Search: ananza
1,864 stories
lontananza

lontananza: la parte más alejada de un lugar.

154 39 38
๐„๐’๐๐„๐‘๐€๐๐™๐€ โ”€๐‚๐€๐‘๐‹ ๐†๐‘๐ˆ๐Œ๐„๐’  โ‘ 

๐„๐’๐๐„๐‘๐€๐๐™๐€โ”€โ”€โ”€โ›Carl Grimes vivía su día a día sobreviviendo junto a su padre y su grupo. Su vida dependía de estar alerta en cualquier momento, hasta que un pequeño grupo le cambia la vida por completo, todo por Aliana Johnson, la chica de ojos verdes que le enseñará a tener esperanza y a creer en el amor que le había perdido a la vida.โœ๐“๐ก๐ž ๐‹๐จ๐ฏ๐ž ๐๐ž๐ก๐ข๐ง๐ ๐–๐š๐ซ ๐ฉ๐š๐ซ๐ญ๐ž ๐ฎ๐ง๐จ.โžซแด„ส€แด‡ฬแด…ษชแด›แดs แด€ ส€แดส™แด‡ส€แด› แด‹ษชส€แด‹แดแด€ษด.โžซษดแด sแด‡ แด€แด„แด‡แด˜แด›แด€ษด แด˜สŸแด€ษขษชแดs ษดษช แด€แด…แด€แด˜แด›แด€แด„ษชแดษดแด‡s.โžซษขส€แด€า“ษชแด„แดs แด˜แดส€ @-starlanaโžซแด‡ษด แด‡แด…ษชแด„ษชแดฬษด (2024)

443.6K 42 25.8K Full
MENENE MATSAYINA...

"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..."Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme...''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki..""Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............_Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #

46.7K 51 2.4K Full
Face The Music

Denali had it all...until she got pregnant at 16. She's rich, she's talented, and she's not going to let anything get in her way. Even a baby won't stop her from living her dreams. The baby's father, though...that's a whole different story. And when her baby is born with a disability, things get even tougher. Can Denali really do it all, or will she have to face the music and give up her dreams?

1.7K 25 46 Full
Indestructible Love

โš ๏ธ • Walang Katotohanan Lahat Ng Ito At Pawang Imahinasyon Lamang Ang Naka Paloob sa Buong Kwento.โš ๏ธ • Sorry For The Grammatical And Mispelled Errors.• STORY DESCRIPTION •Title : Indestructible Love.- This Is The Part II Of Im A Fool To Love You Starring Nikki and Gael.•MS. REGINE VELASQUEZ AS- NIKKI MANZANO.• MR. OGIE ALCASID AS- GAEL MANZANO.• MS. BELLE MARIANO AS- BELLE EVANGELISTA.• MS. CHARO SANTOS AS- NIMFA MANZANO.• MR. PIOLO PASCUAL AS- ENZO PASCUAL. - OTHER CHARACTERS WILL BE REVEALED ALONG THE STORY.: Mapapanindigan Ba Nila Nikki At Gael ang Mga Pinangako Nila sa Isat Isa Kung May Taong Pilit na sisira Sa Kanilang Pamilya? Kaya Ba Nilang Hawakan ang Rosas na Puno ng Tinik?- Thank Youuuu!! ๐Ÿค

24.1K 71 402 Full
FURUCI NA NE

"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki....."ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".

44.5K 37 3.6K Full
Love Kianaโค๏ธโค๏ธโค๏ธ

gimana jadi nya jika seorang ibu rumah tangga bertransmigrasi kedalam tubuh seorang gadis remaja yang di benci keluarga nya dan di temani sesosok sistem.

126.7K 55 11K
El acuerdo (TLH)

Luego de ser llevado al infierno en carne propia y negocia con su hermana genio Lisa, Lincoln (ahora solo llamándose Loud) supera con éxito el trato que hizo con su señoraactualización 2 veces al mes

10.5K 27 573 Full
The African Folktale: Collection Of Tales [Completed]

Folk tales and myths serve as a means of handing down traditions and customs from one generation to the next in Africa. For several generations, stories from Africa have traditionally been passed down by word of mouth. Often, after a hard day's work, the adults would gather the children together by moonlight, around a village fire and tell stories. This is traditionally called Tales by Moonlight. Usually the stories are meant to prepare young people for life, and so taught a lesson or moral.

35.6K 27 1.2K Full
The Arrow of Time

The Star Allies have been kidnapped. As they try to sort out their situation, someone among their ranks is making them disappear, slowly but surely. Who is behind this, and why?

711 48 55 Full
Obsession for my innocent wife

A rude arrogant Arnav Singh raizada obsessed with innocent naive girl khushi. and want to get her by hook or by crook. guys this story is different from original track

631.9K 83 25.2K Full
Assassination Classroom Ships (my opinions)

In this book I'm gonna react to some ships and more.Remember these are MY opinions and all hate will be ignored.Be respectful.WARNING:I WROTE THIS WHEN I WAS 13 PLS EXCUSE MY BEHAVIOR,I would have deleted it by now but it blew up so I dont wanna :') Check out my other books!Cover is NOT mine.

16K 12 274 Full
FATU A BIRNI (Complete)

"I promise you Mami, zan nemo miki ฦดar'uwarki a duk inda take a faษ—in ฦ™asar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alฦ™awari da ya ษ—aukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ฦดar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haษ—u da ฦดarta kwalli ษ—aya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ฦ™auyanci da kuma rashin wayewa. Baฦ™in cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riฦ™e da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ฦ™addaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baฦ™in cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ษ—auketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alฦ™awarin ษ—aukan fansa, ta kuma yi alฦ™awarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ฦ™addara ya gifta tsakaninsu suka haษ—u a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baฦ™uwar fuska mai ษ—auke da kamala, ya sashi faษ—awa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ษ—insa.Me zai faru idan Fatu ta haษ—u da mutumin da ta ฦ™ullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ษ—aya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.

55.4K 18 2.1K Full
NAJWA Complete โœ”

Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimiSumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai kazanta ga kawayen banzaNajwa yarinya ce mai hankali nutuswa ilimi ga kyau, Allah ya bata ilimi, Sumaiyya da Najwa yan uwa ne dan Najwa kamar uwace ga Sumaiyya.Najib ya kara haduwa da Najwa a lokacin daa aka tsaaida shi a titi dan bada hannu, wanda daga lokacin yake fara so ta ya neme ta bai banta ga har da ciwon son tta.Ashe Najwa yar Kanin Abban sa ce wanda suke yar wa dda kani. Shin ya kuke gagani da aure tsakanin Najwa da Najib saboda alakar su da Sumaiyya sannan kuma yan uwan Maman Najwa zasu yadda da aure.Ya zama kuke tunanin zai kasance duk mu a hahadu a cikin Najwa anan zamu samo amsoshin mu.

61K 78 4.5K Full
SAWUN GIWA...!๐Ÿ˜

"Dallah gafara can malama, har ke kin isa ki mana abunda Allah bai mana shi ba? Akanki ne aka Fara irin hakan? Ko kuwa akanki ne za'a daina? Sai wani ciccika bak'in banza kike awurin kamar zaki iya tabuka abun kirki idan har mukayo gaba da gabanta, Ke kin sani sarai ba yabon kai ba ammh wallahi tsab zan tumurmusheki anan wurin kuma in zauna lfy lau agidan Mijina, Kuma ki saurareni dak'yau, halinki ne ya jaza miki wannan cin amanar, Ke kowacce mace tana mafarkin samun miji kamar naki ammh ke Allah ya baki salihin mutum mai tsoron Allah, Sai ke kuma kikai amfani da hakan kina muzguna masa? Bashi da iko da gidansa sai yadda kikai? Babu wata muryar da yake tsoro da shakka face naki? To wallahi ki sani da'ace ayau bani da aure ne to Kinji nace Allah mijinki zan aura, zan shawo kansa kuma dole ya saurareni don kowacce mace da salon nata kissar, balle ma idan yaga ina masa abunda ke baki masa shi, kin san Zuciya nason mai faranta mata, ke mahaukaci kankat kenan yana kaunar mai faranta masa balle mai hankali, Hajiya Sa'a kiyi kuka da kanki ba dani ba don iya allonki ne yaja miki Faruwar hakan." Kuka sosai Hajiya Sa'a ke rerawa don ta kasa Furta komai kuma, Hajiya Aisha ta gama kashe mata jiki, Kama baki Hajiya Aishar tayi tana Fadin"Ai baki ma soma kukan ba, nan gaba kadan zakiyi wanda yafi wannan, kuma ki saurareni dak'yau, ga 'yata nan amana, Ku Zauna lfy ke da ita don wallahi kika sake naji ance ko ciwon kai kin sakata Allah saina lahira ya fiki jindadi, don kwarai zan cire kunyar Surukuta da amintar dake tsakaninmu musa wando kafa daya dani dake, Sabida haka ki kiyaye sannan Kuma akyalesu su sha amarcinsu Cikin kwanciyar hankali, don wallahi Hajiya Sa'a tashin hankalinsu kema tashin hankalinki, Tun wuri ki iya takunki don karki ce ban fada miki ba, Suhaila ita kadai ce 'yar da Allah ya bani sabida haka zan iya yin komai akanta, Ki huta lfy."

3.4K 18 69 Full
Cartoons Historias de Fe

Hola se que el titulo te parecera un poco extraño pero este libro tiene un proposito especialrelatar historias cristianas atraves de tus personajes favoritos cada historia es diferente pero lleva un mismo mensaje dejar en tu corazón un poco de fe y esperanza en cristo jesus La fe y esperanza en Cristo jesus - llega a manifestarse atraves de la vida de tus personajes de disney , Cartoon Network , boomerang entre otros.Ademas podras ver a tus personajes favoritos predicando juntos el evangelio del señor .

676 8 18 Full
๐—จ๐—ก๐—ฆ๐—˜๐—˜๐—กใ€Ž๐˜๐˜€๐˜‚๐—ธ๐—ถ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—บ๐—ฎ ๐—ธ๐—ฒ๐—ถใ€

๐—–๐—ข๐— ๐—ฃ๐—Ÿ๐—˜๐—ง๐—˜๐——ใ€Ž๐˜๐˜€๐˜‚๐—ธ๐—ถ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—บ๐—ฎ ๐—ธ๐—ฒ๐—ถ ๐˜… ๐—ผ๐—ฐ ใ€๐—œ๐˜‡๐—ฎ๐˜†๐—ผ๐—ถ ๐—›๐—ถ๐—ธ๐—ฎ๐—ฟ๐˜‚ ๐—ฝ๐—น๐—ฎ๐—ป๐—ป๐—ฒ๐—ฑ ๐˜๐—ผ ๐—ธ๐—ฒ๐—ฒ๐—ฝ ๐—ฎ ๐—น๐—ผ๐˜„ ๐—ฝ๐—ฟ๐—ผ๐—ณ๐—ถ๐—น๐—ฒ ๐˜๐—ต๐—ฟ๐—ผ๐˜‚๐—ด๐—ต๐—ผ๐˜‚๐˜ ๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐—ต๐—ถ๐—ด๐—ต๐˜€๐—ฐ๐—ต๐—ผ๐—ผ๐—น ๐—น๐—ถ๐—ณ๐—ฒ, ๐—ฏ๐˜‚๐˜ ๐˜„๐—ต๐—ฒ๐—ป ๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐—ฐ๐—น๐—ฎ๐˜€๐˜€๐—บ๐—ฎ๐˜๐—ฒ ๐—ง๐˜€๐˜‚๐—ธ๐—ถ๐˜€๐—ต๐—ถ๐—บ๐—ฎ ๐—ณ๐—ผ๐˜‚๐—ป๐—ฑ ๐—ผ๐˜‚๐˜ ๐—ต๐—ฒ๐—ฟ ๐˜€๐—ฒ๐—ฐ๐—ฟ๐—ฒ๐˜, ๐˜€๐—ต๐—ฒ ๐˜„๐—ฎ๐˜€ ๐—ณ๐—ผ๐—ฟ๐—ฐ๐—ฒ๐—ฑ ๐˜๐—ผ ๐—ฏ๐—ฒ ๐—ต๐—ถ๐˜€ ๐—ฝ๐—ฒ๐—ฟ๐˜€๐—ผ๐—ป๐—ฎ๐—น ๐˜€๐—ฒ๐—ฟ๐˜ƒ๐—ฎ๐—ป๐˜ ๐—ณ๐—ผ๐—ฟ ๐˜„๐—ต๐—ผ ๐—ธ๐—ป๐—ผ๐˜„๐˜€ ๐—ต๐—ผ๐˜„ ๐—น๐—ผ๐—ป๐—ด.๐šŒ๐š›๐šŽ๐šŠ๐š๐šŽ๐š & ๐š™๐šž๐š‹๐š•๐š’๐šœ๐š‘๐šŽ๐š : ๐Ÿถ๐Ÿบ๐Ÿธ๐Ÿท๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ๐šŽ๐š—๐š๐šŽ๐š : ๐Ÿถ๐Ÿฝ๐Ÿท๐Ÿผ๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ๐šœ๐š๐šŠ๐š๐šž๐šœ : ๐—–๐—ข๐— ๐—ฃ๐—Ÿ๐—˜๐—ง๐—˜๐——#๐Ÿท ๐š’๐š— ๐š๐šœ๐šž๐š”๐š’๐šœ๐š‘๐š’๐š–๐šŠ๐šก๐š˜๐šŒ : ๐™น๐šž๐š—๐šŽ ๐Ÿธ๐Ÿท, ๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ#๐Ÿบ ๐š’๐š— ๐š๐šœ๐šž๐š”๐š’๐šœ๐š‘๐š’๐š–๐šŠ : ๐™น๐šž๐š—๐šŽ ๐Ÿท๐Ÿน, ๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ#๐Ÿป ๐š’๐š— ๐š๐šœ๐šž๐š”๐š”๐š’ : ๐™น๐šž๐š—๐šŽ ๐Ÿธ๐Ÿธ, ๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ#๐Ÿท๐Ÿท ๐š’๐š— ๐š๐šœ๐šž๐š”๐š’๐šœ๐š‘๐š’๐š–๐šŠ๐š”๐šŽ๐š’ : ๐™น๐šž๐š•๐šข ๐Ÿท๐Ÿพ, ๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ#๐Ÿน ๐š’๐š— ๐š๐šœ๐šž๐š”๐š’๐šœ๐š‘๐š’๐š–๐šŠ๐š”๐šŽ๐š’ : ๐™น๐šž๐š•๐šข ๐Ÿท๐Ÿฟ, ๐Ÿธ๐Ÿถ๐Ÿธ๐Ÿถ

220.9K 56 6.9K Full
Rule the Floor (Sport Series #1) - [BL]

(WARNING! A cliché boys love story.)[ROUGH DRAFT]Kris Estorba, the Supreme Student Council President at Arnollo High School and a varsity player of the school will be facing hell because of Tew Fernandez, who looks down on basketball. Unexpectedly, Tew will be joining the team, and Kris will be the one to train him. Can Kris endure it having that kind of student in their school, or will Kris simply just forget him and let Tew do whatever he wants?

1,000 6 51
Entrelazados a pesar de todo.

Luego de la fallida boda Mitsuru y Kokoro son llevados al laboratorio. Al volver a Nido no recuerdan nada sobre sus momentos juntos, pero sus cuerpos les dan indicios de que algo significan entre sí, ¿podrán volver a verse de la misma forma que antes?

7K 19 472 Full
Mis dibujos

en este libro voy hacer dibujos que me pidan o que hice no van a ser tan culeros como los demas :V

8.6K 52 538 Full
Banana Split {A Spencer Reid Love Story}

The young genius of the BAU & The quirky author. Spencer had accidentally walked into people before, but no one quite like her. For starters, she had a banana peel on her head.{I do not own Criminal Minds. I only own my characters and added plot.} Published; May 13 2022. Completed; TBD.

141.3K 32 4.6K
as we walk ; geto suguru

โ ๐Ž๐ก? ๐€๐ซ๐ž ๐ฒ๐จ๐ฎ ๐œ๐ก๐š๐ฅ๐ฅ๐ž๐ง๐ ๐ข๐ง๐  ๐ฆ๐ž, ๐Œ๐ซ. ๐†๐ž๐ญ๐จ? โžโ ๐๐ž๐ซ๐ก๐š๐ฉ๐ฌ. โž- ๐‘–๐‘›๐‘‘๐‘’๐‘๐‘’๐‘›๐‘‘๐‘’๐‘›๐‘ก, ๐‘ ๐‘–๐‘›๐‘”๐‘™๐‘’ ๐‘“๐‘Ž๐‘กโ„Ž๐‘’๐‘Ÿ ๐‘”๐‘’๐‘ก๐‘œ ๐‘ ๐‘ข๐‘”๐‘ข๐‘Ÿ๐‘ข ๐‘–๐‘›๐‘ ๐‘–๐‘ ๐‘ก๐‘  โ„Ž๐‘’ ๐‘‘๐‘œ๐‘’๐‘ ๐‘›'๐‘ก ๐‘›๐‘’๐‘’๐‘‘ โ„Ž๐‘’๐‘™๐‘ ๐‘Ÿ๐‘Ž๐‘–๐‘ ๐‘–๐‘›๐‘” โ„Ž๐‘–๐‘  ๐‘“๐‘œ๐‘ข๐‘Ÿ-๐‘ฆ๐‘’๐‘Ž๐‘Ÿ-๐‘œ๐‘™๐‘‘ ๐‘‘๐‘Ž๐‘ข๐‘”โ„Ž๐‘ก๐‘’๐‘Ÿ, ๐‘๐‘ข๐‘ก ๐‘กโ„Ž๐‘’ ๐‘š๐‘œ๐‘กโ„Ž๐‘’๐‘Ÿ ๐‘Ž๐‘๐‘Ÿ๐‘œ๐‘ ๐‘  ๐‘กโ„Ž๐‘’ โ„Ž๐‘Ž๐‘™๐‘™ ๐‘กโ„Ž๐‘Ž๐‘ก ๐‘—๐‘ข๐‘ ๐‘ก ๐‘ ๐‘œ โ„Ž๐‘Ž๐‘๐‘๐‘’๐‘›๐‘  ๐‘ก๐‘œ ๐‘๐‘’ ๐‘กโ„Ž๐‘’ ๐‘š๐‘œ๐‘กโ„Ž๐‘’๐‘Ÿ ๐‘œ๐‘“ โ„Ž๐‘–๐‘  ๐‘‘๐‘Ž๐‘ข๐‘”โ„Ž๐‘ก๐‘’๐‘Ÿ'๐‘  ๐‘๐‘’๐‘ ๐‘ก ๐‘“๐‘Ÿ๐‘–๐‘’๐‘›๐‘‘ ๐‘š๐‘–๐‘”โ„Ž๐‘ก ๐‘๐‘’ ๐‘Ž๐‘๐‘™๐‘’ ๐‘ก๐‘œ ๐‘โ„Ž๐‘Ž๐‘›๐‘”๐‘’ ๐‘กโ„Ž๐‘Ž๐‘ก ๐‘š๐‘–๐‘›๐‘‘๐‘ ๐‘’๐‘ก. ๐‘œโ„Ž, ๐‘ โ„Ž๐‘’ ๐‘—๐‘ข๐‘ ๐‘ก โ„Ž๐‘Ž๐‘๐‘๐‘’๐‘›๐‘  ๐‘ก๐‘œ ๐‘๐‘’ ๐‘Ž ๐‘ ๐‘–๐‘›๐‘”๐‘™๐‘’ ๐‘๐‘Ž๐‘Ÿ๐‘’๐‘›๐‘ก ๐‘Ž๐‘  ๐‘ค๐‘’๐‘™๐‘™.โ•ฐ geto suguru x reader ; single parents au, modern au, dilf geto hehe

141.2K 27 5.9K
CLASSROOM OF THE ELITE FUTURE REACTION

Typical COTE reaction of the future.happens after y1v3. after the island examI'll do my best to match the characters as much as possible while writinghope you all enjoy :)all the character's and main story is owned by Syougo Kinugasa. this is just a fanfic.cover art by Tomose Shunsaku

94.4K 11 2.3K
ZAMANIN MU A YAU

wannan sanyin illa zaiyi miki acancikin ki, ai ita mace da ษ—umi aka santa, ai ballagaza ita ke illata ฦ™anta da ฦ™anta sai sanyi ya kamaki kizo kisani agaba, haka naje na haษ—omiki sassaken nan na ษ“aure da ฦ™anin fari da minnas da zuma da citta da kirfa, nazauna nadafa miki amma kika kalleni kikace ฦ™wayoyin cutane wai ke ฦดar boko nima mahaifiyar taki ฦ™allon baฦ™auyiya kikemin maryama kibi duniyar nan a sannu!" Hajiya anty Kenan! Basai nayi miki wani dogon bayani ba Amma nice zuciyar abah babu wata mace bayana!!!....Wani zazzafan zazzabi ne ya sauฦ™ar masa, ataฦ™e tsigar jiฦ™insa tafara tashi, sarawar da ฦ™ansa yayi shine abunda yasashi ฦ™omawa ya zauna a bisa kujerar ฦ™usa dashi, maryama daฦ™e gefensa ne tayi saurin ษ—aga ฦ™anta tana mai ajiye wayarta domin taga menene wannan abun daya canza yanayin mijinta. Sautin murmushin farar dirarriyar kyakyawar yarinya da ฦ™ana ganinta ฦ™asan ฦ™uruciya ke ษ—amunta, ฦ™arasowa tayi tana ambatar " Abah ฦ™aga asimint dina." Wani ฦ™allon wulaฦ™anci maryama da bita dashi mamaki fal cik'inta " Ke rahee ubanki ya baki damar shigowa nan, ubanki ne shi dazakice yayi miki assignment? ฦณar kauyen banza ฦดar kauyen wofi ..." Abah ne yayi saurin rike hannun maryama dake k'okarin ฦ™ifa mata mari yace " Cool down nine nace tazo zandinga ฦ™oyamata." " Bangani Me kake nufi ba ubanta ne ฦ™ai? " Raheenat ya kira sunan cikin sanyin murya, bana hanaki yawo babu hijjabi ba?" Cikin tsoro da firgice tace " Haka tace kada nakara sakawa." " kaga Ahmad babu wata ฦดar aikin da zatazo gidana sannan ta dameni da wari babu ita idan kuma nakara ganinki a wannan shashin wallahi sai kinkoma inda kika fito banza mahaukatan ฦดan ฦ™auye sai shegen jahilcin tsiya." Yanda yake tangal tangal zai tabbatar muku da shaye shaye yayi, fati dake tsaye bak'in koface tace " Hajiya yaya farouk zo kigani." Gaban mahaifiyar tasu ne yawadi a sanda taga farouk ko miฦ™ewa yaฦ™asayi.

2.5K 16 100
Art Junk, Mostly almightyDub's Fiction.

Some fanarts and arts from Stoic: Twisted wonderland x giyuu! ReaderAnd some random arts( Instagram: allisonshion52 )โš ๏ธ don't repost/copy my art without permission.โš ๏ธ

18.9K 46 638
Our love story

Belova Falienta Alanza, adalah aktor dalam cerita ini. Gadis berumur 17 tahun yang sangat menikmati kehidupan sekolah nya bersama sang kekasih.Al Zaid Bramana, kekasih dari Belova Falienta Alanza, cowok malesan, mageran, tapi entah kenapa bisa mendapatkan gelar ketua OSIS dan mendapat ranking dua di kelas.Pasangan ini adalah pasangan ter-sweet di SMA unggul barat, bahkan hubungan mereka sangat sangat di restui oleh seluruh siswa siswi SMA unggul barat. Mereka berdua memiliki sifat, kebiasaan, dan kesukaan yang sangat jauh berbeda. Lebih tepat nya bertolak belakang. Cerita ini berisi tentang hari hari mereka yang menyenangkan, hari hari yang di penuhi senyum dan tawa, di bumbuhi dengan masalah kecil yang mereka lalui._______________________________________________________*cerita ini hanya untuk healing, dangan konflik yang ringan. Cerita ini juga berantakan dan typo yang terikut sertakan. Cari cerita yang sempurna? Bukan sini lapak nya.[Jika ada kesamaan alur cerita, nama pemeran, atau yang lain nya, itu tanpa di sengaja!]-start : 8 may 2022[My third story]

17.1K 25 720