Search: masifaffiyar
8,974 stories
MASIFAFFIYAR KAUNA

This story is about strong love that is way beyond DISASTROUS. this story is about a Maiduguri girl and a yoruba kingdom, The Oba of lagos and the prince.

40K 29 959 Full
A JINI NA TAKE

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.

57.1K 12 3K Full
ITA CE ZUCIYATA

labari ne akan wani matashin saurayi ɗan mai kudi, shima kuma yana da kuɗi gashi ya tsani talaka a rayuwarsa,baya kaunar talaka ko kaɗan a zuciyarsa, sai kwatsam ya faɗa soyayyar yar gidan talakawa ba tare da yasan ko ita wacece ba, so ɗaya tak ya taba ganinta a rayuwarsa daga nan kuma shikenan. gashi bai san a ina zai ganta ba, kar dai na cika ku da surutu ku bibiyi labarin dan jin yadda zata kaya a cikin wannan littafi mai suna ITA CE ZUCIYATA, daga ji kunsan akwai zazzafar soyayya, MASOYANA NA HAKIƘA KU HANZARTA NUNA MIN KAUNA TA HANYAR SIYAN WNN BUK DIN NAWA AKAN FARASHI MAI SAUKI #200 NGD

7.2K 11 190
AUREN SIRRI

Labari ne daya kunshi soyayya da yanda taja akai AURE anma na SIRRI daga karshe sharri ya shigo ciki sanadiyyar kishi hartakai ga soyayyar da aka gina ta zama tarihi se rashin yarda ya jaza rabuwa ta har abada kafin daga baya gaskia tayi halinta yayin da rufaffiyar soyayya ta dawo aka kuma dinkewa aka zama daya.

9.6K 35 605 Full
RAYUWAR BADIYYA ✅

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?

254.7K 61 20.7K Full
TA ƘI ZAMAN AURE...

"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..."TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata tafiya ce mai sarkakiya da daure kai. Wata kalar kaddara ce mai rikitarwa, shimfida ce dake lalaye tafiyar wasu daidaikun mata....Tafiya ce ta irin matan da duniya ta canja musu zane, suke da wani rufaffen sirri a zuciya! Sai dai kadan daga masu ilmi ke fahimta. A cikin rayuwa akwai mutuwa haka ma a cikin mutuwa akwai rayuwa shim kun ankara da haka?Mabudin kowace kofa makulli ne sai dai wannan kofar a balleta ne ta kasa, sai shigar cikinta ta kasa yi ma mai dakin dadi. Al'umma sun kasa yi mata uzuri iyayenta sun kasa fahimta, mazajen kuma sun kasa riko...? Uba na gari jigo, sai dai ita bata dace ba, miji na gari gimshiki a nan din ma dai bata dace ba, kuma duka laifin yana komawa zuwa gareta ne.... Duniya ta yi mata juyin masa, ta yadda ta kasa banbance fari da baki, ji da gani sun mata nisa, albishin daya take jira... mutuwa...!

6.4K 19 337
FATU A BIRNI (Complete)

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.

56.7K 18 2.2K Full
KURMAN BAK'I

KURMAN BAQI ne me wuyar fassaruwa,ga duk me nisan zangon hankali da tunani zai tsinkayi hakan,DAN JAGORA NE ga mata,musamman masu KISHIYA,kuma hannunka me sanda ne ga masu sana'a data shafi labarin dake cikin littafin

2.3K 11 78
KAI MIN HALACCI..! ||PAID NOVEL✅ (COMPLETED)

Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???

23.5K 16 721 Full
ZUCIYAR REEMA

A touching heart story. Shin me ta b'oyewa a cikin Zuciyarta, wanda ta kasa sanar da kowa hatta kuwa da mafi kusanci da ita wato mahaifiyarta?

458 11 47
A GAME PLAYED BY DESTINY. ✅

"Leave me alone!" Safiya told Jaffar. "Leave her!" Sameer said and pushed her behind him. " Hah! See who has come to save my princess." Jaffar said. "Who are you to tell me to leave her alone?" "Her husband" Sameer replied.-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*-*Safiya is a practicing muslim studying in university for her last year and hopes to get a pious and loving husband.Sameer is a pious boy who studied In a university in America and went back to London to do his last year.Jaffar is studying in the same university as Safiya and is determined to make Safiya his.What will happen when Jaffar decides to forcefully make Safiya his?Continue reading to find out. #240 in spiritual#25 - Muslims~Ms_Sweet_Princess

23.9K 41 1.8K Full
SOFIA

Nakasar rashin ƙwarin ƙafar da Sofia za tayi tafiya ita ce KALUBALE da kuma JARABAWAR da ta shafe kowacce jarabawa zafi da ciwo.Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafuwan Sofia tun a cikin cikin mahaifiyar ta suka samu rauni wanda hakan ya samu sila ne ta dalilin Depression a turance kenan, to amma likitoci sun faɗa cewa da ace mahaifiyar bata da ciki da ita zata samu rauni (na rashin ji, ko kuma rashin gani, ko ciwon hauka) sai akayi rashin sa'a uwar na ɗauke da juna biyu sai abin ya sauka akan abin da ke cikin ta,Maimakon yayi ma uwar illah sai yayi ma SOFIA illah aka haife ta nakasasshiya kuma likitoci sun tabbatar ba lallai ta iya tafiya ba saboda jijiyoyin da zasu taimake ta wajan tafiya sun mutu basu da karfin da zasu iya zama lafiyayyun jijiyoyi.Shin da gaske ita ɗin MABARACIYA ce?, Yaya zata kalli AL'UMMA ko yaya AL'UMMA zasu kalle ta?, SADAUKARWA mai cike da rugujewar Mafarkai da Burika, SARƘAƘIYA, KADDARA, RAYUWA mai cike da ZAGON ƘASA.

211 15 15
Super kings and their Thala

As the title says this book is all about thala and his super kings!!! May include some other teams also... But the focus is on CSK

12.7K 13 609
cricketers | oneshots

just some glimpses into the BL universe of our favorite cricketers.

45.6K 27 2.5K
MATAR K'ABILA (Completed)

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

383.3K 58 29.3K Full
Yaqeen ka safar

Hi,,This is just a fanfic of yaqeen ka safar with tha same characters and some additional characters also. I just simply try to write about Asfiya with my vision..I m die hard fan of SAHAD n Asfiya.. I hope you will like it.. And pls make sure to give comments on this, As I can improve my story. Thank you..

86.8K 45 2.7K Full
ZAFAFA BIYAR NEW YEAR

Don ilimantar da al'umma da nishadantar dasu

10.8K 18 188
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ƙanƙanin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baƙuwa a gareka cikin ƙanƙanin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito

501.8K 59 41.6K Full
A RUBUCE TAKE k'addarata

kin karanta HANGEN DALA.....maza biyoni cikin littafin A RUBUCE TAKE kiji kaidin kishiya.

5.1K 7 107
Maafiyaan

"Hui jo galti, Yaara Maff karna"

11.6K 13 867 Full
KUFAN WUTA

LABARIN DAYA QUNSHI ZALLAR BUTULCI NADAMA CIN AMANA DA KUMA DANA SANI.

6.6K 7 262
FARATAN ZAKI littafin yaki

Bayan shudewan zamanin sarki malikussaifi dan ziyazzanun da zuri'arsa, manyan bokaye da aljanun duniya sun kuma haduwa wuri guda don ganin bayan addinin musulunci, yayinda tsirarun barada daga musulmi suka tsaya tsayin daka don ganin sun dakatar da su.Sunyi tafiya ga zagayen kaunu, izuwa can wata duniya, inda suka kuma haduwa da masifar da ta fi ta duniyarsu ta mutane...

297 8 13
Heartbeat [Alec Volturi]

"Watch your tongue." He murmured dangerously as he trailed his nose along my collar bone. The pounding of my heart was picking up speed, and his eyes grew darker with every beat. "You first."~•~ When she sets out on a mission to uncover the truth behind her father's disappearance, Saffiya Civello becomes a prisoner of the Volturi. Her condition of CIPA (an insensitivity to pain) heightens her risk of staying alive as she finds herself surrounded by vampires. As she struggles to navigate the coven's unique members, her impending death, and testing the limits of a certain witch twin's powers, a new enemy threatens the Volturi's reign.Now, Saffiya must find a way to escape the Volturi and find her father. The only thing standing in her way may be the one thing that could change her mind - a pull to the most powerful vampire in existence: Alec Volturi.Trailer: https://youtu.be/fOL03SAqaHwPolish Translation on Wattpad and Fanfiction.net: _umfokazi - bicie serca | twilight (tłumaczenie)Chinese Translation: Wattpad user EdieZhou; 山风林火 found on: https://bingzhenxiguatang.lofter.com/post/31f16dc7_2b45fc614

417.3K 79 13.5K
Ittefaq

Two strangers. A new place. They fall in love. One scared, runs back to their country. But circumstances lead them back to meet again. Coincidence, right?Copyrights ©️ 𝐝𝐞𝐞𝐰𝐚𝐧𝐢𝐦𝐚𝐬𝐭𝐚𝐚𝐧𝐞

29.4K 11 1.5K Full
CEMENT ISNT GOOD! || Regretevator infection AU ||

Uhhh a random regretevator au I made teehee wip tho

2.9K 11 48
SHIMFIDAR FUSKA HAUSA NOVEL

Labarin Yan Qunshe Da Wata Masifaffiyar Soyayya Jindadi Walwal Tare Da Kunci Da Qaddara Guys Sai Dai Kun Karanta Zaku Fahimta#Maidanbu#billynabdul#fauziyya

1.6K 17 59