Search: niyarsh
119 stories
๐˜›๐˜ฉ๐˜ฆ ๐˜‹๐˜ฆ๐˜ท๐˜ช๐˜ญ ๐˜ˆ๐˜ฏ๐˜ฅ ๐˜๐˜ช๐˜ด ๐˜ˆ๐˜ฏ๐˜จ๐˜ฆ๐˜ญ โžค โจแด˜ษชแด€ sสœแด€ส€แดแด€ x แด€ษดsสœ ส€แด€แด›สœแดแด…โฉ โœ“

๐“๐‡๐„ ๐ƒ๐„๐•๐ˆ๐‹ ๐€๐๐ƒ ๐‡๐ˆ๐’ ๐€๐๐†๐„๐‹โ”€โฆโŠฐ '๐‘ฐ ๐’‹๐’–๐’”๐’• ๐’˜๐’‚๐’๐’๐’‚ ๐’†๐’”๐’„๐’‚๐’‘๐’† ๐’•๐’‰๐’Š๐’” ๐’‰๐’†๐’๐’!' '๐’€๐’๐’–'๐’“๐’† ๐’”๐’•๐’–๐’„๐’Œ ๐’˜๐’Š๐’•๐’‰ ๐’Ž๐’† ๐’‡๐’๐’“๐’†๐’—๐’†๐’“ ๐’”๐’˜๐’†๐’†๐’•๐’‰๐’†๐’‚๐’“๐’•! ๐‘ป๐’‰๐’† ๐’‚๐’๐’ˆ๐’†๐’ ๐’๐’‡ ๐’•๐’‰๐’Š๐’” ๐’…๐’†๐’—๐’Š๐’!' ๐‘จ ๐’”๐’•๐’๐’“๐’š ๐’๐’‡ ๐’‚ ๐’‰๐’†๐’‚๐’“๐’•๐’๐’†๐’”๐’” ๐’„๐’๐’๐’… ๐‘ด๐’‚๐’‡๐’Š๐’‚ ๐’‚๐’๐’… ๐’‚ ๐’”๐’Š๐’Ž๐’‘๐’๐’† ๐’ˆ๐’Š๐’“๐’! ๐‘ถ๐’๐’† ๐’Š๐’” ๐’•๐’‰๐’† ๐’Œ๐’Š๐’๐’ˆ ๐’๐’‡ ๐’–๐’๐’…๐’†๐’“๐’ˆ๐’“๐’๐’–๐’๐’… ๐’„๐’“๐’–๐’†๐’ ๐’Ž๐’‚๐’‡๐’Š๐’‚ ๐’˜๐’๐’“๐’๐’… ๐’‚๐’๐’… ๐’•๐’‰๐’† ๐’๐’•๐’‰๐’†๐’“ ๐’Š๐’” ๐’‚ ๐’‘๐’–๐’“๐’† ๐’”๐’๐’–๐’ ๐’˜๐’‰๐’ ๐’‹๐’–๐’”๐’• ๐’˜๐’‚๐’๐’๐’‚ ๐’๐’Š๐’—๐’† ๐’‚ ๐’๐’๐’“๐’Ž๐’‚๐’ ๐’‚๐’๐’… ๐’‘๐’†๐’‚๐’„๐’†๐’‡๐’–๐’ ๐’๐’Š๐’‡๐’†! ๐‘พ๐’‰๐’‚๐’• ๐’˜๐’Š๐’๐’ ๐’‰๐’‚๐’‘๐’‘๐’†๐’ ๐’˜๐’‰๐’†๐’ ๐’…๐’†๐’”๐’•๐’Š๐’๐’š ๐’ƒ๐’“๐’Š๐’๐’ˆ๐’” ๐’•๐’‰๐’†๐’Ž ๐’•๐’๐’ˆ๐’†๐’•๐’‰๐’†๐’“! ๐‘พ๐’Š๐’๐’ ๐’•๐’‰๐’†๐’š ๐’‰๐’‚๐’•๐’† ๐’†๐’‚๐’„๐’‰๐’๐’•๐’‰๐’†๐’“ ๐’๐’“ ๐’‡๐’‚๐’๐’ ๐’‡๐’๐’“ ๐’†๐’‚๐’„๐’‰๐’๐’•๐’‰๐’†๐’“!Started: 14•06•2022Ended: 12•07•2022ส€แด€ษดแด‹ษชษดษขs 1๐ฌ๐ญ ๐ข๐ง ๐๐ข๐š๐ง๐ฌ๐ก2๐ง๐ ๐ข๐ง ๐๐š๐ณ๐š๐ซ

23.7K 30 999 Full
๐˜”๐˜บ ๐˜‹๐˜ฆ๐˜ด๐˜ต๐˜ช๐˜ฏ๐˜บ โžค โจแด˜ษชแด€ sสœแด€ส€แดแด€ x แด€ษดsสœ ส€แด€แด›สœแดแด…โฉ โœ“

๐Œ๐˜ ๐ƒ๐„๐’๐“๐ˆ๐๐˜โ”€โฆโŠฐ ๐‘ซ๐’ ๐’š๐’๐’– ๐’ƒ๐’†๐’๐’Š๐’†๐’—๐’† ๐’Š๐’ ๐’”๐’–๐’‘๐’†๐’“๐’๐’‚๐’•๐’–๐’“๐’‚๐’ ๐’•๐’‰๐’Š๐’๐’ˆ๐’”? ๐‘จ๐’๐’”๐’‰ ๐‘ท๐’Š๐’š๐’‚ ๐‘ฒ๐’‚๐’“๐’‚๐’ & ๐‘บ๐’‚๐’๐’‚๐’Ž ๐’˜๐’†๐’“๐’† ๐’๐’Š๐’—๐’Š๐’๐’ˆ ๐’•๐’‰๐’†๐’Š๐’“ ๐’๐’Š๐’—๐’†๐’” ๐’‘๐’†๐’‚๐’„๐’†๐’‡๐’–๐’๐’๐’š ๐’ƒ๐’–๐’• ๐’˜๐’‰๐’‚๐’• ๐’˜๐’Š๐’๐’ ๐’‰๐’‚๐’‘๐’‘๐’†๐’๐’†๐’… ๐’Š๐’‡ ๐’•๐’‰๐’†๐’š ๐’†๐’๐’„๐’๐’–๐’๐’•๐’†๐’“ ๐’”๐’๐’Ž๐’†๐’•๐’‰๐’Š๐’๐’ˆ ๐’˜๐’‰๐’Š๐’„๐’‰ ๐’•๐’‰๐’†๐’š ๐’…๐’Š๐’…๐’'๐’• ๐’†๐’—๐’†๐’ ๐’•๐’‰๐’๐’–๐’ˆ๐’‰ ๐’Š๐’ ๐’…๐’“๐’†๐’‚๐’Ž๐’”!?๐Ÿฅ‡#1 ๐’Š๐’ ๐‘ต๐’‚๐’›๐’‚๐’“!

5.8K 26 401 Full
NAZAR- PYAAR KI EK KAHANI โค๏ธ๐Ÿงฟ

peep in to know...

135 9 54
๐˜“๐˜ฐ๐˜ท๐˜ฆ ๐˜๐˜ช๐˜ฏ๐˜ฅ๐˜ด ๐˜๐˜ต'๐˜ด ๐˜ž๐˜ข๐˜บ โžค โจแด˜ษชแด€ sสœแด€ส€แดแด€ x แด€ษดsสœ ส€แด€แด›สœแดแด…โฉ โœ“

๐“๐‘๐”๐„ ๐‹๐Ž๐•๐„ ๐…๐ˆ๐๐ƒ๐’ ๐ˆ๐“'๐’ ๐–๐€๐˜โ”€โฆโŠฐ ๐‘ป๐’˜๐’ ๐’ƒ๐’†๐’”๐’• ๐’‡๐’“๐’Š๐’†๐’๐’…๐’” ๐’˜๐’‰๐’ ๐’ˆ๐’๐’• ๐’”๐’†๐’‘๐’‚๐’“๐’‚๐’•๐’†๐’… ๐’Š๐’ ๐’•๐’‰๐’† ๐’‘๐’‚๐’”๐’•, ๐’Ž๐’†๐’• ๐’‚๐’ˆ๐’‚๐’Š๐’ ๐’Š๐’ ๐’‚๐’ ๐’–๐’๐’†๐’™๐’‘๐’†๐’„๐’•๐’†๐’… ๐’”๐’Š๐’•๐’–๐’‚๐’•๐’Š๐’๐’! ๐‘พ๐’Š๐’๐’ ๐’•๐’‰๐’†๐’š ๐’‡๐’๐’“๐’ˆ๐’†๐’• ๐’†๐’‚๐’„๐’‰๐’๐’•๐’‰๐’†๐’“ ๐’๐’“ ๐’•๐’‰๐’†๐’Š๐’“ ๐’•๐’“๐’–๐’† ๐’๐’๐’—๐’† ๐’˜๐’Š๐’๐’ ๐’‡๐’Š๐’๐’… ๐’‚ ๐’˜๐’‚๐’š ๐’•๐’ ๐’–๐’๐’Š๐’•๐’† ๐’•๐’‰๐’†๐’Ž!?

3.5K 15 204 Full
Mai Tafiya

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

185.7K 29 19.7K Full
FATU A BIRNI (Complete)

"I promise you Mami, zan nemo miki ฦดar'uwarki a duk inda take a faษ—in ฦ™asar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alฦ™awari da ya ษ—aukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ฦดar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haษ—u da ฦดarta kwalli ษ—aya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ฦ™auyanci da kuma rashin wayewa. Baฦ™in cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riฦ™e da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ฦ™addaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baฦ™in cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ษ—auketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alฦ™awarin ษ—aukan fansa, ta kuma yi alฦ™awarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ฦ™addara ya gifta tsakaninsu suka haษ—u a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baฦ™uwar fuska mai ษ—auke da kamala, ya sashi faษ—awa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ษ—insa.Me zai faru idan Fatu ta haษ—u da mutumin da ta ฦ™ullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ษ—aya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.

55.7K 18 2.1K Full
MAFARI..... (HARGITSIN RAYUWA)

MAFARI...komai yana da farko, komai yana da tushe, komai yana da asali, HARGITSIN RAYUWA kan faru cikin ฦ™anฦ™anin lokaci. Duniyar daka saba da ita zata iya birkicewa zuwa baฦ™uwa a gareka cikin ฦ™anฦ™anin lokaci.Tafiya mabanbanciya da sauri a cikin kaddara da dai-daito

499.5K 59 41.5K Full
Harsh Gentleman Series 1: Claiming His Property(Completed)

Eden Joy Macanas, is a selfless person who will choose to save someone than to save herself, lagi siyang pinagtatawanan dahil sa pagiging maitim at pagiging-anak sa labas.Hindi man niya aminin at ipakita sa iba pero nahihirapan na siya hindi lang dahil sa nangyayari sa kan'ya sa trabaho kundi pati narin sa buhay nito.Wayne Clemente, is a self righteous person who love disobeying rules and doing everything that he wants. He always chooses to work, gig, bar, and play girls na para bang ginagawa niya ng routine ang mga pangyayari.Paano nalang pag mag tagpu ang mga landas nila? Magagawa bang itaas ni Wayne ang confident ni Eden? O isa din siya sa magiging dahilan ng pag kalugmok nito?Let's find out if what's gonna happen Wayne finally met his destiny, or is she really his destiny?

1.4K 18 61 Full
KOWA YA GA ZABUWA...

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ฦ™arancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ษ—a ga marikiyarta Kaddarar ฦดaฦดa ta Haษ—a ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baฦ™ar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taษ“a yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.

18.1K 47 1.3K Full
Never ending love story of piansh

Hii guys this is my first story so if there is any mistakes please forgive me and Iam a big fan of nazar mainly for piansh love story so please support me .If you feel this story is boring I am soory And I am not giving character sketch I think all know all characters so if any new characters come I will that time

1.4K 13 55
NI KISHIYAR UWATA CE!

labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram

46.5K 11 499
K'abila...

Aurenta da Khalil kaddara ne. Zuwanta gidansu a matsayin mai aiki jarabta ne. Zama gidanshi tare da matarshi kuma bala'i ne. Da wanne zataji? Miji wanda ya tsaneta tamkar mutuwarsa ko kuwa matarsa da bata da burin daya wuce ta tozartata dukda kuwa batasan itadin matarsa bace? Ko kuwa karyata musulunci da kowa yakeyi?Tabbas, K'abila...itama musulma ce. Amma a rayuwar Fatima Batul, hakan abu ne mai wuyar bayyanawa. Kyara, tsangwama da wulakanci sune abubuwan da tafi sabawa dasu a duniya har tana ganin bazata tabi jin dadi ba a rayuwarta. Kasantuwar mahaifiyarta Igbo, tunda Batul ta bude ido babu abunda ta sani face kunci da bakin ciki sai tarin hawaye. Wai dama shi musulunci idan ba a ciki aka haifeka ba Allah baya amsarka ne?Ko kuwa dai dole sai kai bahaushe ne ko bafulatani sannan musuluncinka yake zama ingantacce? Ana kiranta K'abila, ko kuma ace mata Tubabba, kai harma muna musulma ana kiranta wai duk dan kasancewar mahaifiyarta inyamura duk kuwa da cewar ta musulunta daga baya. Batul bata gara jefa kanta cikin ukuba ba sai bayan aurenta da Khalil, ga bala'in mahaifiyarsa da yan'uwansa, dangi da abokansa...shin ina zata saka rayuwarta ne?Data sani da bata gudu tabar gida ba, data tsaya dangin mahaifinta sunyi duk yanda sukeso da ita, da bata roki alfarma ta auri Khalil ba...---Labari ne mai cike da darussa daban daban akan addini, al'ada, zamantawa da kuma tsantsar soyayya. Ku biyoni dan ganin yanda labarin Fatima Batul da angonta Ibrahim Khalil zai kasance...

3.1K 10 267 Full
Helveryst Series #1 : Babysitting The Five Hot Jerks

Helveryst Series #1 : Dale Fyron Helveryst" Babysitter "Yan ang magiging trabaho ni Kate Chandria Lyntheria sa mansion ng mga Helveryst. Para sa kanya, madali lang ang kanyang gagawin dahil sanay na siyang mag alaga ng mga bata. Ang hindi niya alam, hindi mga bata ang aalagaan niya kundi MGA PASAWAY NA BINATA. Kakayanin niya kayang makipagsalamuha sa NAPAKA-sakit sa ulong kagaya nila?? O aatras din siya kagaya ng mga naunang babysitter sa kanya??Fight. Changes. Lovewar. It happens when an ordinary girl enters the life of the five hot jerks.....[ HIGHEST RANKING ACHIEVED]#1-ordinarygirl#2- lovewar

74K 53 3.6K Full
DARE DUBU

Kaddara!Mece ce ita?Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani?Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu?Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe.Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.

14.9K 61 1.7K Full
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)

Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi.......Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun.A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data diro masa a gaba..... sai bakaken aljanun nan suka sake bayyana inda suka aika sakon tsafi....wacce tayi sama da Harun din ta kuma bugasa da kasa.....Cikin kankanin lokaci ya sume....Nainah da ganin haka ta hade rai hade da cewa...."Kai kananun masharranta mai kuke takama dashi da har zaku sumar da wanda nake karewa...."??*Karku shige rudani _readers_ dan wannan wanda ta diro gaban harun ba kowa bace illa Nainah....*Dajiyo batun nata ko daya daga cikin bakaken aljanun ya koma bayan babban nasu yace dashi......"Yaya Gafur.....ninasan hatsarin wannan Yarinyan....Itace fa wannan gimbiya danake baka labarin wato Nainah.........ita tayi sanadiyar mutuwar Gwarzon mayakan Bakaken aljanun na saman tsauni...."Dajiyo hakan ko Gafur ya fashe da muguwar dariya hade kuma da kyakyatawa....cikin murya uku ukuSannan yace da dan uwan nasa........"ba gimbiya take ba...ko itace sarauniyar aljanun duniya,tunda dai ta shigo gonata saina koya mata hankali"Haka kannen nasa sukayi ta kokarin tsayar dashi amma yaki sauraron su...Dukda ma kannen nasa akayima abin amma hakan ta matukar hassala shi...Nainah ko....motsawa batayi ba,ta wani bushe kim guri guda...Nanfa gafur ya umurci kannen nasa da su basa guri....Sannan yaja layi ya soma aika sakon tsafi iri iri...

1.6K 24 95 Full
KARSHEN DUNIYA

Kalubale akan Iyaye mu kula mu farka

511 5 35
GIMBIYA SA'ADIYYA (Aljana Ko Fatalwa?)

Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama.

156.1K 55 19.4K
The Love Of Mafia King

This story is my imagination and the pictures which I keeping in story is from niyarsh army so this is my first story please support me to write more stories and if the story boring I am really sorry Always keep loving Piansh or niyarsh

1.1K 12 48
MATAR MUTUM COMPLETE

littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwar rikonta kuma ta dauke alwashin rabasa da duniya..

11.9K 20 722
ANUSEENA-Laal Ishqโœ“

"Tujh sang bair lagaya AisaRaha na main phir apne jaisa..Yeh Laal Ishq,yeh malaal IshqYeh aib Ishq,yeh bair Ishq"....Koi kaheta hain Laal junoon ka rang hain toh koi kaheta hain yeh rang hain imaan aur guroor ka..Toh Kisike liye yeh laal rang hain bepanah pyar ki nishani -arey tabhi toh premik apne premika ko laal gulab dekhar apna Prem prakat karta hain.Dusri taraf yehi laal rang darshata hain khatra,krodh,yudh..khoon!Yeh kahani unn do logo ki hain jinki Prem kahani bhi kuch iss laal rang k bhaanti hi hain-inke kahani mein nafrat hain,badle ki aag hain,junoon bhi hain sukoon bhi hain,Dhokha bhi hain aur wafa bhi...aur hain Bepanah Pyar.Set in the mid 60's this story belongs to two lovers who had to fight against their families,society and mostly against themselves to complete their love story.Nafarat k sihayi se likhi gayi pyar ki dastan...kya duniya ka dastoor todkar kar payenge yeh log apne LAAL ISHQ ko mukammal?...Peep in to know.

30.9K 24 3.5K Full
WATA DUNIYA!

"Ina son ka Amaan. Na dauki alkawarin ci gaba da kula da kai duk rintsi duk wuya. Zan ba ka gata, zan kaunace ka fiye da yadda nake kaunar kaina, sai dai...!" Numfashi ta ja tana furzar da iska daga bakinta, "Sai dai a boye zan so ka, ba na so kowa ya san da zaman ka, kar ka rinka fitowa a kalle min kai, ina gudun kada idanuwa su yawata a kanka, bak'in idon da tsoro da kokarin ture abin da bai zama jinsi a gare shi ba. Ba na son abin da zai karce kyakkywan jikinka, balle ya had'a da zama silar kashe min kai!" Aafiyah 'yar shekara shida zuwa bakwai a duniya ke magana da wani matsakaicin bak'in kumurci, mai jajayen idanuwa, fatar jikinshi kalar k'asa. Macijin sai fasa kai yake, yana fitar da harshensa da mayar da shi, launin idanuwansa sun sauya zuwa jajaye, yana yi yana kad'a kanshi. Shin a wace duniya ce muke? Ina ne za ta kai mu? Ta yaya aka yi yarinya k'arama ke magana da maciji ba tare da tsoro ba? Tabbas kowa ka gani a duniya akwai dalilin wanzuwarsa akwai kuma manufar alakantuwa da zama sila na bayyanarsa. Sai dai silar da ke cikin tafiya WATA DUNIYAR kan iya shafe labaran da aka shekara sittin ana rubuta shi.Ku shigo ciki a yi tare da ku...kar ku bari labarin WATA DUNIYA ya wuce ku.

3.9K 15 332
Kaddarata

labarin wata yariya Wanda iyayenta Suka bar duniya a sanadin wani saurayi da ya bige amminta ta mutu shima babanta bakin ciki ya kashe shi,akwai Wanda ya tsaya Mata a lokacin da take niman taimaka saidai kashe maihafiyarshi tayi sanadin rabuwarsu shi Kuma Habibilah ya dawo rayuwarta Amma Bata San shine ya kashe mahaifiyarta ba shin ya abin zai kasance ku biyoni a littafin kadarace inda Zaku karanta labari Mai tab'a zuciya soyyaya sadaukarwa,d'aukan fansa da nishadin

2.4K 16 74
CANJIN MUHALLI

Ana kiranta Jidda Sufi, ฦดar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haษ—e da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruwa da zuriyarsu ba. Cikin son nisanta kanta da mahaifinta wanda take ganin laifinshi ne sanadiyyar rugujewar farin cikinsu yasa Jidda ta ฦ™aura daga Nigeria zuwa USA domin ฦ™arisa shekararta ta ฦ™arshe na secondary school. A wannan sabon muhallin ne Jidda ta haษ—u da mutane farar fata wanษ—anda wasu daga cikinsu suka ษ—auki duniya gurin baza koli. Shin wace irin rayuwa Jidda zata yi a cikin su? Kuma menene zai faru idan tarihi ya nemi maimaita kanshi? Labari ne mai salo na daban akan waษ—anda muke karantawa kullum. And it's a FREE BOOK!!! NOTE: May contain some matured contents.

2.4K 10 240
Beintehaa Ishq

Based on the popular television series Beintehaa, this is a fan fiction with a twist. It starts from the third Tallaq scene and is redemption with a twist. I have changed few situations, added few characters and absolutely deleted few not so lovable ones . Its Beintehaa with a bit of Tadka, might be a bit heavy emotional at times. Love comes in many forms, this is one such attempt to show what unconditional love stands for to what extent of darkness can it lead to. Some love stories embed in our heart and minds ...some work beyond the realms of reality ...some beyond darkness ...but love always prevails ...true love always stands out ...to one such love story...to one such couple...Zaya ...Zain aur Aaliya ...Presenting Beintehaa Ishq, a roller coaster ride of emotions....gear up to smile, cry and fall in love

58.1K 140 2.2K Full
BAN TSANESHI BA

Around 8:40 ya fito cikin shiga ta alfarma direct dinning area ya nufa yai sa'a Kuma favourite dinshine akayi wato Koko da qosai ya ko ci abincin sosai yayinda anty Hajara ke gefenshi yana karyawa tana kallonshi tanajin wani Dadi na ratsata na samun miji kamarshi tareda shan alwashin mallakarshi ita kadai domin ita bata ma ta6a daukar cewa Jidda kishiyarta bace tafi daukanta amatsayin Mai aikinta har mantawa takeyi da tanada kisiya tafin hannunshi dataji akan fuskartane yadawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi yace ""mekike tunani haka babynah har ina magana bakijiba tace kainake tunani baby ina tuna ranarda zakayimin halin maza ka cuceni.......

17.4K 53 863
ZAMAN YA'YA

Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.

12.1K 35 1.2K