Search: akamatsa
676 stories
|Everyone one but me| Kaede x Saihara

She always choosed someone that didn't even deserved her.⚠Warning⚠ Mild smutYou have been warned

22.5K 6 310 Full
TA ƘI AURE.!

Labarin ya shafe matanda ke samun kansu a jarrabawar jinkirin aure. Zamuga irin matsalar da suke shiga da kuma hanyar da ya kamata a su magance ta.... Labarin bai da tsawo sosai kuma zai amfanar in sha Allahu. Ga masu sha'awan taimakamin fisabilillahi ga account details dina (0091869462 Fatima abubakar saje access bank) nagode

363 5 20 Full
DARE DUBU

Kaddara!Mece ce ita?Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani?Shin dukkanin mutane ne ke jingine mafarkai da burikansu, su sadaukar da duk wani farincikinsu domin aminnansu?Ba matsalarta ce kadai ta dauka matsala ba, har matsalar aminiyarta ta mayar da ita tata, yayin da ta ci alwashin daukar fansa , ta ajiye burinta a gefe.Ku shigo cikin labarin DARE DUBU, na muku alkawarin ba za ku yi nadamar bibiyarsa ba.

9.3K 61 1.5K Full
KWANTAN ƁAUNA

Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar kama da juna sun kasance babu wanda yake da qualities d'in rik'e ragamar Al'umma. Na farko shaye-shaye, na biyu kurma ne, na uku ba ya da lafiyar k'wak'walwa. A Lokacin da burinta ke gab da cika kwatsam Y'ar talakawa, bak'a, gurguwa mai tallan abinci ta shigo rayuwar samarin 'ya'yan nata guda biyu, gurgurwar da ta zama silar girgizawar duniyarta da burinta, gurgurwar da ta haddasa mata raunin da bata da shi, gurguwar da ta zamar mata inuwar dodo...shin me zai faru? Ta wacce hanya gurguwa ta kutso cikin rayuwar wad'annan sarakunan...? Waye zai zama sarki cikin su ukun duk da kasnacewar su masu kama d'aya......? ina alwashin da ta ɗauka na ganin cewar sai taga bayan duk wanda ya nemi ya ruguza lissafinta?, ina alwashinta na cewar sai ta kassara rayuwar wanda ya kawo kutsen hana ɗanta zama sarkin gari....? Zai cika ko A'a?.*KWANTAN ƁAUNA*

1.7K 27 62 Full
 AFRA

Murmushi tayi mishi wanda ya tafi da imanin sa yayin da ta juya kallonta ga duɓɓin mutanen wajen. Dogayen yatsunta biyu wanda suka sha jan lalle ta buga akan speakern dan ta ga ko yana aiki. Illai kuwa sai ta ji ƙaran bugun da tayi. Murmushi ta ƙara sakar wa mutanen da duk ita suke kallo, da mamaki a idanuwansu, kafin ta buɗe baki tafara magana kamar haka." Assalamu alaikum " sai ta ɗan dakata kaɗan don su amsa mata, ba laifi wasu sun amsa mata wasu kuma sunyi ƙum da bakin su. " dama na zo ne don na nuna farinciki na game da taya abokin mu, kaninmu da yayen mu Salim murna " tace yayin da take kallon angon wanda tun tahowarta stage yake warwara ido kamar baƙin munafuki, gashi yanda zufa yake ta keto masa, zaka zata ba ac a wajen.Kau da idanunshi yayi kafin su hadu da nata. " amma kuma abin da ya sosa min rai game da wannan abin shine ni nafi chanchanta da a kira in zo in bada tarihin wanan bawan Allah. " ta ƙara dan dakatawa yayin da ta runsunar da kanta kamar mai wani tunani, sai kuma ta k'ara daga kanta ta kalle mutanen da duk suke yi mata kallon mahaukaciya wadda batasan abin da take ba.Budar bakin ta ne sai tace. " duk da dai an kira abokin ango yayi nasa bayanin barin in ɗan baku tak'aitaccen nawa "." amarya Salima " tace tana kallon amaryar da tace kwalliya a cikin doguwar riga kalar ja itama, sai dai na amaryar bai kai na wannan budurwar kyau da tsaruwa ba, dan inbaka san wacce amaryar ba sai kazata itace.Salima wacce tun da yarinyar tafara magana ta ke ta faman bankamata harara, taja wani ɗan tsaki game da sake sakarmata wani hararan.Afra , yarinyar da ta ke kan stage in ta murmusa kafin tace ." ina taya ki murnar auran munafukin namiji, azzalume wanda bai san darajar mutane ba, ina kuma ƙara tayaki murnar samun daƙiƙin na namiji wanda ban da wata shakka ƙarshen sa bazai yi kyau ba, kuma ki kasa kunan ki kiji mijinko mayaudari ne, me bin mata ne kuma zan iya rantse miki fasiƙi ne "Read and find out

65.9K 58 7.4K Full
RUHI BIYI (a gangar jiki daya)

Hakan ya furta cikin kasar zuci,amma ko cikin karfi irin ta tsatsuba Nainah ta saurari komi.......Gajeriyar murmushi tayi,daga karshe ta hade fuska......nanfa ta soma tunano abinda ya faru a wancen lokacin.....da kuma abinda yayi sanadin sumewar Harun.A yayin da Harun ke Yunkurin taba kafadar wannan halittar data diro masa a gaba..... sai bakaken aljanun nan suka sake bayyana inda suka aika sakon tsafi....wacce tayi sama da Harun din ta kuma bugasa da kasa.....Cikin kankanin lokaci ya sume....Nainah da ganin haka ta hade rai hade da cewa...."Kai kananun masharranta mai kuke takama dashi da har zaku sumar da wanda nake karewa...."??*Karku shige rudani _readers_ dan wannan wanda ta diro gaban harun ba kowa bace illa Nainah....*Dajiyo batun nata ko daya daga cikin bakaken aljanun ya koma bayan babban nasu yace dashi......"Yaya Gafur.....ninasan hatsarin wannan Yarinyan....Itace fa wannan gimbiya danake baka labarin wato Nainah.........ita tayi sanadiyar mutuwar Gwarzon mayakan Bakaken aljanun na saman tsauni...."Dajiyo hakan ko Gafur ya fashe da muguwar dariya hade kuma da kyakyatawa....cikin murya uku ukuSannan yace da dan uwan nasa........"ba gimbiya take ba...ko itace sarauniyar aljanun duniya,tunda dai ta shigo gonata saina koya mata hankali"Haka kannen nasa sukayi ta kokarin tsayar dashi amma yaki sauraron su...Dukda ma kannen nasa akayima abin amma hakan ta matukar hassala shi...Nainah ko....motsawa batayi ba,ta wani bushe kim guri guda...Nanfa gafur ya umurci kannen nasa da su basa guri....Sannan yaja layi ya soma aika sakon tsafi iri iri...

1.3K 24 93 Full
MR BELLO

_LABARI NE KAN WANI MATASHIN MALAMIN SAURAYI,..YA WAYI GARI YA GANTA AGIDANSU AMATSAYIN KANWAR MATAR YAYANSHI...YA TSANETA BAYA KAUNARTA GANINTA HAKA ITAMA TA TSANESHI SABODA YADDA YAKE NUNA MATA TSANA..ASHE ASHE SUN KAMU DA SON JUNA BATARE DA SUN SANI BA KUMA SUNKI BAMA ZUCIYARSU DAMAR FAHIMTAR HAKAN!...KO YA ZATA KAYA...?_

22.1K 12 678
KAICO NAH

Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba.............Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi.......Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa.........Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!hHakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......

10.8K 56 1K Full
BAN TSANESHI BA

Around 8:40 ya fito cikin shiga ta alfarma direct dinning area ya nufa yai sa'a Kuma favourite dinshine akayi wato Koko da qosai ya ko ci abincin sosai yayinda anty Hajara ke gefenshi yana karyawa tana kallonshi tanajin wani Dadi na ratsata na samun miji kamarshi tareda shan alwashin mallakarshi ita kadai domin ita bata ma ta6a daukar cewa Jidda kishiyarta bace tafi daukanta amatsayin Mai aikinta har mantawa takeyi da tanada kisiya tafin hannunshi dataji akan fuskartane yadawo da ita daga duniyar tunanin da ta tafi yace ""mekike tunani haka babynah har ina magana bakijiba tace kainake tunani baby ina tuna ranarda zakayimin halin maza ka cuceni.......

16.8K 53 837
A Hundred Steps Ahead

An Au wherein Sakura is placed in a team with Nara Shikamaru and Aburame Shino. There are those who fight with brawn. There are those who fight behind desks and command others. There are those who fight using their years of experience. There are those who fight with their instincts. There are those who fight with all their might with or without a plan. And there are those who fight with calculated steps and patterns. Here we have 3 fresh graduates that were appointed to a team that only came once every century: A combat team that can engage battle with a particular fighting style that most would consider weak: 'Smart'.Pairing: Unknown yet

138.3K 21 7K
KUSKUREN BAYA

Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfin gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..

18.2K 22 694
ZAMAN YA'YA

Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane suke amfani da kalmar zawarci suke kuntata ma mata yan'uwansu.Labarin Salma da sule maketacin namiji mai kwace kudin matarshi.Bala da balki da gaje masu munafukin miji mazinaci.Ma'u da Mudi Miji mai shaye shaye ga zama haramci.Sai baiwar Allah zainab wacce maraicin ta bai zama rauni gareta ba wurin kwatar kanta daga Miji mai cin amanar aure wato talle.

11.8K 35 1.2K
ABBAN SOJOJI

💋Romantic Love story💋Labarin matashiyar yarinya wadda ƙaddara ke kaita aikatau gidan sojoji tayi shigar maza Amatsayin ɗan aiki, gidan Abban sojoji wanda yakasance chief of Army staffs, ƴa'ƴansa goma shatakwas duk maza masu riƙe da manyan muƙamai na sojoji 💋💘💞

23.7K 19 825
SARAUTA TAH CE.

Dubanta yyi a tsanake yana dauke kai hade da yatsina fuska yanaji a ransa Badan ta taimake shi a rayuwa ba a lkcn da tunanin sa ya gushe, hankalin sa ya tafi, baya iya tuna komai da kokadan bazai yadda da hukuncin da mutanen kauyen suka yanke ba...ya cije lips Yana tuno mugun Sharrin da suka kulla musu harta Kai ga an yanke hukunci cikin gaggawa batare da anyi tsatstsauran bincike ba dukda yaso fahimtar dasu Amma abin ya faskara.....lalle basu san waye YAREEMA YASEER BA saidai yasha Alwashin tana gama cika burinta na gama karatu zai sallameta kowa ya kama gabansa domin babu aure a plans dinsa, sbd be dauki auren a bakin komai ba......dakyar ya iya buda baki yace Ina Kara gargadin ki da kada ki sake koda wasa ki nunawa mutane ke MATATA CE... Infact a matsayin baiwa zan nuna ki. A firgice yarinyar ta kalleshi har yanzu ta kasa gaskata cewar Wannan shine mutumin da suke hira kwanakin Baya ko kuwa canja shi akayi??? Tun bayan dawowar hayyacin sa ta kasa gane gabansa da bayansa..saidai a Fili fuskarta a daure itama tace toh mezai hana yanzu ka sake ni?? Ta Ida mgnr ranta na mata zafi tunda mahaifinta yace ya yafeta kada ta sake ta koma gidansa taje ta takarata can da bakon gari taji duniyar gaba1 ta daina yi mata dadi sam. Be kalleta ba be Kuma sake mgn ba izzar ta motsa haka ya dauke kansa ko Kara kallon gefenta beyi ba a daidai lkcn da suke tsayawa a kofar MASARAUTAR MANARAS.Maza Maza ku antayo group din SARAUTA TAH CE Domin kwashewa da sambade-baden labari me dadi da kayatarwa kada ku bari ayi ba ku🗣️🗣️🗣️

3.8K 20 130
MURADIN RAI! (complete)

Tunaninta da duk wata nutsuwarta sun ta'allaƙa ne akan abinda takewa kallo a matsayin MURADIN RANTA, Sedai saɓanin zuciyar ABOU HATEEM wadda take a daskare babu wani gurbi dayay sauran saura, wanda yakejin cewar ze iya sake mallakawa wata ɗiya mace a duniya, balle harta zama katanga A tsakaninsa da tabbatuwar MURADIN RANSA!!!. Lamirinsa me girma ne kamar yanda tunaninsa yake da faɗi, wannan dalilin yasa yakewa komai kallon abu guda, saɓanin ita kaɗai wadda jinsa da kuma ganinsa suka ta'allaka akanta kamar yanda bugun zuciya kan zama ginshiƙi a gangar jikin mutum.Wace me sa'ar ce wannan?

2.9K 22 192
FRIENDSHIP (A BOTA)

tak'aitaccen labari ne akan abotar mace da namiji ga y'an jami'a, da matan aure shin ya ya kamata ki mu'amalanci namiji matsayinki na mace, ku shigo cikin kabarin domin jin yadda zata kasance.

664 17 101
🌺KuSKuReN 🥀BaYa🌺

Zara-zaran yatsun hannunta wanda suke sanye da zobina masu matukar kyan gaske da d'aukar hankali ,idona ya soma hangowa sanadiyyar motsa hannun da take tana juya stearing tana ɗan kad'asu lokaci-lokaci saboda wak'ar dake tashi a cikin Motar, tare da fitar sautin siriryar muryarta me dadin saurara. 'I don't care who you are, where you from what you did as long as you love me'. sautin dake tashi kenan a cikin motar na Back Street Boys wanda take marming kamar ita tayi shi. yayinda a hankali take motsa lips dinta kamar batason motsasu, gefe guda kuma zuciyarta ke bugawa da matsanancin karfi gaske wanda ta rasa dalili faruwar haka tun safe ta tsinci kanta cikin tsanani faduwar gaba ..

8.9K 13 327
*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU*

*AMSOSHIN TAMBAYOYINKU**NA KASA YIN AZUMI SABODA QARAMIN CIKI, GA SHAYARWA, YA ZAN YI?*TAMBAYA:

69K 200 988
Have a Chaotic Christmas! | Danganronpa Christmas Special [✔️]

No specific ships, might be hints.NON-DESPAIR AU. MIGHT HAVE SOME SPOILERS/REFERENCES TO THE GAMESLiterally just- chaos 😍 All characters included, there will probably be multiple chapters with different things happening but it's all in one long night 😃BTW THIS IS A JOKE- I OVER-EXAGGERATED THE CHARACTERS TO MAKE THE PLOT CHAOTIC PLEASE DONT ASSUME I VIEW THE CHARACTERS LIKE THIS 😭Have a Chaotic Christmas everyone :D!

189 10 2 Full
 (GYARAKANKI)

wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka.Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inagan ci Wanda Zaki had da kanki batare da kinsha wahalaba Kuma basuda matsala ga lafiyarki Bangare na uku kuma bangarene da Zaki samu addu'oi dasuka shifi sihiri,janyo hankalin megida ,mallaka, addu'a domin rinjaye akan abokin gaba ,janyo hankalin saurayi,fahintar karatu,neman kasuwanci da daukaka ,d samun sa'ar jarabawa,Ina masu samun matsala da kishiya kizo ganaki,da wace uwar miji Bata santa ,Ina wace miji ke juya mata baya saboda abokiyar zamanta,ina iyayen da yaransu basa fahintar karatu ,Ina iyayyen da yarasu keyawan sasu magana Suma ganasu,kubiyoni domin samun dabaru da salon janye hankalin megida.

17.6K 35 1.1K
SILAR HALLACI...!

Ahmed ka manta Wacece ni...? nice fa masoyiyarka Samiha..? ka manta alkawarinmu...? ka manta yadda muka Tashi muna gina Yadda Rayuwar Aurenmu zata kasance..? ammh yau rana daya sabosa wani Dalilinka mara tushe ballatana makama kakeso kaki amfani da damar data Samemu Ahmed...?hannu ya daga mata lokaci daya yana Fadin"Ya isa haka Samiha..!Nace ya isa Haka...? ya kikeso nayi dake ne eh..? karki manta ke matar Aurece yanzu Duk wadanan Buranka namu sun yanke daga Lokacin da Mahaifinki ya bada ke..! taya ya zan iya Bin Bukatarki alhalin kina matsayin matar Uban gidana..! kuma nima ina matsayin Surukinsa ina Auren yarsa ta cikinsa kuma sai na biye miki naci amanarshi.? A"a bai zai Taba faruwa ba bazan Taba yima Megidana Haka ba SILAR HALLACIN dayayi min bazai Taba barina na iya cin Amanarsa ba SAMIHA...kiyi Hakuri...!watch out in....SILAR HALLACI...

1.2K 16 54
A SANADIN KAMA

labari ne da ya ƙunshi illar rashin biyayya ga iyaye, nadama, soyayya, sakamakon biyewa son zuciya da jarumar ta yi ya haifar mata da gagarumar matsala da nadama a gidan aurenta.

163 12 5
WANI SALO

Labari ne dake qushe da wani matashin mutun mai tarin dukiya, kyau, kudi, daukaka a fadin duniya yasame ta allah yabashi, sai dai kash Magana tana matuqar masa wuya wanda idan ma takama sai dai yayi a rubuce Miskili ne na bugawa a JARIDA, kwatsam y hadu da masifaffa yarinya wacce duk abun yatara bai shafeta ba, d hakan zasu fara takon saqa wanda duk abunda yamata sai tarama, shin a cikin su wazai kasa? Ya wannan qiyayyar zata kasance, Labarin akwai matuqar nishadantarwa da burgewa hade da tsantsar soyayyah mai tsafta wacce ake gudanar d ita cikin WANI SALO na daban...

3.7K 7 79
MAGANA  TA ƘARE

Ya kasance mutum kamar kowa, amma ɗabi'unsa da mu'amalarsa sunsha ban-ban dana sauran jama'a. murmushinsa ragaggene kamar yanda dariyarsa ta kasance, rauninsa ƙwaya ɗaya ne tak shine MAHAIFIYARSA.Dukda kasancewarsa tantagaryar ɗan-daba mai lasisi ya kan martaba duk wata mace mai suna uwa.Wannan yasa Umma ta zage damtse wajan ganin ta janwo Ibrahim wajagal kan turba, Sai dai tanaji tana gani a matsayinta na uwa amma ta gaza dakatar dashi daga rayuwar zubda jini......

152 10 19
My Ocs

A book containing facts about my Ocs!DISCLAIMER: I do NOT post on any other site other then Wattpad and Quotev.

4.3K 92 79
My Yaya is Beki

Who needs a Yaya like me? Hi I'm Kevin at your service!❤️Soo Ayuuun.. Salamat Kaffs sa paggawa ng aking Pabalat❤️ @LittleHyuung (https://my.w.tt/PpW1XupDp5) eto yung profile niya kindly check him dahil may mga works din sya and magustuhan niyo❤️A BxB (BoysLove) Story, atsaka ang genre nito is RomComDrama❤️ Pers taym ko sa ganitong genre pero G lang(TAGxILOCANOxENGLISH)Bale merong mga Ilocano Dialouges which is itatranslate ko din naman para lang humaba yung story🤣Status:On-goingDate Started:May 8, 2020Date Finished:--------All Rights Reserved 2020

28K 14 862