Search: shatuuu095
16 stories
Bintun Batuul

Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya...kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa?to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUUL

3.5K 15 241 Full
HAIRAN๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ฅโ™ฅ๏ธ

Tunda Anty ta fara magana, Prof yake kallon ta, idan ka kalle shi ba zaka taba fahimtar a yanayin da yake ciki ba, ba zaka fahimci emotions din shi ba, Amma yadda yake kallon Anty, da yadda ya bata dukkan hankalin shi, Abu ne da zai tabbatar maka cewar maganar babba ce. Anty ta gama bayanin ta tsaf sannan tayi shiru tana jiran ganin hukuncin da Prof zai yanke. Cikin nutsuwa yace " A Ina ta samu?"Shi ne tambayar da yayi ma Anty, maimakon tayi masa bayani se cewa tayi" Ai na Gama nawa professor, abin da ya rage kaji ta bakin HAIRAN kawai!""Me yasa Anty?"Cike da nutsuwa tace" Saboda zaka ga kamar kare ta nake, Amma idan tayi maka bayani Ina Jin zaka fi gamsuwa da kyau!"Daga haka Prof yayi shiru Yana son ya auna nauyin Abubuwan da Anty ta fada Masa, se kawai ya Mike yayi ma Anty sallama ya fita. Kunsan yadda tsumma yake idan aka tsoma shi cikin ruwa ko? To haka Prof yayi, gaba daya jikin shi ya saki, yayi shiru tamkar wani kurma, ya bude mota ya shiga ya kifa Kan shi akan steerer wheel, shi yasa take fada Masa lallai lallai se sun rabu kenan? To Ina ta samu shi ne tambayar da take zuwa Masa... ***Shigowa ta kenan daga lecture, na gaji, gajiya kuwa matuka saboda shirin exams da muke, har lokacin bana cikin dadin rai, Abu ya kusa wata daya Amma still nukurkusa ta yake Yi. Ina Zama Saman gado Ina kallon Nuriyya da ta dakko wani gari tana kokarin kwaba shi da ruwa nace" Me zakiyi?"Tace "Kunun aya Mana!"Se nace" Kunun Aya Kuma, gaskiya Kin iya bawa Kai wahalar, ana shirin exams din!"Tayi dariya tare da daga min wata transparent ziplock tace" Waye zai Baki wani wahala, wannan ai is outdated, halan Baki San Islah foods ba ko? To ita take siyarda wannan garin na kunun Aya, yours is just to make little effort se ki Sha!"Nayi murmushi Amma kafin nayi magana se Naga Kiran Anty na shigowa cikin waya ta, da sauri nayi excusing Kai na sannan na mike Dan fita

806 11 84
K'ANWAR MAHAIFINA

Lariba ne akan wata baiwar Allah, da abubuwa suka sha fad'a mata a cikin rayuwar ta, kama daga tausayi cin amana zalinci

819 6 15
ASHE 'YAR BABATA CE

labarine akan wasu twins da aka dauke tun suna jarirai ita kanta mahaifiyarsu batasan twins ta Haifa ba daka karshe suka hadu a university daya suka fara son saurayi daya batare da sunsan juna ba

673 5 40
BA ZAN AURE SHI BA!

Ya za'ayi na aure....... dan dangin kishiyar uwata gaskia bazai yiyu ba daddy

1.2K 9 43
Dweston Agent!

seorang pasangan muda yang mendirikan sebuah agen rahasia, lalu mereka menangkap penjahat penjahat yang ada di kota Greyson.

5 5 0
๐†๐‹๐Ž๐– ๐”๐ [๐๐‰๐Œ ๐— ๐‘๐„๐€๐ƒ๐„๐‘]

Y/N an overweight girl goes through brutal bullying every day for her looks and body and gets rejected by her crush Park Jimin what happens when she has a massive glow-up in the summer break?

87 7 7
I Wanna Be Yours

3 1 0
Et si c'รฉtait vraiment ma vie ?

4 2 0
obsession in another level

English is not my first language soif I did some mistake then forgive me this story gonna be crazytrust me

0 1 0
WHO & WHY?

What happens when a 15 year old aryaman gets tangled in the murders of rahugao? And he is framed as the culprit? Will he give up? Or will he fight back?

97 3 5
bukan sekedar kata

-coretan biasa-

30 3 4
Only If I My Heart Could Speak~

This is not my work credits goes to the rightful owner

0 2 0
INTRODUCCIร“N๐Ÿ’–

Holuuu!!!!Bueno,me presento: me llamo Patricia, pero me llaman Pitu. Tengo 15 años, nací el 18/09/2003, me encantabailar, patinar y cantar (aunque en esta última tengo que mejorar jeje), mis animales favoritos son el caballo,el delfín y el gato, mis colores favoritos son el morado pastel๐Ÿ’œ, el rosa pastel๐ŸŒธ y el rojo claro๐Ÿ’˜, tengo 1 hermanastro y dos hermanas pequeñas๐Ÿ’•Os dejo por aquí mis redes sociales,en las que estoy normalmente activa:INSTAGRAM: @pituu007 .TIK TOK: @iittss.pituu018 (en cuanto pueda cambiaré el nombre a @pituu007 , como en instagram).Seguidme si queréis y espero que os gusten mis historias๐Ÿ˜

9 2 0
ERA PRA SER Sร“ UM SEGREDO (imagine min yoongi)

min yoongi era CEO de uma empresa mais tambem era um assasino de aluguel,ele foi contratado pra matar uma das filhas do homem mais rico da coreia so que ele acaba se apaixonando pela irma mais velha da vitima S/N que tambem te um segredo obscuro.CONFIRA A HISTORIA.

21 1 1
Eclipse

Secondary school students Sebrina and Elizabeth are rivals. They're constantly competing For top marks on exams and just to be better than the other in general. However, Things change when Sebrina starts to feel unusual feelings towards Elizabeth.

15 2 0