Search: janafnancy11
19 stories
NANNY

MARAINIYA CE BATA DA UBA... SAI UWA SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA... KWATSAM TA TSINCI KANTA A GIDAN WANDA TAKE KALLONSHI A MATSAYIN UBA A MATSAYIN NANNY... YA ZAMA GATANTA GABA DA BAYA.. RANA TSAKA YA ZAME MATA BAƘIN ƘADDARARTA..

24.7K 24 2.1K
MATAR NASEER

_Ta rayu cikin soyayyarsa....ta girma cikin muradin kasancewa ita ɗin matarsa ce....Shi kuwa bai taɓa mata kallon zai iya rayuwa da ita ba...Burinsa ya auri wayayyiyar mace mai ilimi ba irin ta ba_

7.6K 12 261
UWAR MIJINA

Soyayyah,sadaukarwa,tsausayi tare da biyayyah mai tsanani...

5.4K 2 226
NA TAFKA KUSKURE..!

Safwan wai me ka maida ni ne...? na haihu kuma na koma ina maka Renon D"a...? baka isa ba wlh......

15.6K 41 1.5K
NANNY(Mai Reno.)

MARAINIYACE BATA DA UBA..SAI UWA..SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA...KWATSAM TA TSINCI KANTA AGIDAN WANDA TAKE KALONSHI AMATSAYIN UBA A MTSAYIN NANNY..YAZAMA GATANTA GABADA DA BAYA..RANA TSAKA YA ZAME MATA BAKIN KADDARARTA.

57.6K 24 4.9K
ZAMAN GIDANMU..

TAYI NASARAN RABASHI DA KOWA NASHI YAZAMA NATA ITA KADAI..SHIN ZATAYI NASARAN RABASHI DA MATAR DATAYI KUTSE CIKIN RAYUWARSHI..?KO KUMA ZAI CIGABA DA ZAMA NATA HAR ABADA..

15.4K 15 431
SALON IZZAH

*Salon Izzah* Labari ne dake qunshe da wasu 'ya'yan shararun masu kudi, SAFWAN DA SAFNA, dukkansu suntaso cikin kulawa da jin dadi wanda hakan yasa ko wannesu yakeji da kansa, haduwarsu kokadan batazo da dadi ba wanda hakan ya haddasa mumunar tsana a tsakinsu.

1.8K 3 78
WANI SALO

Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wanda idan ma takama sai dai yayi a rubuce Miskili ne na bugawa a JARIDA, kwatsam y hadu da masifaffa yarinya wacce duk abun yatara bai shafeta ba, d hakan zasu fara takon saqa wanda duk abunda yamata sai tarama, shin a cikin su wazai kasa? Ya wannan qiyayyar zata kasance, Labarin akwai matuqar nishadantarwa da burgewa hade da tsantsar soyayyah mai tsafta wacce ake gudanar d ita cikin WANI SALO na daban...

3.7K 7 79
MR BELLO

_LABARI NE KAN WANI MATASHIN MALAMIN SAURAYI,..YA WAYI GARI YA GANTA AGIDANSU AMATSAYIN KANWAR MATAR YAYANSHI...YA TSANETA BAYA KAUNARTA GANINTA HAKA ITAMA TA TSANESHI SABODA YADDA YAKE NUNA MATA TSANA..ASHE ASHE SUN KAMU DA SON JUNA BATARE DA SUN SANI BA KUMA SUNKI BAMA ZUCIYARSU DAMAR FAHIMTAR HAKAN!...KO YA ZATA KAYA...?_

22.1K 12 678
MALIKA MALIK..!

LABARI NE KAN WATA YARINYA DATASO CIKIN DUKIYA MAI YAWA BATA GIRMAMA KOWA SAI MAHAIFINTA BATA DARAJA KOWANI MUKAMI NA DUNIYA SAI KASUWANCI HAKA TAYI KUTSE CIKIN RAYUWAR WANI MATASHIN DAN SANDA INDA YACI ALWASHIN MALIKA MALIK...SAI NA RAMA..!

7K 15 189
ALIYU GADANGA

LABARI NE BAN TSAUSAYI,SOYAYYAH,HADE DA SADAUKARWA.

86.6K 40 4.9K
Default Title - Write Your Own INDO AISHA

Labari mai taɓa zuciya

1.2K 14 56
 INDO AISHA 1

Labari ne akan wata yarinya INDO AISHA.

917 5 27
SILAR HALLACI...!

Ahmed ka manta Wacece ni...? nice fa masoyiyarka Samiha..? ka manta alkawarinmu...? ka manta yadda muka Tashi muna gina Yadda Rayuwar Aurenmu zata kasance..? ammh yau rana daya sabosa wani Dalilinka mara tushe ballatana makama kakeso kaki amfani da damar data Samemu Ahmed...?hannu ya daga mata lokaci daya yana Fadin"Ya isa haka Samiha..!Nace ya isa Haka...? ya kikeso nayi dake ne eh..? karki manta ke matar Aurece yanzu Duk wadanan Buranka namu sun yanke daga Lokacin da Mahaifinki ya bada ke..! taya ya zan iya Bin Bukatarki alhalin kina matsayin matar Uban gidana..! kuma nima ina matsayin Surukinsa ina Auren yarsa ta cikinsa kuma sai na biye miki naci amanarshi.? A"a bai zai Taba faruwa ba bazan Taba yima Megidana Haka ba SILAR HALLACIN dayayi min bazai Taba barina na iya cin Amanarsa ba SAMIHA...kiyi Hakuri...!watch out in....SILAR HALLACI...

1.2K 16 54
  QADDARA TAH

Labari ne akan wani hargitsetstsen family tareda wata yarinya mai suna aysher...?Wanda taga jarrabawa kala kala, tsangwama, tsana, sanadiyar yayanta da kuma yan uwanta da suke uwa daya uba daya.......yan uwanta basu sonta sbd abin duniya ya rufemusu ido, tayi samari wanda suka yaudareta, saboda duk ba dan Allah suke sonta ba dan kudin gadonta da akabar mata da kuma kyaun da Allah yabata, akarshe ta hadu da masoyin gsky harsukayi aure yazama jigo agaretah............?

170 8 5
Cinco de mayonnaise

This one sauce named mustard told mayonnaise that he had a holdiay named after him. then mayonnaise went to look for ybon a quest "BEST BOOK EVEA" ~ the new pork times

19 1 1 Full
LABARIN SOYAYYA TA..!

SOYAYYA WATA ABACE DA ALLAH YAKE UMARTAN MALA"IKU SU DIGATA AZUKATAN BAYINSA AMMH MU MATA DUK DA MUN KASANCE MUNADA RAUNI MUNA FIFITA SOYAYYAH A WANNAN ZAMANIN FIYE DA MUTUMUNCINMU DA KUMA BATA DARAJA HARMA TA ZARCE NA IYAYENMU SHIN BABU KUSKURE CIKIN TARAYYAR WASU ZUKATAN DA BABU ALHERI.....?

742 1 11
Five Nights At Freddy's 4

This story takes place after the 1st and 2nd game, but before the 3rd. I am aware that the purple man is dead. E҉n҉j҉o҉y҉

377 9 9
Magic

40 4 3