Search: dubaiframe
345 stories
Bintun Batuul

Saboda yadda mahaifin mu ya din ga saka Mana suna Fatima, har se da nayi tunanin ko Muna da alaka da shi'a ne, saboda Naga yawancin sune mutanen da ke saka Fatima sama da daya a gidajen su. Duk ma ba wannan ba, Shin kin taba Jin kunyar fitowa cikin mutane? kin taba Jin kunyar shiga taro? sau nawa like kallon Kan ki a madubi a Rana? to ni Ina kallon Kai na kamar sau ashirin a madubi, ba Wai Dan na duba kyan sura ta ba sede Dan na duba Naga ta Ina Zan fara daidaita hallitar jiki na, wasu suce min yeast, wasu suce min Fanke, wasu su Kira ni da Runduna, wasu su Kira ni da big Mamaa, wasu suce Fatibobom duk ni daya...kunsan me ake Kira da Body Dysmorphic Disorder? kunsan irin illar da bakin ku take jawa mutane saboda yadda kuke kasa dauke idanu akan hallitar da ku da su Baku da say akai? kunsan yadda suke ji? kunsan irin kuncin da suke kwasa?to ni shatuuu, kamar kullum na sake kawo muku sabon labari, akan sabuwar rayuwa, kamar kullum ba zakuyi Dana sani ba. ku zo kuji labarin BINTUN BATUUL

3.6K 15 241 Full
A JINI NA TAKE

Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad. Diyar Bafade da kuma baiwa. Me zai faru a rayuwar auren da aka hada miskili da kuma masifaffiya? Wanda dama tun farkon haduwarsu da masifa aka fara har yakai ga ya kure hakurinta ta sharara mashi maruka biyu? Shin ko zasu samu zaman lafiya kuwa? Bilal wanda ya kasance zuciyarshi a kulle take tun bayan rasuwar mahaifiyarshi zai bude ma Zeenah ita? Ya rayuwa zata basu bayan Zeenah ta fada soyayyarshi sai kwatsam Juwairiyya ta kunno kai? Wane hali Bilal zai shiga a lokacin da Fulani ta bankado wani tsohon sirri dake tsakaninsu?Fulani fah? Wacce take uwar gida kuma mai kula da hidimomin Masarautar Katsina gaba daya? Zata rufe sirrin data gano tsakanin Zeenah da Bilal dan gujewa tarwatsewar farin cikinsu? Abu daya ne zai kai ga na biyu, wanda har Bilal zai tsinci kanshi an mashi shamaki da Masarautar Katsina, hakan zai dangantashi da Masarautar Damagaran! Ku biyo Yar Malumfashi domin jin yadda labarin zai kasance.

57.2K 12 3K Full
Broken mirrors

You'll have to read to find outπŸ˜‰

2.3K 20 294
CIWON Ζ³A MACE..

Rayuwa cike take da kaddarori da dama, dan Adam baze ce tayi imani ba kuma Allah ya kyale shi kawai, dan yadda da wannan imanin se Allah ya rubuto series of jarrabawowi din tabbatar da ingancin imanin namu.Se dai san rai da son zuciya na jagorantar dan Adam ga munanan ayyuka, wanda daga karshe suke jinginawa Ζ™addara, akwai Ζ™addara, amma kuma a boye cikin kaddarar nan akwai jagorancin wasu munanan halaye, son kai, hassada, bakin ciki, da ire iren su.Akwai wani karin magana da Bahaushe ke amafani da shi,musamman a tsakanin mu mata, wanda nake da ja akan shi, da kwarin gwiwa ta, da dukkan zuciya ta, haka da dukkan murya ta nake faΙ—in CIWON Ζ³A MACE BE TAƁA ZAMA NA Ζ³A MACE BA!.Ban yarda da karin maganar wai CIWON Ζ³A MACE NA Ζ³A MACE bane, ban kuma aminta ba, shiyasa tun tasowa ta nayi watsi da shi, bangarori da dama da na duba na rayuwar mu mata ya karya ta shi.Ina tunanin bahaushe be fahimci rayuwar mu ba, be karanci mata ba, da na tabbata baze fadi wannan zancen ba balle har ya shiga jadawalin karin maganar mu na Hausa masu tushe da dimbin tarihi.Bari kuji, mace ita ce matsalar mace yar uwar ta, dukkan kukan mace in kun yi duba daga tushe zaku ga daga mace yake, kyashi, bakin ciki, hassada, son kai, munafunci da wasu sauran mugayen halaye da dabi'u sun tare a wajen mata ne.Ba zan ce duka ba dan ko a cikin gidan karuwai akan haifi malami, sedai da yawan mu haka muke, bana tunanin akwai macen da in aka binciki rayuwar ta ba za'a samu tabon yar uwar ta mace ba, in one way or the other, se kuma da na fara fahimtar rayuwa na fahimci DOLE ACE MATA SUN FI YAWA A WUTA.!Ban tsani mace ba dan nima itace, mahaifiya ta ma itace, akwai kuma tarin yayye da kanne, sedai na tsani munanan halayen mu, na kyamaci gurbatattun mata na daga cikin mu, dan sun taka rawar gani cikin KADDARAR RAYUWA TA!.Dan Allah kar ku yanke min hukunci batare da kun saurare ni ba, ina rokon ku ku bani aron lokaci da hankalin ku, ku biyo ni dan jin muguwar rawar da mace ta taka cikin ra

1.2K 16 84
computer code and cherry blossoms πŸŒΈπŸ•ΉοΈ;; senpai x reader

"I remember you. You're the bastard who broke my best friend's heart."--------Girlfriend and Boyfriend, after escaping the Hating Simulator, push Mommy Mearest and Daddy Dearest into releasing the soul trapped inside. However, Mommy Mearest soon reveals that Girlfriend's old best friend, Y/N, befell a similar fate. After Y/N is released, they meet their old enemy, Senpai. Their situations push them into living with each other, but as they remember more and more about their lives, they come to realize that their paths have crossed before-- and it wasn't exactly all vitriol and bitterness.Cover edited by me, art by Goopii on Newgrounds. (If the artist would like me to stop using their art, please message me and I will do so.)

7K 10 232 Full
Family is Family 1

It is about a family that faces many problems in their life, but what ever happens they stand by each other and nothing can break their bond. After all Family is Family.- Shahrukh Khan- Kajol- Rani Mukherji- Preity Zinta- Saif Ali Khan-Lillete Dubey (Poja)-Rishi Kapoor (Arjit)- Amitabh Bachchan- Abhishik Bachchan- Jaya Bachchan

16.1K 44 838 Full
The Heart Beats in its Cage (A Strokes fan fiction)

Lucy is anxiously entering her freshman year of high school. Lucy, her fraternal twin Danny, and their best friend Heather are excited for what this new chapter in their lives will bring them. The thing that Lucy is most excited for though, is that she will be attending the same school as her lifelong crush, a boy named Julian Casablancas. Lucy has had a crush on Julian for years, ever since they were kids. But, her heart ached at the thought that she was invisible in his eyes. Nothing more than that little "booger" he's known her as for all these years. He would never in a million years pay attention to her... would he? As Lucy embarks on her journey through high school, she discovers that maybe, Julian HAS always seen her. Except, he's not the only one.

27.9K 19 512 Full
 AFRA

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duΙ“Ι“in mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji Ζ™aran bugun da tayi. Murmushi ta Ζ™ara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buΙ—e baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta Ι—an dakata kaΙ—an don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi Ζ™um da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baΖ™in munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta Ζ™ara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in Ι—an baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani Ι—an tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma Ζ™ara tayaki murnar samun daΖ™iΖ™in na namiji wanda ban da wata shakka Ζ™arshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiΖ™i ne "Read and find out

71.1K 58 7.7K Full
Family Is Family 2

It is about a family that faces many problems in their life, but what ever happens they stand by each other and nothing can break their bond. After all Family is Family. Read the first part at https://www.wattpad.com/myworks/151642640-family-is-family-1 and check the introduction . - Shahrukh Khan - Kajol - Rani Mukherji - Preity Zinta - Saif Ali Khan -Lillete Dubey -Rishi Kapoor - Amitabh Bachchan - Abhishik Bachchan - Jaya Bachchan

7.1K 31 322 Full
Fear and Guilt (Souheki/Ranzai)

Every day, Dazai blames himself for Odasaku's death. He knows he didn't kill him, but still, Dazai blames himself for being too late to save his friend, one of the few people in this cruel world, who knew and understood what he was going through. The day Oda died, it was raining, and it was one of the reason why Dazai hated the rain. He joined the famous ADA in order to fulfill Oda's wishes, and maybe try and find a reason to live. And he found it. It wasn't actually a reason, but people. Akiko Yosano and Edogawa Ranpo were one of them. Dazai still wants to commit suicide, but he fears that if he does, whoever cares about him will be sad, and he doesn't want them to be. Ever. But Ranpo and Yosano are yet to find out Dazai's horible past and the imaginable pain he had to endure.

21.4K 9 477 Full
y/n Inters U.A (Abused Y/N X Shoto)

After your bigger brother was killed by villains you want to be a hero so bad and u enter U.A. Are you gonna get revenge? And was he REALLY killed by villains?

537 11 1 Full
Ask Me Anything (A Nikolai Fraiture fanfic)

You know what Nikolai doesn't get enough credit, and just because maybe he's not as attractive as the rest to me, some people find him better look than the rest. HE DESERVES LOVE LIKE THE REST OF US! Lol why am I yelling caps. But in all honesty Nikolai doesn't get enough credit so I decided to make a fanfic for him which is all fluff (yes for once a story with no smut wow! So exotic for me) but enjoy this!

2.7K 17 74 Full
Shatter Me ━━ ππˆππ“π‡ πƒπŽπ‚π“πŽπ‘ΒΉ βœ”

𝐒𝐇𝐀𝐓𝐓𝐄𝐑 πŒπ„ | ❝If only the clockworks could speak, I wouldn't be so alone. We burn every magnet and spring, and spiral into the unknown.❞ doctor who / the doctor [ cover by me, description inspired by dubrevh ] -𝐝𝐑𝐚𝐦𝐩𝐒𝐫𝐫𝐨𝐳𝐚 © 2019 𝑻𝑯𝑰𝑺 𝑺𝑻𝑢𝑹𝒀 𝑰𝑺 π‘ͺ𝑢𝑴𝑷𝑳𝑬𝑻𝑬𝑫...

144.8K 27 4.7K Full
You Only Live Once

It's always awkward seeing your ex again. But it's worse when you hear his voice almost every time you turn on the radio (even at the station you work at), see his music videos every time you turn it to Vh1 or MTV, or see a shirt, cd or anything else affiliated with him everyday. But what do you expect when your ex, your first love and high school sweetheart, is none other than Julian Casablancas?

26.7K 17 404 Full
ROOHAL QALB

Labari akan wata yarinya mai suna Zarah,wanda ta kasance mahaifinta talaka ne ita ke daukar nauyin iyayenta da dan karamin kaninta. Allah ya hadata da samari har gudu hudu kuma duk masu sonta 'Beer' shine first love dinta,dan masu kudi wanda mahaifiyarsa ke adawa da talauci shiyasa bata son kasancewarsa da Zarah. Sai kuma 'Anwar' boss dinta wanda sa6ani ne ya hadasu a karshe abin yyi turning into soyyy,a gdnsu basu da matsala duk da cewa sunada mahaukatan kudi amma saide kuma kashh yana da wata tsahowar mata wadda bata son tarayyarsa da ko wace mace,hkn yasa tk hada masa komai da asiri yadda bbu macen da zata. iya shiga rayuwarsa dole sai ita ita daya. 'Dr Kiyasim' likita me sauyawa mutane halittarsu,ya jima yana dakon soyayyarta a cikin zcyrshi wanda ita sam bata ma san yanayi ba. sai 'Saleem' kanin Anwar da Allah ya hadasu a Dubai kuma ya jarabta masa sonta.Domin jin yadda za'a warware wann qullalliyar chakwakiyar ku shiga daga cikin labarin dan jin yadda zata kaya...!!!!

767 60 93
Reality.

It's not as it seems.(Mentions sexual acts and slight graphic language)-finished 07.15.16-

1.7K 91 149 Full
Loving Emma Swan

Emma is the daughter of King David and Queen Mary Margaret. Emma is already seventeen but her whole life has been controlled by her parents. After they discovered her hidden relationship with her childhood friend Lily Page, they sent her to the most strict boarding school in the kingdom. The school's principal, Mr. Gold, an old friend of the royal couple assured them Emma's going to get the proper education and tutoring to one day become a Queen of their country. Emma on the other hand only wishes for support and freedom rather then the draining royal life she was born for. -Story takes place in modern age

3.1K 16 130
On The Other Side

Rin has just had to uproot her life in her hometown, and move to New York City. While trying to figure out how she will make it through being the new kid in school, she meets Julian. The click immediately, and their lives are forever changed.

10.7K 20 265
Ninjago: Purple Legacy

When a 15-year old girl named Nyla Garmadon, had endured through years of pain and suffering, she must abandon everything she knew to escape an evil villain from her past. After finding Ninjago City, she learns the truth of her past, and learns she must not only go against her father, but her childhood enemies.Best Ratings:#54: ninjago - 02/28/24#67: zane - 02/29/24#49: nya - 02/29/24#83: cole - 02/29/24#28: lloyd - 05/01/24Disclaimer:Nyla and Morgana are created by me. All Ninjago characters are owned by Lego. Link, Ganondorf, and Epona, all owned by Nintendo.Cover and other photos in this book are not mine unless stated in a/n. All photos are most-likely edited. All photos belong to rightful owners.Original story by @KaifromNinjago7

5.8K 37 210
Cristina's new journey, the heart of zurich

once she traveled to Zurich, Switzerland, Cristina Yang has found new CHALLENGES, new relationships, new life, Cristina had found a new journey, she fells in love with shane Ross

2 1 0
Heart in a cage

Julian habia logrado estabilizar su vida, se habia casado, su banda batia records, habia podido controlar su problema con el alcohol,pero todo esto comenzara a tambalear ante el regreso de Sky, su viejo amor a la cual habia creído olvidar

1.8K 15 127 Full
Haikyuu Spin Off : Luna

Hinata found out she's pregnant when she arrived in Brazil that made her life a rollercoaster ride.To all fem Hinata simps out there! Let's go! ✊Disclaimer : I don't own haikyuu or any of the charactersHighest Rank Achieved πŸ“Š#1 femhinata#1 hinatashouyou#1 oihina#1 kagehina #1 spinoff#1 timeskip#1 msby#1 eventsorganizer#3 tsukihina#5 hinataxeveryone #5 genderbends#8 rareship#14 random

128.7K 44 4.6K Full
All about Sea Lions

Welcome to the voyage of Sea Lion! Get to know more about this adorable sea creature here.

23 1 0 Full
The Woods (Exo Kai fanfic)

A young girl goes into The Woods alone to prove to everyone that monsters don't exist. But she finds out that they do. Whom or what does she meet?

21K 9 960 Full
SIRRIN MU

_Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buΙ—e shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance,wasu kuma babu ido,kunan jin magana,uwa uba wasu basa zuwa da Ζ™afar takawa__Nakasa bata taΙ“a zama kasawa,haka kuma Ζ™addarar data mai dashi nakashasshen zata iya sauya, kullum cikin zullumi yake, shin tayaya ne rayuwa zata kasance masa? tayaya yana nakashasshen zai iya mulkan dubban jama'a? Cikin ana tsangwamarsa bare ace ya zama shugaba,yaya jama'ar gari zasu Ι—auke sa?tayaya zai gabatar da mulkin bayan Allah ya taushe ta hanyarsa rasa wani Ι“angare na jikinsa?__Zuciya nada abubuwan ban mamaki,abinda kake so ita bashi take so ba,kullum yana ganin abin kamar mafarki amma yadda abin ke zamar masa a gaske shike masa mamaki,me zaiyi wanda zai samu farin ciki?me zaifi wanda zuciyarsa zata daina kewa ta daina Ζ™unci,duhun dake cikinta haske ya mamaye shi, FARAUTA shine abinda zuciyarsa ta yanke masa,abin mamaki shine tayaya nakashasshe zai iya zama mafarauci? Tayaya farauta zata masa maganin damuwarsa?.._ '''SHIN ZAI IYA KO A'A?YANA CIN RIBA A FARAUTAR KO A'A?KUNA TUNANIN WATA RANA NAKASAR SA ZATA IYA ZAMA RIBA GARESA?

8K 12 256 Full