Search: labaranzamani
4 stories
MENENE MATSAYINA...

"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..."Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme...''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki..""Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............_Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #

47.1K 51 2.4K Full
ZAMAN YA'YA

Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.

12.2K 35 1.2K
K'AZAMA SHALELE

🎍🌹🎍 *K'AZAMA SHALELE* (Maman Mamy) *MARUBUCIYAN Raggon miji*📚FIKRAR📝MARUBUTA✍🏻*Gajeren Labari*Labari/Rubutawa:* HUSSAINI 80K1⃣ Yarinya ce wadda bata wuce kimanin shekaru ashirin da biyu ba, fara, doguwa, kyakkyawa tak'in k'arawa, wuyanta kamar murk'in lema, gashin kanta har gadon baya. Ga duk wanda yaga irin zubin halittar da Allah yayi mata da iya kwalliyar da tayi sai yaji kamar ya sace ya gudu da ita, sunanta Shalele sunane wanda aka fi saninta da shi. Ta iya kwalliya, hakan yasa a duk sa'ilin data fita samari suke rige-rigen isa wajenta da zummar soyayya, tana da samari masu yawan gaske dan duk cikin fad'in unguwarsu babu wadda take da yawan samarin da ita take da su. Sai dai kuma wani hanzari ba gudu ba, duk wannan kyawun da iya kwalliyar da take da shi a iya waje ne cikin gidansu kuwa ba'a cewa komai domin kuwa ta ciri tuta wajen k'azanta ta ko ina hakan yasa ta zama lamba d'aya a fagen k'azanta cikin 'yan uwanta, idan kuwa akace za'a had'a ta da k'azaman da suke waje to babu shakka tabbas nan d'in ma ita zata zama zakaran gwajin dafi dan ita zata lashe gasar. Shalele takan yi kwanaki uku zuwa hud'u jikinta be ga ruwa ba, dan ita da tayi wanka ta gwammace ayi mata duka tafi ganewa dak'ale a wanke fuska da hannu da k'afa koda kuwa ba lokacin sanyi ba, k'afafuwanta kullum da safa sabida tsabagen kaushi daya mamaye ko ina a tafin k'afarta har zuwa saman k'afar sai dai ba wanda yasan hakan face 'yan gidansu da kullum suke tare. Fad'an mahaifiyarta a kullum be wuce na "ki yiwa kanki karatun ta nutsu Shalele iya yina ina miki fad'a na gaskiya, k'azanta ba abar so bace ba komai ake miki gudu ba illah lokacin da kikai aure baki san irin gidan da Allah zai kaiki ba ta yu da wata matar zaki sha w

9.3K 10 348
Mu....... (Us)

Mu Da Iyayenmu rayuwarmu tana tafiyane da albarkarsu, Mu Da Iyalanmu rayuwarmu tana tafiyane da kyautatawarmu ga junanmu, Mu Da Abokanmu rayuwarmu tana tafiyane da hakurinmu a tsakaninmu, Mu Da Makwabtanmu rayuwarmu tana tafiyane da kawaicinmu ga zamantakewarmu, Mu Da Sana'armu rayuwarmu tana tafiyane da gaskiyarmu a sana'ar, Labarinmu da kuma Hikayarmu tana tabbata ne da dadin faruwa gwargwadon yadda muka fahimci zahirin rayuwar da kuma yadda muka shiryawa fuskantar wannan kalubalen na rayuwa.Alhaji Hashim ya kyautata kwarai ga iyalansa, iyayensa, makwabtansa, ma'aikatansa da Abokansa. Amma kaddararsa ta sanyashi rasa ransa a kaddara bayyananniya. Sai dai rayuwarsa ba aba bace da zata salwanta haka kawai! Akwai kalubalen da yake biyowa baya wadda ya girgiza dukkan madafan ikon kasar ta Najeriya.

38 3 6