Search: yarko-the-great
35,975 stories
TAFIYAR MU (Completed)

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaΙ—in ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaΙ—uwar wani tsohon alΖ™awari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata Ζ™aya?

12.1K 20 751 Full
DARE DUBU

Kaddara!Mece ce ita?Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani?Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu?Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe.Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.

15K 61 1.7K Full
Dune: The Jedi Brother (Male OC)

In a world of noble houses and desert planets, a young and mysterious Jedi emerges as the brother of Paul Atreides, Marcus Atreides. Possessing rare Force abilities, the boy joins his brother in the fight to liberate Arrakis from their rivals, the Harkonnens. As they fight alongside the Fremen in their guerrilla campaign, can the two Atreides brothers free Arrakis from the ruthlessness of the Harkonnens?A/N: This writing and all characters (apart from Marcus) belongs to Frank Herbert, Denis Villeneuve, Eric Roth & Jon Spaihts.

39.2K 28 968
Hidden Scars (On Hold)

Arshi story can be read as standalone. cover pic credit : @polymath_land

15.9K 9 2.2K
M.I.N.E

The game of vengeance πŸ₯€

6.2K 9 411
COTE: Random and One Shots

Just oneshots of CoTECover is made by@JianzuI don't think there would be a KiyoKei in this fic. Well who knows.

24K 13 601
Sanctuary

Arshi's Fanfiction ❀️~ Continuation from Khushi got to know about Shyam and Guptas being manipulated by him ! { Season 4 : Ep 24 } ~Copyright © 2022 All rights are reserved !

42.6K 13 2.8K
Mirko x shy male reader

I don't own mha. I hope you enjoy the story I made.

118K 14 829 Full
K'ADDARAR SO

Shin, wace k'addara ce za ta sa 'yar uwa ya tsani 'yar uwarta ta jini?.Shin, yaya za ka yi a lokacin da kika tsinci kanki a tarkon son wanda 'yar uwarki take so.Shin, me ya kamata ka yi a lokacin da wanda kake so yake gudunka?Shin, wace k'addara ce za ta raba kan 'yan uwa?.Shin, K'ADDARAR SO za ta iya sawa d'an adam ya aikata komai?.

162 9 8
My art

This is my art! If your planning on remaking my art, just be sure to credit me for it.

326 11 13 Full
MIJIN BAABATA

illar Auren mace 'Yar Boko, shakuwa wacce ta rikiΙ—e ta juya zuwa soyayya me Karfi tsakanin Uba da Ζ³ar sa, YallaΙ“ai Usman da Ameerah

47.6K 28 552
Z A K I

Meet Ataa - a 16 years old muslim girl. Growing up wasn't easy for her, she's struggling to make her life comfortable for her mother and her little brother. Doctor Asim helps her, and secretly sold her mother's kidney to Mr billionaire wife. Mr billionaire Aliyu was arrogant, strong as an lion CEO of Sky Global Resources, he doesn't tolerate negligence or stupidity, when he roars no one will roar back.

36.5K 15 2.5K Full
Make You Love Me

Khushi is a 21 year old girl and Arnav is a 28 year old man.Arnav sees Khushi as a sister of his friend, however, all Khushi ever sees is Arnav...she has fallen hard for him.What happens when they end up getting married?What happens when Arnav refuses to treat he as his wife?Will she be able to make him love her?

113.9K 7 3.7K Full
Arshi FF : Mere Khuda

It is a sweet story of Arnav and Khushi. This story starts with Shyam's truth out about him being a married man. From the episode dated 11th December 2011.cover pic credit @Angel23_Writes

340.8K 50 22.3K Full
Marriage OS

Arnav is being forced to meet a girl named Khushi for marriage. After a lot of emotional blackmailing he agrees to meet her. Will this be love at first sight? Will she say yes? Will he say no? This is the marriage of Arnav & Khushi.

141.1K 9 5.4K Full
Ummu Hani

Not edited!!!Duk da cewar iyayansu sun mutu, an rasa wanda zai Ι—auke su cikin dangi, ummu hani yar kimanin shekara goma sha shida ita ta Ι—auki ragamar kula da yan uwanta guda shida, ciki harda jaririn da ummansu ta rasu gurin haihuwar sa, wanda rashin kuΙ—in madara yasa Ummu hani yanke hukuncin shayar dashi da kanta.

38K 52 3.3K Full
Mai Tafiya

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

185.8K 29 19.7K Full
Shor In The City.....

Cop story.....

148K 36 10.4K Full
KWANTAN ƁAUNA

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta Ι—auka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana Ι—anta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?.*KWANTAN ƁAUNA*

4.1K 27 182 Full
π“πŽπ”π‚π‡-πŒπ„-ππŽπ“ | tbhk

β•°β”ˆβž€ π’‰π’‚π’π’‚π’Œπ’ 𝒙 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒆𝒓 ⛓❝ αΆœα΅ƒβΏ ΚΈα΅’α΅˜ ᡇᡉ ᡐʸ ˑᡒᡛᡉʳ α΅˜α΅– α΅˜βΏα΅—β±Λ‘ ᡗʰᡉ ᡛᡉʳʸ α΅‰βΏα΅ˆ? ❞ ⇝ in which a sickly young lady seeks physical reassurance in life from a boy who already ceased to exist ━━━━━━ ʳᡃⁿᡏⁱⁿᡍ˒: #¹ ⁱⁿ Κ°α΅ƒβΏα΅ƒα΅α΅’β»α΅α΅˜βΏ #¹ ⁱⁿ Κ°α΅ƒβΏα΅ƒα΅α΅’β»α΅α΅˜βΏΛ£Κ³α΅‰α΅ƒα΅ˆα΅‰Κ³β”β”β”β”β”β” → hanako-kun x f!reader → 9/23/2020 -ˋˏᡃˑˑ ʳⁱᡍʰᡗ˒ Κ³α΅‰Λ’α΅‰Κ³α΅›α΅‰α΅ˆ οΌ’οΌοΌ’οΌΛŽΛŠ-

252.5K 22 12.1K Full
Whispers and the Roars

Arshi's Fanfiction ❣️~ Continuation from Khushi was all set to reveal Shyam's truth to Raizadas { Season 5 : Ep 02 } ~Copyright © 2023 All rights are reserved

11.8K 7 528
His Queen

Arshi's Fanfiction ❀️ ~ Continuation from Payal asked Khushi not to interfere in others matter { Season 8 : Ep 5 } ~ Copyright © 2022 All rights are reserved !

150.1K 25 7.7K
Arshi OS: Ruth Na Jana Kabhi #IAA

Ruth na jana kabhi (Never be upset with me)One shot.Cover credit goes to @mysticuniverse.

14.8K 1 603 Full
perangkap perjanjian

kisah isteri berkorban dalam satu perjanjian untuk membayar kembali hutang

179.9K 14 1.5K
Arkos Diaries

The cover image is a reference to start this story.These are Arkos Diary Entries.

2.5K 5 48 Full
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin Ζ™anΖ™anin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baΖ™uwa a gareka cikin Ζ™anΖ™anin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito

499.8K 59 41.5K Full