Stories by: realfauzahtasiu
19 stories
ƳAR ME MAGANI

labarin wata yarinya marainiya da danginta suka tsaneta saboda tunaninsu na itan ba mutum bace, ƙaddara ta sake haɗa ta da wani ɗan mafiya, shin yaya rayuwar Hindu zata kasance a hannu Imran?

2K 12 58
BAƘIN RUHI

400 Century Masarautar Hawariyya dake arewacin India babbar masarauta ce da duniya tasan da zamanta wadda take wanzuwa ƙarƙashin jagorancin Sarki Ulumul Hawzar Sarki Ulumul Hawzar ya kasance matsafin gaske sadaukin jarumi da duniya ke tsoron kaidinsaSarki Ulumul Hawzar da Talakawansa sun kasance suna bautar wani ƙwarangwal wanda sukayi imani cewa wanzajje ne kuma buwayayye sunyi manna cewa wannan ƙwarangwal shike basu kariya kuma shike basu nasara akan abokan gaba sun jima da yarda wannan ƙwarangwal shine Abin dogaransu.Sarki Ulumul Hawzar yana da ƴa guda ɗaya Tal daya ɗauki son duniya ya ɗorawa wato Gimbiya Ayshuwar kenan mace me ƙuwwa Izza da taƙama da ƙarfin Iko.Nasruddeen ya bayyana a da wata ƙasaitacciyar siffa wadda ta sanya kowa yake gudunsa inda ya kasance ita kuma Gimbiya Ayshuwar shi take nema domin ta daɗe yana zuwar mata cikin baccinta cikin tunaninta da mafarkinta.Tabbas ta gasƙata shine suka taɓa rayuwa dashi shekarun baya kafin su shuɗe a sake halittar su tabbas shine masoyin da suka sadaukarwa da juna jininsu domin gujewa rabasun da iyayensu sukeson yi a wancan zamani.Shin kun aminta kamar yanda jama'ar Birnin Hawar suka aminta bayan mutum ya mutu ana sake halittar sa bayan ƙarni ɗaya 1 Century wato shekara ɗari?Wannan amsar sai kun kasance da Uwar Hairan yar gidan Tasiu jikar Umar ƴar Mutan Rano.Tsafi Sihiri mulki Rikicin SarautaZazzafar soyayya me salon ban tausayi da karya zuciyaRikicin Addini Cukumurɗa turka² Kudai kuyi maza ku rugo da gudu ku kwamushi naku akan 500 ku biya ta wannan account ɗin 0255526235 Gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241

312 2 10
BAMAGUJIYA

Hot love and destiny story

7.5K 11 271
JINKIRIN AURE

Rayuwar wata budurwa kyakkyawa kuma yar boko wacce ta samu shahadar zama Consultant a ɓangaren kwakwalwa amma kash! abu ɗaya ya zame mata tarnaƙi ga rayuwarta, ba komai bane abinnan face mijin aure daya gagareta samu.

3.9K 9 100
sanarwa

announcement

802 1 10
JUHUD

lbrn wata marainiya data tsinci kanta a qangin rayuwar daya sanyata yanke tsammani da samun farin cikin rayuwa.

18.1K 10 130
ZARRAH

lbrn wata yarinya yar jagora me burin ganin tayi zarrah a rayuwarta qarshe ta taro fadan da yafi qarfinta

25.8K 32 1.1K
MY BESTIE'S HUSBAND

MIJIN AMIÑIYATALbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru.Kada ku qosa indai Kuna comment kyauta zanyi muku shi murnar sabuwar shekara Amma comment nake buqata gsky me zafi.

54.3K 30 2.8K
THIS WORLD

jarabtar ubangiji babu ta inda bata fadawa bawa

1K 5 26
ZARRAH

lbrn wata yarinya yar jagora me burin ganin tayi zarrah a rayuwarta qarshe ta taro fadan da yafi qarfinta

298 1 6
NI KISHIYAR UWATA CE!

labarine akan wani uba da yake haikema yarsa ta cikinsa a gefe Kuma qawarta take yaudararta take fadawa lesbian ga Kuma uwarta itama da take neman qawayenta qarshe yarinyar take shiga duniya take haduwa da wani baturen American ahlil kitab suke qulla soyayya har take kaisu ga aure, shin Yaya wannan turka turka zata kaya? idan kina buqata ki bini ta WhatsApp ki biya dari biyunki Kisha karatu ko Kuma ta telegram

46.6K 11 499
RUWAN JIRA......

lbrn soyyaya me ban tausayi

31K 40 1.2K
MASARAUTAR MAYU

Lbrn wata marsafiyar masarauta

4.1K 6 112
DUBAI

labarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.

53.3K 15 751
DUBAI

labarin wata wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.

574 1 9
MATAR LAMEER

Labarin wani mutum da baya iya gamsar da iyalinsa hakan yasa suka samu damar cin amanarsa.Shin ya zata kasance a garin Rugar Sambajo Baffa Ardo zai bawa Lameer auren Jiddoh ko kuwa zaiyi sadakar da ita?

60.9K 30 1.9K
🙆🙆HABIBULLAH 🙆🙆

Romance

99K 26 3.1K
👸👸 QUEEN FARHA 👸👸👸Matar sarki👸

royalty and honesty

83.2K 22 3.1K
DOOM ISHAQ (satar kwana)

rayuwa me cike da qalubale, hqr juriya da jarabta wanda suka samo asali daga kyakkyawar tarbiya kada ku manta takensa kenan satar kwana hmmmn! uhmmm!! hmmmm!!! kada ku bari a baku labari wlh da abaki labari gara ki baya.😂

59.1K 21 1.7K