Search: littafintarihi
63,017 stories
HAWA DA GANGARA

Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.

746 15 38 Full
ROYAL CONSORT 2

Cigaban labarin ROYAL CONSORT littafi na dayaLabarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta

5.8K 59 269 Full
MATAR K'ABILA (Completed)

Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa?Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.

374.9K 58 29.1K Full
ROYAL CONSORT

Labarin ROYAL CONSORT labarine irinshi na farko a cikin labaran hausa novel,labari ne na tarihi amma wani bangaren labarin qagagge ne,labarin ya qunshi mulkin mallaka,tsantsar qauna,tasirin qarfin iko,mugunta,rashin adalci,sadaukarwa da sauransu.Littafina bana kudi bane,amma ba lallai posting kullum ba,kuma ya danganta da comments dinku domin shine qwarin gwiwa ta

5.7K 60 349 Full
KOWA YA GA ZABUWA...

Rayuwa wani abu ne da kan zo mana da kalubale iri iri, wani muna iya fin karfinshi da taimakon Allah wani ko sede mu zubawa sarautar Allah idanu zuwa sadda ze kawo mana karshen shi walau Mutuwa walau sakamako na farin ciki.HIDAYAT yarinya me ƙarancin shekaru marainiya gaba da baya, bata da kowa bata san kowa ba, ta taso cikin kangin rayuwar marikiya an aura mata mafi zaluncin miji cikin maza a rashin sani, wadda ya kasance ɗa ga marikiyarta Kaddarar ƴaƴa ta Haɗa ba tare da wannan azzalumin miji yayi maraba da su ba, ya rayuwa zata zame mata? Ta ina zata iya Kula da kanta da kuma yaranta? Cin su shan su, suruturarsu? Anya zata iya tsallake wannan jarabawar kuwa? Anya ba zata gaza a hanya ta fawallawa Allah lamuranta ta zubawa sarautar shi idanu ba? Shin da dangin miji zata ji ko da Shi karan kanshi mijin ko kuwa da baƙar rayuwa da take ciki? Shin zata iya tsira daga wannan taskar na Tsaka mai Wuya? Duk ku biyo ni cikin wannan littafi na KOWA YA GA ZABUWA... Na muku Alkawari ba Zaku taɓa yin nadama ba, Alqalamina a feke yake don Nishad'antar daku, fad'akantar daku da kuma ilmantar daku duk a cikin wannan littafi.. karku bari a baku labari.

16.2K 47 1.1K Full
WUTA A MASAƘA

labari akan wata yarinya me rawar kai da rashin jin magana sam, labari akan taɓarɓarewar zumunci, tarbiyya da rayuwar 'ya mace idan ta rasa me jiɓantar lamarinta, Yayin da ake zaton wuta a maƙera katsam se ta bayyana a masaƙa, ku kasance dani dan jin me ze faru a wannan littafin

29.7K 31 1.7K Full
TAFIYAR MU (Completed)

Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burgewa ga jama'a da dama har wasu suna fatan ina ma su ne! Suna tsaka da wannan jindaɗin ne rayuwarsu ta canja salo wanda hakan yayi sanadiyyar bankaɗuwar wani tsohon alƙawari mai wuyar cikawa. Ko yaya rayuwar tasu zata ƙaya?

10.9K 20 705 Full
MAFARKINA NE (1)

*Wannan Littafi Shine Wallafa Ta Farko Ga Marubucin, Na Fara Rubutu Wannan Littafin a Ranar 29-Ga Watan December a Shekarar 2022'*Ina Fatan Allah Ya Albarkaci Wannan Littafi Yasa Ya Amfani Al'ummar Musulmi Tareda Fatan Za'a Dauki Darasin Da Yazo Dashi.**Wannan Littafi Labari Ne Kirkirarre Wanda Ba'ayi Sa A Gaske Ba, Anyisa Dan Tunatarwa, Tareda Nishadantar Waå*

124 10 3 Full
Mijin Ummu nah

Labari akan wata yarinya Hafsat wacce mahaifin su ya rasu mahaimahaifiyar sy ta sake aure in da ta auri mugun miji. shine me mimijin Ummun nnasu yaii ke musu duk muje muji a cikin littafin Mjjin Ummu nah

18.4K 15 814 Full
Mai Tafiya

Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya!Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

185K 29 19.7K Full
TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅

"Wallahi Amina in dai har Tasneem ta auri Maheer to a bakin auren ki"😓"So nake yi ka auri Ameerah" 😳"Kafin jikin ta ya gaya mata ke zaki bar gidan nan, kije na sake ki saki daya, Dan naga alama so kike yi ki kashe muna yaron mu" 🥺"Umma naji a jiki na, wallahi naji a jiki na wani abu ze same shi,Umma yanzu in Adeel Noor ya tafi ya barni ya zanyi, Maheer ya guje ni shi kuma Noor naso ya barni, ya zanyi Umma ya zanyi"😭"Qwarai kuwa Jabeer ya saki Tasneem, dazu bayan kun tafi har gida yazo ya same ni ya bani haquri, na dauka ze ce Tasneem ta koma ne se ya bani takarda yace ya rabu da Tasneem a bisa umarnin Mahaifiyar shi kuma nan ba da jimawa ba zata aura mai wata" 🤔 Wacece Tasneem? Menene alaqar ta da wadannan maza guda uku masu suna MAHEER, ADEEL Da JABEER? Wace irin jarabawa zata fuskan ta? Me zai faru a wannan littafi?Amsar ku yana cikin wannan littafi me suna TASNEEM❤️❤️❤️❤️# Muslim # Hausa # Tasneem # Maheer #Adeel Noor# Jabeer # A love story that comes with twist " Everything's fair in love and war" Married Under Unprecedented Circumstances Against Her Father's Wish And At The Cost Of Her Mother's Happily Ever After.Follow Tasneem On Her Journey And See How It Ends. Kar Ku Bari A Baku Labari!!!! Aisha Ameerah Loves You All❤️❤️❤️

22.4K 51 2.9K Full
TSANTSAR YAUDARA

Bazan iya fada muku irin cakwakiyoyin da ke cikin littafin nan ba ku dai kawai ku biyoni 'yar mutan zazzau don jin yadda labarin yake

743 15 36 Full
RUHIN MASARAUTA

Wannan Littafi Labari Ne Ƙirƙirarre, Mai Cike Da Ratsa Zuciya, Ɗaukar Fansa, Al'ajabi, Cin Amana, Tausayi Tareda Maƙarƙashiya Irinta Mulki, Da Tashin Hankali a Rayuwar Masarautun Da Ke Cikeda Almara Da Makauniyar Soyayya Akan Burika Iri Iri Dadai Sauran Su 🤔

126 7 2 Full
 AFRA

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out

68.8K 58 7.6K Full
FATU A BIRNI (Complete)

"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'a tsammani domin ya cika wannan alƙawari da ya ɗaukawar mahaifiyarshi, aka yi dace ya gano inda take. Wani abun takaici shine a maimakon ya samu ƴar'uwar Maminshi kamar yanda ya ci buri, sai ya haɗu da ƴarta kwalli ɗaya tak da ta haifa a duniya ta bari cikin ƙauyanci da kuma rashin wayewa. Baƙin cikinshi bai tsaya a nan ba, domin dattijon da yake riƙe da ita a take ya aura masa yarinyar ba tare da ya iya kaucewa wannan mummunan ƙaddaran ba. Ya tafi ya barta ba tare da ya sake waiwayarta ba, ya kuma tafi da wani kaso na zuciyarta ba tare da ya sani ba. Fatu (Fatima) ta ji haushi, sannan tana cikin baƙin cikin tafiyar da mijinta yayi ya barta. Tun tana tsumayinshi tana fatan ya dawo ya ɗauketa, har zuciyarta ta daskare da tsantsar tsanarshi na wofintar da ita da yayi, da kuma banzatar da igiyar aurensa dake kanta. Tayi alƙawarin ɗaukan fansa, ta kuma yi alƙawarin raba tsakaninsu ko da duniya zasu taru su hanata. Sai ta nemo shi a duk inda yake. Ta shiga cikin Birni nemansa, a nan kuma ƙaddara ya gifta tsakaninsu suka haɗu a lokaci da kuma yanayin da basu yi tsammani ba. Shi kuma ganin kyakkyawar baƙuwar fuska mai ɗauke da kamala, ya sashi faɗawa cikin sonta dumu-dumu ba tare da ya shiryawa hakan ba, kuma ba tare da ya gane cewa Matarsa ce ta Sunnah ba, Halal ɗinsa.Me zai faru idan Fatu ta haɗu da mutumin da ta ƙullata tsawon shekaru a yayin da shi kuma yake jinta a zuciyarsa tamkar ruhinsa?Me kuma zai faru Idan wasu sirrikan suka bayyana a lokacin da ba'a shirya musu ba? Fatu mace ce ɗaya mai hali mabanbanta; Fatu- Matar Sultan.Fatima- Budurwar Sultan.

54.7K 18 2.1K Full
THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.

127.9K 71 17.3K Full
Glow

Ichigo and Rukia finally fall in love and get married and start a family ichiruki and ishihime. Sorry I'm bad a summaries.Disclaimer: I do not own Bleach. If I did Rukia and Ichigo would have got together a long time ago.

31.8K 16 495 Full
MATAR MUTUM COMPLETE

littafin matar mutum littafi ne mai dauke da soyayyar matasa biyu yariyar ta taso cikin wahala sa kamakon rashin uwa, daya daga cikinsu yana ta kokarin taimaka mata, uwar rikonta kuma ta dauke alwashin rabasa da duniya..

11.7K 20 722
INUWA ƊAYA

Sanyayyar soyayya,kauna,kuskure,dana sani,maraici,tugu da makirci tsantsar miskilanci ,biyayya duk a cikin littafin INUWA ƊAYA daga alkalamin khairi_muhd

201 23 3
SIRRIN MU

_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da ƙafar takawa__Nakasa bata taɓa zama kasawa,haka kuma ƙaddarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu ɗauke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani ɓangare na jikinsa?__Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina ƙunci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A?YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A?KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?

7.6K 12 254 Full
NAJWA Complete ✔

Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimiSumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai kazanta ga kawayen banzaNajwa yarinya ce mai hankali nutuswa ilimi ga kyau, Allah ya bata ilimi, Sumaiyya da Najwa yan uwa ne dan Najwa kamar uwace ga Sumaiyya.Najib ya kara haduwa da Najwa a lokacin daa aka tsaaida shi a titi dan bada hannu, wanda daga lokacin yake fara so ta ya neme ta bai banta ga har da ciwon son tta.Ashe Najwa yar Kanin Abban sa ce wanda suke yar wa dda kani. Shin ya kuke gagani da aure tsakanin Najwa da Najib saboda alakar su da Sumaiyya sannan kuma yan uwan Maman Najwa zasu yadda da aure.Ya zama kuke tunanin zai kasance duk mu a hahadu a cikin Najwa anan zamu samo amsoshin mu.

60.4K 78 4.5K Full
𝖳𝗁𝗂𝗌 𝖧𝗈𝗇𝖾𝗒 𝖨𝗌 𝖭𝖺𝗎𝗀𝗁𝗍𝗒 @𝗝𝗮𝘆𝘄𝗼𝗻

𝖲𝗐𝖾𝖾𝗍 𝖻𝗎𝗍 𝖻𝗂𝗍𝗍𝖾𝗋𝗌𝗐𝖾𝖾𝗍.° 𝐉𝐀𝐘 𝐓𝐨 𝐓𝐡𝐞 𝐉𝐔𝐍𝐆𝐖𝐎𝐍 °| 𝖲𝗁𝗈𝗋𝗍 𝖲𝗍𝗈𝗋𝗒

14.8K 5 1.4K Full
FANSA KO ƘIYAYYA?

labarine da ke tafeda ɓoyayyan al'amari, da fari lamarin da tausayi ya fara,saiya rikiɗe ya zama wani babban al'amari dake buƙatar ɗaukar fansa ko ƙiyayya , daga ƙarshe, wata daɗaɗɗiyar ɓoyayyar soyayya ta tono kanta da kanta, sakamakon wani ɓoyayyan al'amari daya bayyana gaf da yankewar numfashin wata halitta

863 39 33 Full
AMJAD

AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa?Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai sauransu.

3.3K 18 236
paper heart , mha

" i got all the feels for you !" BAKUGO KATSUKI ╲FEM READER@orihimme › 2020 - 2022

77.4K 27 2.2K Full
Gold Rush, tokrev.                                                   [ texting ]

✓ tamamlandı.[ Mai, asosyal bir kız olarak yeni açılanarkadaşlık sitesini denemek ister ] ⋘ ──────── ∗ ⋅◈⋅ ∗──────── ⋙ ©2024 Aquila 14.04.2024 ⋘ ──────── ∗ ⋅◈⋅ ∗──────── ⋙❥ Başlangıç tarihi : 14 Nisan 2024❥ Bitiş tarihi : 15 Nisan 2024

1K 11 414 Full