Search: almajirai
9 stories
DA IYAYENA

DA IYAYENA***Gajeren Labari mai ban tausayi akan rayuwar Almajirai.

1K 2 73
ALMAJIRA ✔

Story of a girl living a miserable life as the agony of her life is too painful for them to survive, She finds her self begging in the middle of the street because she had no one to stay with no parent and no other choice than to be a beggar. As life goes they begin a new life with two blind people Anna and her Husband Baffah.~ALMAJIRA~sabon saloKallo ɗaya za kayi ma yarinyar dake tsaye a tsakiyar titin tana ta ƙokarin yin ihun barar ta da murya mai sauti wanda Allah ya bata, a kiyasance ba zata wuce shekaru goma sha biyar zuwa shidda ba amma tana ɗauke ta cikin da bazai wuce cikin wata shidda zuwa bakwai ba, sa'annan tana goye da karamar yarinya mai shekaru biyu da rabi cur a duniya.Fuskar ta kawai zaka kalla ka gano tsantsar rama, wahala, baki dake tattare da fatar jikin ta shima ba'a magana.Shin wannan yarinyar mai shekara biyu da rabi ƴar tace ko ƙanwar tace kuma da gaske ne ciki ne a jikin ta? in kuwa hakane to taya ya ta samu wannan cikin? Ko kuma tana da aure ne?Labarin ya kunshi abubuwa daban daban ko ince salo kala kala wanda ya danganci rayuwa na karamar yarinya mai suna HADIZATOU...Ya kunshi bangarori na wahalar rayuwa da yadda almajirai suke shan wahala da kuma rayuwar mabarata.

1.4K 23 71
MABARACIYAH

Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba.Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?.Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa.wannan dalilinne wasu a garesu nake azzaluma,wasu kuma mai ɗaukar fansa,ga wasu kuwa saleeha ce ni,wasu kuma suna ganina a makashiyah.saidai sunan dayafi yawa akan harshen mutane kuma yazamo na gaske shine MABARACIYAH.mace ɗaya a tsangaya ta almajirai..........

1.8K 14 31
Najma da Mahir

"Ga wannan sunanshi 'Dan aike' domin ko in ya je dawowa ya ke, an hadashi ne da majinar damisa mai mura,jelar'beran da bai taba satar daddawa ba,da kuma hakorin muzuru mai kimanin kwana cassa'in, ya yarda ke tun bai san miye yarda ba,a coffee za ki 'diga, 'digo biyu ina jaddadawa!!!, ki bawa Anisa ita zata hada ta kai masa, ba so ba ko zuciyarshi ce a jikanta ba zai aure ta ba, Anisa zai aura,amma duk ranar da Najma ta furta mai da kanta tana son shi ki Kuka da kanki don babu Ruwan Boka Mugu" Ya fada yana zare idonshi da ya sha farin kwalli. ***Gishiri ya ji a bakinshi mai hade da ruwa, lokacin ne ya gane ba ita take bu'katar handkerchief din da ya bata ba shi ke bukata, yaushe rabon da ya yi kuka? Tun ranar da ta yi wani ciwon ciki mai cike da azaba, ya bawa kanshi amsa yana goge majinar da ta samu damar zubo masa, zuciyar sa ce ta kuma tarwatsewa a karo na ba adadi jin kalaman da ke fitowa daga bakinta dukda cewa a wurinshi sun fi kama da aman wuta mai zafi, so yake ya ce mata 'I love you ' kalmomin da tun bata fahimtar magana yake fada mata saidai yau ya kasa,wani abu mai kama da Zuma rock ya danne masa harshensa da zuciyarshi kuma sai bitarsu yake kamar almajiri ya rike allonsa. Dumm zuciyarshi ta buga a karo na uku tun bayan da ta fara magana,bakin shi ya bude wanda ya yi sanadiyyar zubowar yawun da bai san da shi ba a yayinda ya cigaba da kallonta kamar wanda ya ga Tinkiya da'Ture ka ga tsiya' daurin yan mata masu ji da kansu.***"Haba Yayana 'dan baki!Ya kake so in yi da rayuwata ne?Na san ba Anisa kake so ba ni kake so ba sai ka fada min ba wallahi na sani, amma ka ki ka nemi aurena tun tuni? Mai kake jira? Hmmm, Ya Mir me ya sa ka canza min gaba daya? na yi ta kokarin in jure na kasa saboda zuciyata ba zata iya ba,Nisanta kanka da kake yi da ni 'kara tarwatsa min zuciya yake, Ka yi sake har Abbu ya hada aurena da Ya Jamil,gobe za a daura tunda haka ka zaba you have 24 freaking hours to decide, abinda na sani shi ne I LOVE YOU WALLAHI DA GASKE..."

10.1K 18 599
encanto Emblem 1- shadows of colombia

When a heroic young warrior Mirabel madrigal (alm) attempts to free colombia from the evil forces of balthazar bratt,she needs colleagues to help her Fight the enemies invading danville and wartwood and colombia,and the colleagues are Hannah (saber),rin kagamine (celica) and many more,it is a one player game for you to enjoy,play encanto emblem echoes- shadows of colombia,rated T for teen

83 14 1
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU**NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?*TAMBAYA:

70.4K 200 1K
Cinos' Opinion Of Shipping

Hello you Homo Sapiens, it me Cinos, Cinos The Werehog here for a list of many ships that I like during my many different Spin-offs series, during my adventure in within the New Sonic Saga, or the events of Aftermath seriesAlso I'm mostly excepting loves that are heterosexual, so sorry for those who ship yaoi and yuri in their story and these couples are my personal favorites, so if anyone don't like these couples then sorry.I add in crossover couples which happens during the Spin-offs, the Aftermath, the AU, and the Next Gen series.Many of these characters from different media are owned by their respected creators, companies, movies, games, and etc.Hey @CrossoverCrafter24, if you are reading one of these couples that you don't like then sorry, I like these couples.

7.2K 142 302
💔😭DUNIYAR MU💔😭

DUNIYAR MU LABARINE AKAN YADDA ALMAJIRAI SUKE RAYUWARSU, DALILAN DAYASA AKE KAWOSU ALMAJIRANCI DA SAURANSU.WANNAN LABARIN NA KIRKIRARREN LABARINE BA GASKIYA BANE.

8 1 1
Breeding  of a child.

Our roundup of kids' perfectly illustrate the bliss of wonderful moments and the agony of the not so wonderful ones. In short, they capture the essence of what it means to be a kid. After you read them, you might have a different perspective about the ways kids are being raised today, or you just might feel the catharsis of knowing there are other people like you out there who think that kids can be dimpled lunatics,if you're looking for even more inspiration, you can see what the greatest minds have said about moms, dads, or even best friends.

8 1 1