Search: mamugee
108,937 stories
AMEENATOU

2024 love story

1.6K 6 52
MEKE FARUWA

Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta?Ku biyo ni don jin inda labarin zata kaya.

80K 27 3.5K Full
AMATULMALEEK

AmatulMaleek and the grt ASH TALBA

2.5K 4 103
RUHIN 'DANA

Labarin ne akan mahaifin da yayi amfani da RUHIN dansa gun niyyar arziki. Wannan labari ne mai ban tausayi, cin amana. Kubiyo ni don jin inda wannan labarin zata kaya.

23.8K 30 1.6K Full
MIN QALB

Labarin daya qunshi juyin rayuwa tareda soyayya me sanyi.

17.6K 7 654
ALAƘAR YARINTA

Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka

2.2K 36 73 Full
FARAR MACE SABON TAKU

Saikun karanta tukunna zaku gane yanda abun yake da 500 zaku more karatuku cikin salama

313 5 15
YAN BOARDING✔️

Story of a young beautiful lady

37.4K 23 1.3K
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN

Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta

2.2K 10 74
DA'IMAN ABADAN

DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.

1.1K 15 55
RAYUWAN NAJWA

labari ne akan Najma, wacce hasada, kyashi da yayu nata ya sanya a suka mata auren dole , inda zata fuskanta k'alub'e iri-iri a rayuwa.ku biyoni don in inda wannan labarin zata kaya. Labarin cike take da tausayi da nunawa jajircewa....

20.4K 40 1.5K
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne)

Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.

3.8K 19 189
NAYI SAKE DA DAMATA

story of Bahiyya

616 20 49
DAN ISKAN NAMIJI

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki

47.6K 32 1.6K
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salo

Edited version ɗin illar riƙowannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.

3.6K 32 269
HUMAIDAH

Labarine akan wata youg lady who worked in YUGUDA's House so that she earned money da zata ma mamanta treatment na stroke da tayi so, daga nan ne zata dating Taufeeq a young man who worked hard just to make his father happy......Just follow for more

46.1K 38 3.2K
KIBIYAR KADDARA (Arrow Of Destiny)✔️

A story of a young lady who face life challenges with alot of maltreatment, inmorallity and leter become happy

10.6K 17 560
{Samurai Boxing} - Mugen x Reader

Mugen x Reader. Samurai Champloo-College Au.Mugen was a simple man. Everything sucked. People were bitches. Especially the two idiots that 'always happened to be in the same place at the same time', Fuu and Jin. He majored in a simple subject, Astrophysics, and participated in a rival dojo of Jin's. Mugen was use to the daily annoyances. Until a Kick Boxing coach and the two dojo masters decided to have a combined boot camp. What had he done to deserve this?• maybe continued. maybe not. •

1.7K 5 45 Full
Ꮋᴀᴋᴀ Nᴀᴡᴀ  Ꮇɪᴊɪɴ Yᴀᴋᴇ

Bana gaya miki bana son haihuwa ba wlh saena zubar da wannan cikin naki dan a tsari na haihuwa ki shirya karbar magani""Wlh baka isa ka sakani zubar da kyautar da Allah ya bani ba Sulaiman kayi duk abunda zakayi""Kayi hakuri Sulaiman bazan iya komawa gdanka ba ka cutar dani cuta mafi muni cutar da ba wanda zae mun sakayya sae Allah ka tafi zaka hadu da Rabi ka""Haba Afeefah dan Allah kiyi hakuri nasan abaya ban kyauta miki ba amma wlh na miki alqawari bazan sake ba Allah""Hmm bature yace is too late to cry when the head is cutoff Allah ya hada kowa da rabonsa""Haba mana Afeefah ki taimaki rayuwata wlh ina cikin wani hali""Kaima kayi hakuri saboda rayuwarta na cikin wani hali Sulaiman bazan iya sake maida yata gdanka ba Karka Kara ganin kafarka gdan nan na gaya mama"

10.3K 29 1.2K
Ƙaddarata ce

Kowanne ɗan Adam akwai irin tashi jarabawar da Allah yake masa. Malamin addini ne mai tsoron Allah da bin dokokinsa, kaddara ta faɗa masa.Ɗaliba ce a islamiyyarsu, kaddara ta faɗa mata, wannan kaddarar ita ce sanadin shigarsu cikin bakin ciki har ta kai shi ga shiga gidan yari. kaddara ta sa taƙi auruwa sanadin fyaɗe. Shin waye yayi sanadin nan na ɗaukar hakkin bayin Allah?.

195 9 2
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_

labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...

182 3 9
KURMAN GIDA

Love story

10.1K 34 646
Soldiers Barack

Labarine akan yanda mutane ke rayuwar su a barack how they interact within themselves labarin ya hada da zazzafar soyayya sadaukarwa cin amana ku dae biyo mu dan ganin yanda zata kaya da *JAWAHEER* and her family

12.9K 15 658
The Narutoverse

I see alot of dekuverse or MHA multiverses but not alot of any other anime so I decided to be different. This is the narutoverse !!!

267.5K 36 2.4K Full
DENA KULANI

labarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.

74 7 8
INDO BABA TSOHO

love story

12.5K 31 1.2K