Search: tarbiyya
2,233 stories
TARBIYYA

Labari ne akan ɗalibai guda uku, wadan da suke da mabambamta tarbiyya.

428 27 103 Full
IGIYAR ZATO....💕 || PAID NOVEL (COMPLETED✅)

Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai rabin hamsin ba (25) duk kuwa da shi ya dau nauyin karatun ta? Ko kuwa MUHAMMAD MUBEEN? Matashin saurayi dan gwamna wanda take koyar dashi a karkashin ajin ta na level one? 😂😂Ya take ne? Ya zata kaya da soyayyar ruhi uku dake cikin cakwakiyar rayuwa..????

15.9K 7 306 Full
RIBAR UWA (Hausa novel)

Labarin Innayi da 'ya'yanta.

1.8K 15 134
KUNDIN QADDARATA

Kalmar QADDARA kalma ce dake rataye bisa wuyan kowanne bawa,haka rayuwa ta gada,tafe take da QADDARORI kala kala,masu zaqi da akasin haka.............SUMAYYA na kallon yadda KUNDIN QADDARARTA ke ta bude mata shafi bayan shafi na TATA QADDARAR kowanne shafi kuma da irin nasa salon karatun da yake biya mata.....Shin wai sai ko yaushe KUNDIN ZAI QARE?sai yaushe zata kammala bitar QADDARORINTA?Kuyi nitso da linqaya cikin labarin don samun amsoshin kalolin qaddarar tata da kuma ranar yankewarsu'Yar mutan HUGUMA kuma UWA GA MUHAMMADIYYA ke riqe da alqalamin jagorancin labarin..........

1.4M 110 117.9K Full
WUTA A MASAƘA

labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin

29.7K 31 1.7K Full
RAYUWAR BADIYYA ✅

"Tun ina yarinya kike zagin mahaifiyata, tun bansan menene maanar kalmomin wulakanci da muzgunawa ba nakejin kina fadarsu ga mahaifiyata, ina cikin wannan halin wani azzalumi yaje ya kashe min mahaifiya, a gaban idona kika hana a tafi dani inda zanji dadin rayuwata, babu yadda na iya haka na biyoki inda kika doro mani karan tsana, kullum sai kin zage kin dukeni, sunan mahaifiyata kuwa ya zama abun zagi a gareki a koda yaushe, kin hanani abinci, kin sakani wanka da ruwan sanyi lokacinda ake matukar sanyi, kin cuceni iya cutuwa, a haka Allah ya rayani. Sai ke yau dan rana daya kince zakici uwata nace nima zanci taki shine zakiyi kukan munafurci? Ni kin taba laakari da irin kukan danake cikin dare kullun? Dukda mahaifiyata ta rasu hakan bai hanaki zaginta ba. To na fada da babbar murya, wallahi duk kika kara cewa zakici uwata to sai naci taki uwar nima, and that's final!" Zuwa yanzu duk bakin cikin dake zuciyar Badiyya saida ya fito, kuka take kamar ranta zai fita, mahaifiyarta kawai takeda bukata, bakin ciki ya mata yawa, batada wanda zai saka ranta yayi sanyi bayan Momynta, amma tayi mata nisan da yakeda wuyar isa. Ta buda baki zatayi magana kenan Ahmad ya wanke ta da marika kyawawa guda biyu, ta dama da haggu, rike wajen tayi tana kallonshi.Magana ya fara cikin tsananin bacin rai, "Yanzu Badiyya a gabana kike cewa zakici uwarta? Uwata kenan fa Badiyya! To ko Yaya kika zaga bazan kyaleki ba balle wadda ban taba gani ba, dan haka wallahi zakiyi mugun dana sani," ya fada cikeda tsananin fushi, yana kara kai mata mazga saman kai.Kukane ya kara kwace mata "Kai kenan da baka taba ganin taka ba, nifa? Nifa Dady?! Na taba ganinta, nasanta, nasan dadin uwa, amma haka wani azzalumin ya raba ni da ita, sannan kai da nake tunanin zaka share min hawaye kaine kake kara sakani kuka, me na maka? Me Momyna ta maka?" Ta tambaya tana kureshi da idanu._______Me zai faru a rayuwar yarinya yar shekara goma data rasa mahaifiyarta? Wace irin rayuwa zatayi a gidan yayar mahaifinta?

252.1K 61 20.5K Full
BIYAYYA

labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta

23.5K 14 1.4K Full
Biyayya bayan rai completed

A fictional character

10.3K 19 483 Full
TAFIYAR MU (Completed)

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?

10.9K 20 704 Full
DR. HISHAAM   (Completed✍️)

Strange Love story

48.4K 15 2.6K Full
Ko da so

Rayuwar auren su abar kwatance ce. Soyayyar da sukewa junan su, mai girma ce. Tarbiyyar da sukayi wa yaransu mai kyau ce. Komai na Mukhtar da Hafsah abun burgewa ne. Sai dai me? Rayuwar aure cike take da kalubalen yau da gobe wanda sukan zama jiki. A tasu kaddarar, jarrabawar aure ce ta raba su wadda Ko Da So ba zasu iya zama tare ba...AeshaKabirFadimaFayau

1.7K 52 160
A JINI NA TAKE

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.

55.4K 12 2.9K Full
GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?)

Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama.

156.1K 55 19.4K
Siyyapa ✅

Hi guys do you remember "Siyyapa" from my book Soulmate Shots Ft.Behir this story is now converted into a book so kindly for the next part add this book to your libraries and Reading lists.

3.7K 27 501 Full
KLR bonds

As you all know I'm a huge KL Rahul fan. So this book will mainly have bonds of KL Rahul with different members of ICT and LSG. I won't be able to finish most of them in one shot. So it won't be os mostly, can be two shots or even three shots. I hope at least few of your interested. Please comment if I have to start this. #klrahul #indiancricket #ict #hulrat #rohul #ipl #cricket

8.8K 13 686
GURBIN IDO

SO BAYAN RAI

5.1K 5 125
NAJWA Complete ✔

Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimiSumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai kazanta ga kawayen banzaNajwa yarinya ce mai hankali nutuswa ilimi ga kyau, Allah ya bata ilimi, Sumaiyya da Najwa yan uwa ne dan Najwa kamar uwace ga Sumaiyya.Najib ya kara haduwa da Najwa a lokacin daa aka tsaaida shi a titi dan bada hannu, wanda daga lokacin yake fara so ta ya neme ta bai banta ga har da ciwon son tta.Ashe Najwa yar Kanin Abban sa ce wanda suke yar wa dda kani. Shin ya kuke gagani da aure tsakanin Najwa da Najib saboda alakar su da Sumaiyya sannan kuma yan uwan Maman Najwa zasu yadda da aure.Ya zama kuke tunanin zai kasance duk mu a hahadu a cikin Najwa anan zamu samo amsoshin mu.

60.4K 78 4.5K Full
Devi maiyyas wish

Story starts in the beginning of the show when Khushi says she will go to Lucknow after the guest house incident. I felt Khushis self respect was always at stake every time she had an encounter with the Raizadas...Few changes here and there.. This is my first creation of Arshi, hope you enjoy it

529.4K 48 22.1K Full
SANADIYYA

Akwai matuƙar ban mamaki haɗe da matsanancin takaici yawaitar mata musamman masu aure a cikin harkar shan miyagun ƙwayoyi. Menene SANADIYYA? Da yawa-yawan matan sun amince haɗe da yin amanna duk munanan halayen da za a ga suna aikatawa idan aka bibiyi salsala da tushen damuwoyinsu za aga SANADIYYAR maza ne. Shin maza ne SANADIYYA ko kuma son zuciya da rashin haƙuri haɗe da yarda da ƙaddara ne SANADIYYA??? ku shigo daga ciki muji inda matsalar take.

3.5K 15 664
TAKUN SAAƘA!!

TAKUN SAƘA littafi ne da yazo muku da wani salo na musamman. tare da tsaftatacciyar salon soyayya tsakanin wasu tom and jarry😂. halinsu ya banbanta da juna. hakama burinsu da halayyarsu. Ta yaya RUWA DA WUTA zasu kasance a mazubi guda bayan kowanne yanada power ɗin gusar da ɗan uwansa. humm karna cikaku da surutu, dan gane inda na dosa sai ka nema TAKUN SAƘA dake ɗaya daga cikin ZAFAFA BIYAR zaka fahimceni. Littafine mai ƙunshe da tsananin rikita-rikita da cin amana tare da cakwakiyar sarƙaƙiya. ba'ananfa kawai ya tsayaba. akwai ilimantarwa mai amfani tare da tabbatar muku MACE MA MUTUM ce da zata iya bama ƙasa da ƴan ƙasa gudun mawa ta fannoni da dama na rayuwa bayan gidan aurenta da tarbiyyar iyalanta da addininta. kukasance a TAKUN SAƘA domin samun cikakken wannan labari da yazo da sabon salo na musamman domin ƙayatar daku masoya😉😉😍😘. ZAFAFA BIYAR naku ne, Kuma na ZAFAFA BIYAR NE😋🤗.

13.3K 8 418
YAREEMA OMAR (Completed✍️)

A historical fiction about a lost 🤴 Prince that came back after many years as a commoner

34.7K 18 2.9K Full
Takdir Safiyya [COMPLETE]

Kerana satu peristiwa bertahun dahulu, Safiyya dibenci oleh kakak Ferhad. Hubungan cinta mereka tidak direstui. Kebencian Ferida membuatkan Safiyya nekad untuk mengakhiri hubungannya dengan Ferhad."You buat keputusan macam makan kacang aje kan? You tak fikir ke perasaan I?" - Ferhad "Jadi you nak I buat apa? Melutut depan kak long you supaya dia terima I? You tak rasa ke semakin you mendesak, semakin besar kebencian kak long you terhadap I?" - SafiyyaSatu khabar duka yang diterima dari sebuah panggilan, mengejutkan Safiyya. Dengan hati yang berat dia pulang kembali ke kampung halaman yang pernah meninggalkan kesan buruk buat dirinya. Apa yang tidak Safiyya sangka, kepulangannya membuka kembali sebuah cerita lama. "Perempuan tu pun ada kat sini? Siapa yang jemput dia?" - Izati"Iz... kita kat masjid ni. Yang sudah tu sudah. Semua tu cerita lama. Aku yakin kita semua dah matang." - UmmuLuka yang sudah kering, berdarah semula. Mampukah Safiyya terus berdepan dengan kebencian disebabkan kesalahan yang tidak pernah dilakukannya? Terbukakah hati Ferida untuk memaafkan Safiyya?Most impressive ranking :#4 in persahabatan

483 17 65
MUNAFUKIN MIJI

Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba, na masa ƙwauron soyayya, rashin wadataccen abinci bai taɓa damuna ba, hatta ruɓewar da yarinyata tayi a ciki. ranar dana fahimci mara gurbi nake aure, matacciyya na zama, ina rayuwa cikin duhun kabarin da babu mai fiddani tambayar da zuciya ke mini me ya sanya ya zama MUNAFUKIN MIJI...

56.8K 52 3.2K
SANGARTA COMPLETE

labarin soyayya da ban tausayi

120.6K 51 6.6K
KAICO NAH

Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba.............Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi.......Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa.........Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!hHakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......

12.8K 56 1.1K Full
BIYAYYAH

Labari akan wani saurayi me matukar biyayya ga mahaifansa mai sanyin hali da miskilanci

5.9K 20 399