifa mata TSANAR MAZA....

388 14 41
i fell on the floor but knowing you was worth it.

Mahirap maging assumera 😂 nakakamatay💔💔💔

5 1 0 Full
Does Happily Ever After Exist?  {BEING REMADE}

Shikanaru ofc updates may be slow due to me being behind on school workNaruto did it! he became the hokage everything was peaceful between the nations Their seemed to be nothing to worry about everything was going great!! right?.............Wrong.read to Find out how Naruto and the rest of konoha 12? go through life, with love, hate, pain, tears, happiness. NEJI WILL NOT DIE There will be slight Sakura bashing due to the fact that I hated her for a while.....but honestly who didn't? may or may not get a character development...who knows. There will also be slight sasgay bashing but he gains a character development later on in the book.I will try my best to spell all of their names right but if I dont please dont hesitate to correct it and I'll fix it as soon as I can. I DO NOT OWN NARUTO!!! I hope you enjoy.

4.4K 21 98
NAHAR

Yaya zakiyi idan kika wayi gari kika tarar yar aikin ki ta gudu da yarinyar ki yar wata bakwai?Yaya zakiyi idan har bayan shekara guda babu su babu labarin su?Yaya zakiyi idan kwatsam ta kawo kanta gidan ki da yarinyar a hannu da ikirarin cewar yar ta ce ba taki ba? Ya zakiyi idan likitoci suka ce sakamako ya nuna tana dauke da wata cutar kwakwalwa saboda haka ki bar mata yarinyar har sai sanda ta warke sannan ki karbi yar ki? Ya zakiyi idan mijinki da kotu suka saka hannu akan wannan yarjejeniyar?Tabbas a karon farko, da wahala ki samu amsar abunda zakiyi din. Ku biyo mu a labarin mu domin samun amsoshi!I'm just a cowriter of this book!

391 13 44
TQ Kapten! - Qash Irdina

TAJUK: TQ KAPTEN!PENULIS: QASH IRDINAHARGA : RM 24.00 (SM), RM 27.00 (SS)ISBN NO : 978-967-2185-15-4 BLURB:Mikayla Mirza atau Double M, si cantik jelita yang workaholic, aktif dan terkenal kerana kelincahan dan kepetahannya di hadapan kamera. Misinya menjadi kaya dan terkenal seperti Oprah Winfrey. Namun, realiti itu tidak seindah Instagram. Kerjanya bertimbun-timbun sehinggakan ibunya sering memetir di hujung talian memintanya agar selalu pulang ke kampung halamannya di Cameron Highlands.Insiden pertama dan memalukan menemukan dia dengan Kapten Dihya', mat perang kacak bergaya di RnR. Tidak cukup dengan insiden itu, mat perang itu juga menjadi hero menyelamatkannya. Cerita masam manis Mikayla dan Kapten Dihya' berlarutan hingga ke Sungai Palas, Cameron Highlands. Semanis-manis aiskrim strawberi, manis lagi memori sewaktu mereka berdua sepanjang di kampung halaman Mikayla."Kerja nombor satu. Awak nombor dua."- Kapten Dihya'Amboi, padu betul ayat dia!"Lupakan saja. Selagi kerja awak nombor satu."- MikaylaAyat orang tak nak kalah.Mikayla menjunjung ego. Kapten Dihya' angkat kaki. Masa itu, baru kenal erti rindu. Oleh kerana bumi ini bentuknya sfera, mereka asyik sahaja bertemu. Bercakar belum lagi, cuma bertikam lidah. Sekejap sayang, esok membenci. Tapi bila rindu, seorang asyik tengok WhatsApp sambil menangis tak berlagu, seorang lagi tiup seruling lagu Kamelia. Masuk angin keluar asap!"Don't you dare challenge me, Dihya'. Just because that I confessed my own feelings towards you lately, you buat I rasa macam perempuan murah. Go to hell with your pride and concern." - Mikayla"Pasal Mikayla, aku memang sayang kat dia. Cuma perasaan sayang ni aku serahkan kepada Allah. Apa yang kita sayang, biar Allah yang jaga."- Kapten Dihya'Ada rahsia yang perlu dibongkar. Kerana selagi itu, cinta antara Mikayla dan Kapten Dihya' tidak akan bersatu sampai bila-bila. Tapi, siapakah yang akan membongkarkan rahsia itu? Bersatukah dua jiwa itu akhirnya?

14.3K 10 89
Text Stories

What if the Akatsuki has a group chat?Tsunade called a meeting and texts everyone. Shikamaru can texts Temari everyday and anytime. Naruto and friends can discuss their ideas in group chat. Itachi can express his feeling to Sasuke easily. What if in the Naruto universe everyone has a cellphone?A fanfiction of Naruto/Shippuden.Text messages conversations that tell a thousand stories in a Naruto universe between Naruto's character.

10.3K 46 587
Krishna - The Dark Lord of Dwaraka

Veda Vyasa's Mahabharatha brought an astonishingly beautiful and complex character in the form of Krishna as the eighth Avatar of Lord Vishnu, the hero of the Mahabharatha, the Lord of Dwaraka, the charioteer of Arjuna during the Kurukshetra War, a statesman par excellence, a warrior without equal and finally the lover of the gopikas.So in between all this, who is Krishna?Primarily based on the Bhagawat Purana.

22K 56 1.3K
Yuri On Ice Trash

100% Yuri On Ice Memes.Competed.

88.3K 99 3.3K Full
My Ocs

A book containing facts about my Ocs!DISCLAIMER: I do NOT post on any other site other then Wattpad and Quotev.

4.4K 92 79
Danganronpa V3 Oneshots/Scenarios (Discontinued)

Requests are open!Rules are in the first page ;w;I'm a little strict with reqs but I promise ya'll that I will try my best to make a good oneshot/scenario(Cover pic not mine)

30.9K 17 506
Najma da Mahir

"Ga wannan sunanshi 'Dan aike' domin ko in ya je dawowa ya ke, an hadashi ne da majinar damisa mai mura,jelar'beran da bai taba satar daddawa ba,da kuma hakorin muzuru mai kimanin kwana cassa'in, ya yarda ke tun bai san miye yarda ba,a coffee za ki 'diga, 'digo biyu ina jaddadawa!!!, ki bawa Anisa ita zata hada ta kai masa, ba so ba ko zuciyarshi ce a jikanta ba zai aure ta ba, Anisa zai aura,amma duk ranar da Najma ta furta mai da kanta tana son shi ki Kuka da kanki don babu Ruwan Boka Mugu" Ya fada yana zare idonshi da ya sha farin kwalli. ***Gishiri ya ji a bakinshi mai hade da ruwa, lokacin ne ya gane ba ita take bu'katar handkerchief din da ya bata ba shi ke bukata, yaushe rabon da ya yi kuka? Tun ranar da ta yi wani ciwon ciki mai cike da azaba, ya bawa kanshi amsa yana goge majinar da ta samu damar zubo masa, zuciyar sa ce ta kuma tarwatsewa a karo na ba adadi jin kalaman da ke fitowa daga bakinta dukda cewa a wurinshi sun fi kama da aman wuta mai zafi, so yake ya ce mata 'I love you ' kalmomin da tun bata fahimtar magana yake fada mata saidai yau ya kasa,wani abu mai kama da Zuma rock ya danne masa harshensa da zuciyarshi kuma sai bitarsu yake kamar almajiri ya rike allonsa. Dumm zuciyarshi ta buga a karo na uku tun bayan da ta fara magana,bakin shi ya bude wanda ya yi sanadiyyar zubowar yawun da bai san da shi ba a yayinda ya cigaba da kallonta kamar wanda ya ga Tinkiya da'Ture ka ga tsiya' daurin yan mata masu ji da kansu.***"Haba Yayana 'dan baki!Ya kake so in yi da rayuwata ne?Na san ba Anisa kake so ba ni kake so ba sai ka fada min ba wallahi na sani, amma ka ki ka nemi aurena tun tuni? Mai kake jira? Hmmm, Ya Mir me ya sa ka canza min gaba daya? na yi ta kokarin in jure na kasa saboda zuciyata ba zata iya ba,Nisanta kanka da kake yi da ni 'kara tarwatsa min zuciya yake, Ka yi sake har Abbu ya hada aurena da Ya Jamil,gobe za a daura tunda haka ka zaba you have 24 freaking hours to decide, abinda na sani shi ne I LOVE YOU WALLAHI DA GASKE..."

10.1K 18 599
Various Anime x Reader stories {Requests Open}

Hello Minna~! It has been awhile since I have written anything anime x reader things. But I have never done it on here. It used to be quizilla but that website is long gone. But anyways I will be taking requests, here are a few animes I feel strongly about: black butler, blue exorcist, kuroko no basket, slam dunk, Haikyuu, uta no prince sama, hetalia, bleach,naruto,attack on titan, Free!!, katekyo hitman reborn, tsubasa, X, XXXholic,durarara/ X2 shou, fullmetal alchemist,any and all yugioh(except zexal :P), pokemon, swordart online,kill la kill, akame ga kill,code geass, one piece, the wallflower, ouran,aldnoah zero, samurai jam, negima?!, Norigami, Guren Laggan,baka and test,sgt Frog, kanon,clannad, full moon wo sagashite, fate stay night, Rin-ne, ranma 1/2, cardcaptor sakura, Fooly Cooly, yu yu hakusho, kekkaishi, working!!, Air TV, jubei chan, kamichama karin, vampire night, slayers, love like a comic, tokyo mew mew, soul eater, tokyo ghoul, zankyo no terror, ao no ride, genkan shoujo nozaki-kun, junjo romantica, sekai ichi hatsukoi, love stage!, kaliedo star, pretear, sister princess, Eureka seven, the devil is a part timer, Mekkaku city actors, golden time, DNAngel, nagi no asukara, beyond the boundary, kokoeo connect, haruhi suzumiya, ouran, skip beat and many more! For now i am doing random stories until requests come in.

248K 51 3.3K
A New Perspective

Just some stories with other characters as the protagonists of Danganronpa. Will they all have an ahoge? No. Do we need Kiibo as a protagonist because of his ahoge? Absolutely.Requests for characters are open 💜

33 1 3
A N I M E • Q U O T E S

From inspiring to just plain funny ,Attack on Titans to Yuri!!! On ice ,I present to you some of the best anime quotes online

44.5K 200 1.7K Full

────── "𝙇𝙀𝙏'𝙎 𝘿𝘼𝙉𝘾𝙀 𝘽𝙊𝙔𝙎!"────── ╰─➤𝐈𝐧 𝐰𝐡𝐢𝐜𝐡, I decide it's a wonderful idea to show my edits that I made. Don't expect top-quality edits of characters. I'm still learning.────── I do not own any of the art/gifs used for these edits that I made.All credit goes to the respectful owner!──────

1.1K 36 138 Full
WATA MASARAUTA

Mulki da Sarautar BizarWa'innan abubuwa guda biyun sune duniyarshi, zai iya rasa komai da kowa ta dalilinsu, ciki kuwa Harda tilon d'ansa.Musamman ma a Irin wannan lokacin da babban asirin sa ke gab da tonuwa. Asirin da ya shafe shekaru Yana Dakon su, asirin da yasa shi kashe mahaifiyar shi, k'anin shi shi da kuma matar mahaifin shi,asirin da zata iya tarwatsa shi a cikin sakanni, asirin da koh Matan shi bata san da zaman shi ba, asirin da yake ganin ya rufe ruf kenan Har abada.Sai Gashi K'aramin alhaki Kaman Ateed Zarrah Yana qoqarin tonowa.A irin wannan lokacin bashi da wani zab'i illa yayi kare jini biri jini da d'an qanin nasa kuma Sarkin na Bizar wato Ateed Zarrah.Lokaci yayi da zaibi su Naqeeba da Sameed.

5.1K 7 258
𝐞𝐥𝐲𝐬𝐢𝐚𝐧 - 𝚑𝚊𝚒𝚔𝚢𝚞𝚞! 𝚡 𝚛𝚎𝚊𝚍𝚎𝚛

{ 𝐞𝐥𝐲𝐬𝐢𝐚𝐧 }(𝘢𝘥𝘫.) 𝘣𝘦𝘢𝘶𝘵𝘪𝘧𝘶𝘭 𝘰𝘳 𝘤𝘳𝘦𝘢𝘵𝘪𝘷𝘦; 𝘥𝘪𝘷𝘪𝘯𝘦𝘭𝘺 𝘪𝘯𝘴𝘱𝘪𝘳𝘦𝘥; 𝘱𝘦𝘢𝘤𝘦𝘧𝘶𝘭 𝘢𝘯𝘥 𝘱𝘦𝘳𝘧𝘦𝘤𝘵.⁀➷ 𝚛𝚎𝚚𝚞𝚎𝚜𝚝𝚜: 𝐂𝐋𝐎𝐒𝐄𝐃✎﹏ 𝚞𝚙𝚍𝚊𝚝𝚎𝚜: 𝐍𝐎 𝐅𝐈𝐗𝐄𝐃 𝐒𝐂𝐇𝐄𝐃𝐔𝐋𝐄𝚜𝚝𝚊𝚛𝚝𝚎𝚍: 𝙼𝚊𝚛. 𝟸𝟶𝟷𝟽𝚌𝚘𝚖𝚙𝚕𝚎𝚝𝚎𝚍: © 𝚌𝚒𝚗𝚗𝚊𝚖𝚘𝚗𝚎𝚕𝚕𝚎 (𝚖𝚎) : 𝚠𝚛𝚒𝚝𝚒𝚗𝚐 © 𝚏𝚞𝚛𝚞𝚍𝚊𝚝𝚎 𝚑𝚊𝚛𝚞𝚒𝚌𝚑𝚒 : 𝚑𝚊𝚒𝚔𝚢𝚞𝚞!!⊹ 𝚊𝚗𝚢 𝚊𝚛𝚝 𝚞𝚜𝚎𝚍 𝚒𝚗 𝚝𝚑𝚒𝚜 𝚋𝚘𝚘𝚔 𝚋𝚎𝚕𝚘𝚗𝚐𝚜 𝚝𝚘 𝚝𝚑𝚎 𝚛𝚒𝚐𝚑𝚝𝚏𝚞𝚕 𝚊𝚛𝚝𝚒𝚜𝚝 ⊹

485.2K 81 13.5K
AL'ADARMU

A ka ce dukiya maganar mai ita takeji, hak'ik'a na k'ara gasgatawa a lokacin da idanuwana su kayi tozali da wannan katafaren d'akin da ya k'awatu da kayan alatun rayuwa, kama daga daga furnitures d'in ciki dama duk wani abu daya k'unsa, yanayin d'akin kad'ai ya isa ya baiyanama a wane irin gida kake ciki ba tareda an fad'ama ba, wato gida ne na masu hannu da shuni, wad'anda basu san babu ba ballantana rashi, sai dai matsalolin rayuwa wad'anda kud'i ko mulki basa maganin su..

547 61 88
Photo Dump Part 1

What the title says. I'll be labelling though.

1.4K 200 17 Full
🌸 Cosplay 🌸

◆◇◆ M𝓎 Cℴ𝓈𝓅𝓁𝒶𝓎𝓈◇◆

67.7K 148 4.3K
Naja'atu

"Zan so ace kowace mace ta samu miji irin nawa, domin kuwa duk wacce ta samu mutum kamar Abu faɗima a matsayin miji to ba zata taɓa zubda hawayen baƙin ciki ba." Hajiya zainab ta faɗa. "Anty, shin zaki iya amincewa mijinki ya kara aure?" cewar Naja'atu. Don jin amsar wannan tambayr ku kasance tare da ni a wannan labarin.

40 2 6 Full
Instagram Love Live!

Como conocemos los lectores hay muchos de WhatsApp //Pues ahora hay uno de Instagram xD

8K 29 958
bury me 53 feet down below

hello watch me back flip into a cliff

16.8K 46 860