Search: uwar
29,344 stories
RAYUWAR AURENA

Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,

117.2K 63 5.1K Full
RAYUWAR JIDDAH ✔

RAYUWAR JIDDAHLabari ne akan rayuwar wata ya' mace mai suna Hauwa'u Jiddah.Let embark on the journey together and see for ourselves.Happy Reading 😉

9.8K 42 856 Full
RAYUWAR BADIYYA ✅

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?

249.4K 61 20.3K Full
RAYUWAR BINTU

The story of Bintu,where two Brothers from a wealthy family fall head over hill inlove with her. get ready,seat back properly and read this amazing heart touching story because I assure you I'll never let you down(completed)

174.6K 33 8.5K Full
RAYUWARMU A YAU

18.2K 32 1.6K Full
UWAR MIJINAH

Soyayyah sadaukarwa,biyayyah tareda hakuri msi tsanani.

32.4K 13 1.4K
BAHAGUWAR RAYUWA

Kubi sannu dan sanin inda ma'ana da kuma jigon lbrn ya nufa

1.5K 24 79 Full
UQUBAR UWAR MIJINA

Based on true life storylabarine akan wata baiwar Allah wanda uwar miji tajefata cikin matsanancin baƙin ciki ɗa gararin rayuwa,sanadin hakan ta..just read and find out

8K 19 494 Full
Tsohuwar Soyayya

Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...

357 13 53 Full
Kuwarenta y Uno

Life begins at 41.

288 28 24
RAYUWAR HUSNAH

A love and a sympetic story

360 15 55 Full
Bakuwar Fuska

"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na farin ciki, da izinin Ubangijin al'arshi mai girma." Cewar Ishraq Sulaiman, hannunshi dafe da zuciyarshi da ke bugawa da sauri.

35K 50 3.7K
End of Game - KimChay Fanfic

~~ Turning the table ~~Kim didn't reply to it...He points his gun at Korn...Chay points his gun at Kim...Korn chuckles seeing Kim's hand shaking...(This is fanfic with five chapters for the Kinnporsche series, mainly about Kim and Chay...)- Monte Situwaraya (M.S.)

1.8K 6 76 Full
Rayuwar  Asma'u Husnah 1 & 2 Complete ✔

Labari akan wata yarinya Asma'u wacce take shiga wani yanayi akan soyayya.Sun shaku sosai da Yayan ta amman daga baya ya barta. Komene dalili? Oho muje ciki dan jin shin tana auren sa ko kuwa.

20.8K 60 1.4K Full
Rubutacciyar Ƙaddara

Rashin kula da bamu samu daga iyayenmu ba , shi ya taka muhimmiyar rawa gurin gurbata Rayuwar mu. musammanma ni dana taso a hannun Matar Uba, da'ace na samu kula a gurin Ubana wlh da ban d'auki dala ba gammu ba, Banshiga rayuwar kawayena dan na gurb'ata su ba!, hasali ma su suka bibiye ni ganin yanda nake fantamawa yasasu Kwad'ayin Rayuwar da nake ,duk da iyayensu , sun raba Amintar dake tsakanin mu Nayi kokarin barinsu sai dai Shakuwa tun na yarinta ya kasa bari muyi nesa da Juna, duk da na guje musu bisa i'rin gurbatacciyarr rayuwar da nake amma Haka sukayi fatali da shawarata. bakai kake zabarwa kanka Kaddara ba, Haka zalika bakai kake zanawa kanka, Rayuwar da zakayi ba, Kaddara i'ta ke zab'arka rayuwa kuwa i'ta ke juyaka yanda taso, Amma Allah na dubi da Halinka ne. tabbas rayuwar mu Rubutacciyar Kaddara ce , abin dubawane Dan Allah ku d'auki darasin cikin labarin akwai fad'akarwa sosai a cikinsa...

60.9K 24 664
WANNAN RAYUWAR

*ABINDA YAJA HANKALIN NA WAJEN RUBUTA WANNAN LITTAFIN MAI SUNA WANNAN RAYUWA💐💐💐_ SHINE IRIN RAYUWAR DA MUKA TSINCI KAN MU A CIKI, YANZU WATO WANNAN ZAMANIN KO A INA ZAKAJI MAGANAR AKE, DAGA GIDAJEN TV, RADIO, DA ALUMMA. BA AKAN KOMAI BA SAI AKAN MATSALAR DAKE DAMUN MU A WANNAN RAYUWAR TAMU TA YANZU SON ABIN DUNIYA, RASHIN GODIYAR ALLAH, RASHIN HAKURI, ZARGI, RASHIN TAWAKALLI, ZINACE-ZINACE, BARACE-BARACE, DA DAI SAURANSU. TO WANNAN LITTAFIN ZAI YI DUBA YAYI BINCIKE AKAN WAƊAN NAN ABUBUWA DA WASU DA YAWA MA INSHA ALLAH. INA FATA DA ADDU'A ALLAH YASA WANNAN RUBUTUN NAWA YA ZAMA SILAR SHIRIYAR DA GYARUWAR RAYUWA MUTANE DA YAWA DA SUKE AIKATA MAKAMANCIN WAƊAN NAN ABUBUWAN. AMEEN*

26K 114 2K
🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️

Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sarki jikan sarki kuma yareema mai jiran gado tare da yar talakawa Nasreen wacce takasance baiwace kuma hadima a gidansu inda a gefe akwai shahararriyar yar mai kudin nan wato Ibtysam wacce takasance ya' daya tilo a gurin mahaifinta ku dai biyomu....

720 7 35
Rayuwar Ya mace

Labarin tsantsan tsana da tsangwama da Sabbura take fuskanta a gun mahaifiyarta, ko me ya kawo wannan tsana, sai ku biyoni.......

20.2K 17 1K
MUGUWAR KISHIYA

kamar yadda k'addara ta had'a auren ba tare da nayi tsammani ba haka zan zama silar gutsire shi .Shin abune me yiwuwa?tun daga ranar daya shigo rayuwa ta komai ya cenja. ku biyo ni ciki mu tarar da gwagwarmaya da kuma kaddarar rayuwan Mami duk akan rashin sanin waye shi

10K 38 1.1K
RAYUWAR BILKISU

A painful story.... Dan d'aki neh tana k'wance sai ji tayi an watsa mata ruwa,tashi dan ubanki... Ta taso babu mahaifiya, step mum ta saka rayuwarta cikin garari...ku biyoni jin yaya.

18.1K 25 556
sabuwar rayuwa

It's all about love, destiny,and fate. life is not always a bed full of roses......

17.5K 47 946
UWAR MIJINA

Soyayyah,sadaukarwa,tsausayi tare da biyayyah mai tsanani...

5.4K 2 226
BAHAGUWAR SOYAYYA

Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen.Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗaya sashen ba.Bahagon so fa...?Biyo mu don jin labarin wasu ɗalibai da suka mato akan son junansu sai dai kash da irin wancan yanayi na Bahaguwar soyayya...karku sake wannan labari ya wuceku... Tabbas labarin yana tafe tare da bugun zuciyar mai karatu... ku dai ku karanta kuga irin abinda ke ƙunshe cikin wannan labari mai mutuƙar ƙayatarwa...

1.3K 23 112
INUWAR GAJIMARE💨

"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake ta kira! Wani hutu ne ya rage min bayan an lalata min rayuwar ƙanwata? Wani hutu ne ya rage bayan rai guda ɗaya tilo da nake da shi a duniya yana barazanar barina? Wani hutu ne ya rage min a duniyar da ta cika da mutane masu son kansu? Ina hutun da zanyi a yayin da mutane basu duba can-canta balle su kimanta su kyautata? Bani da wanan haɓakon, bani da wanan ƙumajin, bani da wanan jarumtar, dan na riga da nayi saken da wanan hutun ya warware ko wani sa rai da nake da shi.Ka faɗa min ina Khadijatu ta ke?" KHADIJATUL ISHAƘ 🙌 dabanne sai kun shiga ciki za ku ga abun da ya ƙunsa.

10.4K 12 793
RAYUWAR SHATU

A story of young lady

60 1 1
RAMUWAR GAYYA

Revenge

1.5K 16 91