Search: iyaye
869 stories
SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)

Who doesn't love a short love story? 💕Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku MEENAH yarinya ce karama? Being deeply loved by someone gives you strength, while loving someone deeply gives you courage.MEENAH da YAREEMAH ALIYU

70.2K 20 3.2K Full
GYARA KAYAN KA... {Ƙalubale Gareku Iyaye}

LABARI NE AKAN YARCE DUNIYA TA LALACE, RASHIN TSORON ALLAH YAYI K'ARAN CI, ILLAR DAKE TATTARE GA YARAN DA BA ADAMU DA SANIN INDA SUKE ZUWA BA. JAN HANKALI GA IYAYE MASU TABI'AR BARIN 'YA'YA SAKA KA MUSAMMAN MA 'YA'YA MAZA SAI KAJI ANCE AI BA MATA BANE BA SU. TARE DA TINATARWA, ZABURARWA GA 'YAN MATA DA IYAYE, KAR KUBARI AYI BABUKU, DOMIN KO AKWAI K'ARUWA CIKIN SA SOSAI SOSAI. GYARA KAYAN KA... {K'alubale gareku iyaye}

1.5K 15 95 Full
DA IYAYENA

DA IYAYENA***Gajeren Labari mai ban tausayi akan rayuwar Almajirai.

1.1K 2 73
ZABIN IYAYE NA

wannan qirqigiraran labari ne

1.9K 20 81
BIYAYYAR IYAYE

Read and find out the unending drama and the roller-coaster between two different people with different personalities.What happen when a young and naive girl is forced to marry a psycho by her ungrateful and selfish parents.Read and find out the story betweenSaheel abdulsamad rabiu AndAhlam Muhammad AdamEnjoy 🤗

235 9 20
HAKK'IN IYAYENA

HAKK'IN IYAYENA {Labarin Surayyah} NaZainab ShukrahSomin tab'i....A tunanin Surayyah k'aramar kwakwalwarta ta Isa ta shirya Mata dabarar yin ciki da Kuma zubarwa ba tareda kowa ya ganeba...Sai dai Kash! Wannan zubarda cikin shine mafi *Girman kuskuren da ta tab'a tabbakawa*, Kuma shine linzamin da ya Kaita ga tashar wulak'anci,kyara da Kuma tsangwama a gurin me gidanta Assadeeq,Duk kuwa da kasancewarta 'yar uwarsa hakan besa Assadeeq yaji nauyin Zumunci ya sassauta Mata ba.Ko meyasa Assadeeq yake tsangwamar Surayyah?Kodai HAKK'IN IYAYENTA ke bibiyarta?Shin ma Wai *Wacece Surayyah?*Domin jin amsar wad'annan tambayoyin Sai ku kasance da ni *Zainab Shukrah* a cikin sabon littafina Mai suna *HAKK'IN IYAYENA* Wanda zai so muku Nan ba da jimawa ba....Karku sake a baku labari.Shukrah cute❤

1.7K 31 199
Y'ER ZINA CE (kaddarar iyayena)

Labari ne kan yarinya da aka haifeta bata aure ba sanan kuma da nuna tsantsar sha'kuwa tsakanin y'a da mahaifi

37.5K 34 2.2K
KADDARA KO LAIPHIN IYAYE???

wannan labarin ya farune a gaske kuma ya kunshi soyayya, cin amana, dana sani da kuma tausayi. Saidai kuma nadan canza wasu abubuwa a ciki kuma nadan kara saboda karama ma labari armashi dan jin dadin masu karatu

61 2 6
TARBIYYA

Labari ne akan ɗalibai guda uku, wadan da suke da mabambamta tarbiyya.

479 27 103 Full
RIBAR UWA (Hausa novel)

Labarin Innayi da 'ya'yanta.

2.3K 15 158
Impossible (Draco Malfoy)

The daughter of The Dark Lord and the son of the most popular death eater fall in love, but no one said it would be easy.

30 4 0
The Riders

Mystery romance novel confronting the journey to find Avaliac, in between romance of multiple. How far will they get before they hate each other? The riders

56 7 3
Mine (Draco Malfoy)

We loved each other since we could walk but never thought we would be forced into marriage. And never even fathomed joining something g that would destroy us.

475 12 9
My First Kiss

262 4 4 Full
Doctor of the forest

Rumor is that lately there has been some missing villagers in the forest, they say that a dangerous wild animals has been roaming the area, but there's never a clear answer. The Village Elder send one of the Village deputy to investigate the missing people. Will the people be saved by him? Or will he become just like one of them?

9 1 0 Full
Together

We didn't mean for this to happen, it was just a big mistake, soon everything caught up with us and we had to flee. I have a feeling we didn't flee far enough...

135 6 10 Full
DUNIYAR NAN labari ne inda yaron gida zaiyiwa mai aikinsu ciki iyayensa suce

DUNIYAR NAN labari ne da ya shafi rayuwar da akeyi a Yanzu an dauki rayukan mutane tamkar na dabobi yaran masu kudi suna wulakanta ya'yan talakawa akwai 'kalubale sosai acikin sa inda fulani zasu gwada zallar ikonsu Akan rayukansu da kuma na dabobinsu akwai yaudara acikinsa da kuma tsantsar nadama tausayi soyayya munafurchi duk acikin wannan Sabon salon labarin duniyar nan

314 11 32
FURUCI NA NE

"Baba meyasa kazama boka bokanci fa haramun ne kuma k'arya ne shirka ne Allah baya yafewa mushirki....."ke Izza ki kiyayeni idan kika nemi d'agamin hankali abin bazai miki kyau ba dan ni zan iyayin komai akan cikar burina na kashe Faida ma balle ke zaki kawo min maganar banza yanzu kinga wani abin da ya Dan ganci bokan ci ne atare dani na dena aikin ki kad'ai zan cigaba dayi shima idan burin mu yacika kika auri daya daga ahalin gidan nan zan bari na tuba meye Allah baya yafewa nide nasan zai yafemin".shiru tayi can ta nisa tace'' to shikenan Baba ance idan zaka sha giya shata dubu ni megaba dayan nake so Nasuru din".dariya yayi yace"shegiya Naira ba babba ba yaro ni kai na naso haka naso ace Nasara kika mallaka amma sam taurari sun nuna ba al'kairi taurarin ku basu hadu ba ba aure a tsakanin ku da Nasara shine na hakura amma ina lefin Aiban ko Agrif din'."tace'' amma Baba nafison Agrif din dan shine akusa da Nasara kaga yafi sauran sanin sirrin komai na dukiyar ".murmushi yayi yace"yanda kike so haka za ayi wa gareni inba keba".

45.4K 37 3.7K Full
THE NEMESIS OF SAKINAH...KADDARAR SAKINAH✅

Littafinnan Ingausa ne; wato hadakar turanci da Hausa.Shin ko ya rayuwar yan mata guda biyu zata kasance, a yayin da iyayensu zasu turasu aikatau; wanda ta hanyar iyayen keso su yiwa kansu kayan daki idan hidimar bikinsu ta taso.Shin wannan hanya da iyayen suka dauke zata bulle kuwa? Bayan dukansu yaran ba so suke ba?Me zai faru ga Sakeena wacce take fitsarin kwance, gata da rashin hakuri? Shin zaman gidan aiki zaiyi mata sauki kuwa?Habeeba fah? Wanda hakuri da juriya sune halinta. Shin aikatau zai chanza mata halayenta?Ku biyoni domin kuji yadda tafiyar zata kama.Aysha Malumfashi ce.

130K 71 17.4K Full
TSINTACCIYA

Rayuwa mai ɗauke da ƙunci da kuma tarin baƙin ciki, Yayinda hasken wata ke fitowa yana haskaka samaniya, a lokacin ne kuma zuciya keyin zafi da wani irin tafarfasa, Idaniya sun makance dalilin zubar Hawayen da ban san yaushe ne zai tsaya ba, Ina jin inama zan iya kashe kai na! Ko hakan zai sanya zuciyata ta samu nutsuwa da kuma salama, a lokacin da kowa ya kamata yayi farin ciki a lokacin na kejin duniya nayi min zafi, Idaniyan zuciyata na tafarfasa, ban sani ko zan zama dai-dai kamar kowa? Ban san yaushe rayuwa zata juya min daga juyin wainar fulawan da take dani ba, rayuwata ita ake kira da GABA GAƊI rayuwa mara ƴan ci, ko wacce mace na amsa sunanta dana mahaifinta yayinda ya kasance ni kuma ina amsa sunana kana na bashi makari da TSINTACCIYA!

18.6K 16 303 Full
MURADIN ZUCIYA

'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa juna alkawarin aure. Me zai faru idan Maryam ta gano shakikiyar 'yaruwar da bata da kamarta a faďin duniyarta ta faďa tsundum a cikin son Imran. Zata hakura ta sadaukar mata da soyayyarta ne ko kuwa zata jajirce wajen ganin cewa bata rasa abin kaunarta ba. Ku biyoni cikin labarin sarkakkiyar soyayyar dake tsakanin Imran, Maryam da kuma Mariya.

36.6K 20 2.5K Full
SIRRIN MU

_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da ƙafar takawa__Nakasa bata taɓa zama kasawa,haka kuma ƙaddarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu ɗauke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani ɓangare na jikinsa?__Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina ƙunci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A?YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A?KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?

8K 12 256 Full
DOCTOR EESHA👩‍⚕️

labari ne data kafu aka kadara🙇🙇 Kubiyoni ku ji yanda LabariDr. Essha Ahmad zata Kaya da Young Tycoon Namji Mai ji dankashi Aliyu Umar Tycooon 💃💃💃💃💃Ko ya ya zai kasance 🤔🤔🤔 Sai mu Haduuu

19K 56 491 Full
MENENE MATSAYINA...

"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..."Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida fadar Abinda ke bakin ta ''shegiya tun yaushe na haneki da furta wannan sunan gareni wallahi duk ranan danaji kin kara Ambata ta da wannan sunan na lahira sai yafi jikin dadi jaka kawai ball..yayi da ita daga ita har d'iyar dake hannun ta goshin ta ya bugu da bango d'iyar dake hannunn ta tsayanra kuka tare da Ambatar Umme...''Kafin nadawo gidanan ki tabbatar da kimin wanki sannan kingyara min dakina nafada Miki..""Juyawa yafita yabarta rushewa tayi dawani matsanancin kuka mai tattare da tausayi hannu taji da fuskar ana share mata hawaye "Ummee kidaina kuka kitaci mutafi gun Umman ki ko Uncle Abdul..." Rungume ta tayi.."zamuje Basmah Amma inaje gunsu *MENENE MATSAYINA..?* "............_Menene matsayina? Labari mai cike da tausayi fadakarwa.. butuulci #Soyaya #Shakuwa #Tausayi #

48.3K 51 2.4K Full
Rubutun Tagwaye Zagaye na Uku

*Yana da kyau a duk lokacin da IDANIYAR RUWA tayi wahalar toshewa acikin WATA ALAƘA ta rayuwarmu muyi tunani akan cewa TSARIN ALLAH ne, shi ya ƙaddara hakan kuma da sannu sauki zai zo ba tare da mun biyewa zukatanmu ba har suka kaimu ga shuka BISHIYAR TSIYA a cikin GONAR SHARRI, domin kuwa hakan zai kaimu ga girbar ƴaƴan nadama marasa adadi, Ya Allah ka warware muna damuwoyin mu albarkacin fiyayyen halitta*_NASIHA CE KYAUTA DAGA ƳAN TAGWAYENKU😍_

552 10 26
SAIFUL_ISLAM..💞(COMPLETED✅)

Labarin sarqaqiyar rayuwa, Makirci, Hassada, da tsantsar mugunta. Gefe d'aya kuma labarin SAIFUL_ISLAM labari ne dake tafe da luntsumammiyar soyayya marar gauraye👌🏾 SAIFULLAH DA ISLAM (SAIFUL_ISLAM).. Its just a romantic love story.. DONT be left out😘😻

34.6K 20 2K Full