Search: kagayauyubashiki
68 stories
𝐬𝐭𝐚𝐫 𝐥𝐨𝐬𝐭, var!kny x reader

(kny!var x gn!reader)𝐓𝐇𝐄 𝐌𝐎𝐎𝐍 𝐂𝐀𝐍'𝐓 𝐋𝐈𝐕𝐄 𝐖𝐈𝐓𝐇𝐎𝐔𝐓 𝐓𝐇𝐄 𝐒𝐔𝐍.𝐈𝐍 𝐖𝐇𝐈𝐂𝐇, l/n y/n is taken in by the stone hashira and trains to become someone like him - one of the best swordsman the corps has while trying to find out what they are missing, and having both men and women admire them from afar (and also very closely).

715.6K 100 28.2K Full
BA'A KANTA FARAU BA

Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin sauyi sosai a tare dani".

108.7K 38 7.8K Full
ZAMANIN MU A YAU

wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ɗumi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ƙanta da ƙanta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haɗomiki sassaken nan na ɓaure da ƙanin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ƙwayoyin cutane wai ke ƴar boko nima mahaifiyar taki ƙallon baƙauyiya kikemin maryama kibi duniyar nan a sannu!" Hajiya anty Kenan! Basai nayi miki wani dogon bayani ba Amma nice zuciyar abah babu wata mace bayana!!!....Wani zazzafan zazzabi ne ya sauƙar masa, ataƙe tsigar jiƙinsa tafara tashi, sarawar da ƙansa yayi shine abunda yasashi ƙomawa ya zauna a bisa kujerar ƙusa dashi, maryama daƙe gefensa ne tayi saurin ɗaga ƙanta tana mai ajiye wayarta domin taga menene wannan abun daya canza yanayin mijinta. Sautin murmushin farar dirarriyar kyakyawar yarinya da ƙana ganinta ƙasan ƙuruciya ke ɗamunta, ƙarasowa tayi tana ambatar " Abah ƙaga asimint dina." Wani ƙallon wulaƙanci maryama da bita dashi mamaki fal cik'inta " Ke rahee ubanki ya baki damar shigowa nan, ubanki ne shi dazakice yayi miki assignment? Ƴar kauyen banza ƴar kauyen wofi ..." Abah ne yayi saurin rike hannun maryama dake k'okarin ƙifa mata mari yace " Cool down nine nace tazo zandinga ƙoyamata." " Bangani Me kake nufi ba ubanta ne ƙai? " Raheenat ya kira sunan cikin sanyin murya, bana hanaki yawo babu hijjabi ba?" Cikin tsoro da firgice tace " Haka tace kada nakara sakawa." " kaga Ahmad babu wata ƴar aikin da zatazo gidana sannan ta dameni da wari babu ita idan kuma nakara ganinki a wannan shashin wallahi sai kinkoma inda kika fito banza mahaukatan ƴan ƙauye sai shegen jahilcin tsiya." Yanda yake tangal tangal zai tabbatar muku da shaye shaye yayi, fati dake tsaye bak'in koface tace " Hajiya yaya farouk zo kigani." Gaban mahaifiyar tasu ne yawadi a sanda taga farouk ko miƙewa yaƙasayi.

2.3K 16 88
MATAR K'ABILA (Completed)

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

367.7K 58 28.8K Full
HASKE A DUHU

Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka.Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan.Yau gani ga mijin da duk kauyen ke Kira nayi dace, nid'in HASKEN RANA ce, sai dai Kash a wajensu maganar take haka nikam Sultanah yaushe rayuwata zata daina zubar hawaye.Ku biyoni cikin labarin HASKEN RANA danji ya rayuwar Sultanah take akwai darasi ciki tare da sark'ak'iya k'angin rayuwa soyayya duk sun had'a cikin HASKEN RANA.

10.6K 22 407
JANNAH

Kaddara abuce mai nauyi, kuma mai zafin gaske,ayayin da ta kasance mai kyau alokacin take da dad'i a yayinda tazo akan akasin hakan lokacin kakejin duk duniya babu wanda ya kaika fuskantar kalubale,Ku shigo cikin labarin anan ne zakuji LABARIN KADDARARTA.

3.4K 25 496
SAUYIN RAYUWA

kuka ne ya kwacewa NIHAL tana furta duk addu'ar data zo bakinta wannan wace irin RAYUWA ce yaushe ne zata samu SAUYIN RAYUWA da gata kamar ko wace 'ya, raban ta da wani abu sh farin ciki tun bayan rasuwar mahaifinta. bana tunanin akwai wani abu shi yarda tsakani na da mutane SULTAN ya furta hakan yana share hawayan dake bin fuskarsa, babu abinda na rasa mulki dukiya, sai dai kash na rasa wani abu shi kwanciyar hankali kamar kowani d'an Adam kowani lokaci ko wace dakika ana farautar RAYUWA ta tun kafin na malaki hankali na, wake farautar RAYUWA ta waye SHI ko ITA yaushe zan samu SAUYIN RAYUWA

13.8K 35 500
AƘIDA TA

Labarin wata matashiyar budurwa 'yar hamshaƙin attajiri me murɗaɗɗiyar AƘIDA, Tace So imagination ne da ɓata lokaci katsam.......... 😜 find out in AƘIDA TA labari me ɗauke da cakwalkwalin sarƙaƙiya, yaudara cin amana, fuska biyu kutsen ƙaddara me sauya rayuwa ba tare da ɗan Adam ya shirya mata ba

20.1K 31 1.3K Full
NI DA YA CUSTOM

BIBALO bata taɓa jin cewa akwai abinda ta tsana a duniya sama da kakin custom ba, menene dalilinta akan hakan, dalilinta ɗaya ne tak ta masu kuɗin goro akan cewa kaf ɗin su mutanan banza ne, daga gefe guda kuwa ta fitini kowa a ƙauyen su fatan kowa yaushe ne, BIBALO zatayi hankali ta daina jan rigima, gajiyar da kowa yayi da ita yasa ta koma birni gidan cousin brother ɗinta ARYAN wanda yake assistant controller custom, a nashi ɓangaran ma ya'yansa sun fitini kowa acikin gidansa tun bayan rasuwar maihaifiyarsu, duk Nanny da ta zo da nufin aiki korata ake saboda ya'yan, gashi ya ɗaurawa ya'yan son duniyar nan, baya ganin kowa da gashi akan ya'yansa gefe ɗaya ga BIBALO data adabi kowa a ƙauye, gefe ɗaya ga ya'yan sa, shin BIBALO zata iya zaman gidan ya CUSTOM tayi hakuri da ya'yansa ko ko dai shi da ya'yan nasa zata haɗe su ta ci ƙaciyarsu baki ɗaya.

2.5K 19 109
fucking mlbb lemons whatever tf u want it to be

ppl fucking

4.5K 8 53
love again | nct

❝when i said i liked it rough, i didn't mean my entire life.❞ ˏˋ°•*⁀➷ a nosey couple, a childhood best friend, an enemy, one sided love and a horny bastard ha yubin and her friendship group barely survive the uni life. 。.。:∞♡nct '00 liner start 02/03/22end

57.3K 38 3.4K
dorm 17 ↝ˢᵉᵛᵉⁿᵗᵉᵉⁿ ᵎ [ on hold ! ]

❝ mingsalt: WHO THE FUCK BROUGHT THIS BITCHASS DOG IN THE DORMwalmart: surprisingly it aint mesunshineseok: it wasnt me either haocatguy: *sweats profusely* not me either ❞↝ 13 college boys in one floor. tea, chaos and falling in love follow suit.a seventeen fanfiction.highest rankings:#10 in svt#25 in seventeen#1 in minghao#1 in jihan#1 in verhao#1 in chancheol#1 in junhui#1 in gyuboo#1 in seokhoon#2 in wonhui

61.2K 21 2.7K
WAIWAYE... 1

***Labarin WAIWAYE... #Dandano***Na baku labarai kala-kala, a cikin su na baku labarin soyayyar data qullu a WATA BAKWAI, na zo muku da labarin tashin hankalin daya faru AKAN SO, kafin muyi tafiya a cikin RAYUWAR MU in da mukaga labarin Labeeb, ban gajiya ba wajen warware muku ababen da ALKALAMIN KADDARA ya kunsa da addu'a kawai take da tasirin sauya shi, ABDULKADIR ya zo da soyayyar da take ginuwa a bisa kyautatawa, kafin burin Hindu ya kaita hango MIJIN NOVEL, hankula kan tashi, zukata sukan girgiza lokacin da MARTABAR MU ta samu tangarda. *Tafiya ce ta ahali uku, tafiya ce da WAIWAYE...*ya hada kaddarorin su waje daya. Zan baku labarin iyaye uku mabanbanta da junan su, zan baku labarin uwar da ta mayar da yaranta jari, zan baku labarin uwar da ta amsa sunan domin kudi kawai, zan baku labarin uwar da ta so *WAIWAYE...* domin musayar zabin daya canza rayuwar nata 'ya'yan. Zan baku labarin SO, zan baku labarin KAUNA, zan baku labarin kaddarar da bata zuwa da zabi.

6.6K 6 518
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU**NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?*TAMBAYA:

69.2K 200 989
What if MHA was depressed..? [COMPLETED]

I will be choosing a random character and will write on why they would be depressed, and how they would act. Enjoy!Ships~Todoroki x MidoriyaMomo x JirouUraraka x Tsuyu Bakugou x KirishimaKaminari x SeroTokoyami x ShoujiMina x HagakureShinsou x Ojirou

39.7K 46 807 Full
Trial and Error | Danganronpa v1 x reader

"Watch out--" I only had about three seconds to react before my body was harshly thrown to the side. I rolled a bit before finally halting to a stop. "Another person-- oh wait! Are you okay!?" "Urgh... you really... knocked the wind out of me." I felt someone place a hand on my shoulder, they slowly helped me up from the ground. I looked up and instantly I was met with Makoto. 'Jesus, he looks so.... Real.'︶︶︶︶︶︶︶︶︶༉‧₊˚.┊ ┊ ┊. ➶ ˚┊ ┊ ┊ ˚✧┊ ˚➶ 。˚ ☁☁What can go wrong when meeting your favorite in game characters?

326.3K 68 13.5K Full
Afterlife

@AuroSauyjua asked me to write a story where they both die and meet in the afterlife.Purely fictional.I'll try to explain the afterlife concept here since there seems to be confusing (no wonder, I made it up. Haha)Earl: the final goal. Your soul is complete. You leave your human form. The middle ground: you come here when you die. You're dead but you still have a body and human basic needs, but you leave your human body behind. If you have tattoos they disappear. You don't remember your previous lives. Here you work on yourself, and things like compassion and patience. It's an ongoing job. You can meet and recognize your soulmate here. You will always find each other in your human lives. It can take some time before you meet each other. You can have lived many lives before your soulmate is born or you just pass each other. Human life: You are reborn and there's a list of different tasks/goals that you have to accomplish to be able to get to Earl. You have to finish them all, one by one (one each lifetime) or you can choose to do several in one lifetime. You chose them before you are reborn. They are designed to give you experience and knowledge. If you commit suicide you fail that task for that lifetime and have to do it again. The goals you have accomplished still stand.

6.1K 5 610 Full
My Wheels Are Weak. | Yandere Nagito K. X Reader

"Now, what could ever tell you that Y/N?"Where Y/N appears on a strange island with others and one man feels like a tiny pebble on her Skates.

16.6K 5 460
Izuku Dream

What if Izuku's mother tried to kill him and the hero's known as Techno and Dream came and saved Izuku. I do not own the dream amp characters or MHA

12.5K 21 149
THE DRAGONS OF HAMELIN- BOOK ONE

Note: Cringey story that I wrote when I was 10 after reading Percy Jackson. Read at your own risk. Need it for my college applicationI am writing my version of a sequel to Pied Piper of Hamelin Want to know what happens, then continue reading.

1K 7 44 Full
The book of a deadly urchin

I might post here,I might not,you figure it outI will.spend most of my time here so yaay

627 69 53
ALAYNA

ALAYNA is a hardworking girl,who always take care of her family and loves them alot,with all the stress on her head she managed to finshed her Nursing school,she looks for job every where but couldnt secure one without giving.After so many stressful days of job hunt,just before she give up she found a job in a private hospital own by all popular Doctor ZAHEER.what will happened when the family that she cherished so much got into an accident,all her family died except for one FATYMA.What will happened if she was asked to pay alot of money for her sisters surgery before they can operate on her,will she get the money or allow her sister to die?what if she was giving a condition by doctor ZAHEER before he can help her?to find out all this answers read ALAYNA to the end. HAUSA VERSIONALAYNA yarinya ce me hazaka da kokari wadda take duk iyakar kokarin ta na ganin ta kula da yan uwanta da iyayenta.Tayi makarantar koyon jinya duk da ba dadi ga nauyi dake kanta tayi kokarin fitowa da sakamako me kyau.Bayan kammala makarantarta ne aiki ya gagara samu.tana gab da fidda ran samun aikine,Allah ya taimaketa ta samu a asibitin wani sananne kuma kwararren likita me suna doctor ZAHEER.Me zai faru bayan 'yan uwanta da iyayenta da take matukar ji da suka samu hatsarin mota,kuma duk ta rasa su sai kanwarta kuma autarsu FATYMA kadai tayi rai.Me zai faru idan aka bukaci kudade masu matukar yawa domin ceto rayuwar kanwarta?Me zai faru idan ta samu mai temaka mata amma kafin nan akwai wasu Manyan sharuďda da gindaya mata?domin jin amsar littatafan nan ku biyomu a littafin ALAYNA har karshe.

3K 13 231
Up In Smoke ( My Hero Academia Story) (BNHA X MALE READER)

You are (Y/N), the child of two of the greatest superheroes in the world. Your parents have amazing quirks,your dad being the flame hero "INFERNO" and your mom being the nature hero "GAIA", but the only problem is you don't have either of their quirks........ you have both. but not the way you would imagine it.I own nothing from my hero academia. My Hero Academia belongs to all of it's respected owners.

10.6K 10 151
MHA Road to Number 1 hero (Jiro x OC)

Every student attending UA dreams about being a great hero and some even want to claim the top spot some day. Kazame Yoshitake is a student, and has an exceptionally powerful yet devastating quirk. He can summon lightning from not only his body parts, but can summon up to 6 massive bolts from the sky, even causing an entire storm in the process, but even he has his limits, too much energy use and he becomes paralyzed from anywhere between a few minutes to a few days, depending on how much over his limit he goes. He will meet his fellow classmates of 1-A and quickly befriend them with little to no effort. The only thing really holding him back? How he got into UA and his father, a terrifying and deadly villain nobody has seen in seven years. Will Kazame claim the top hero spot? Will he find a cute girl to bring home to mom? Will he clash fists with his father? Read on and these questions will be answered.I really hope you all enjoy this story. I really think what I have planned will blow you away.

43 3 1
Endearingly annoying(annoyingly endearing)

Just Shuhua being a little bit (head over heels) obsessive over SoojinLink:https://www.youtube.com/watch?v=YAuYE66IIUw&list=PL9jOJtS1b8ExgfY_rS6iRg9oKr7DzsUrI&index=1&ab_channel=CheezeFilm

36 1 2 Full